Episode 7

2K 115 1
                                    

•°•★•°•                      •°•★•°•
°• 💕 •°                     °• 💕 •°
    °•°                               °•°
        
      💕💞  *MAKAHON SO* 💞
       *Blinded  Love*❤

•°•★•°•                      •°•★•°•
°•  💕  •°                   °•  💕 •°
    °•°                               °•°   

''* “˜¨¨☆ª¤¸ 。 ゚'☆'☆´“˜¨''''''''¨
•☆•。 ¯•☆•  ゚☆  💅🏼_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ 💅🏼 ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆'☆´“˜¨''''''''¨
•☆•。 ¯•☆•  ゚☆ 

 
® ​​​*REAL PURE MONENT OF LIFE WRITERS*​

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://
maryamsbello.blogspot.com

   *In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*

 
     *Don't be a silent Reader tell me how you feel or think about my Novel*

Follow me on wattpad @beelkeey Shuwerh

Episode 7

March, 2018

Bissimillahir Rahmanir Rahim.

Haka ya k'araci surutan sa ya mik'e ya nufa toilet yana shiga ya sakarwa kansa shower.

*, *, *,     *, *, *,     *, *, *,     *, *, *,

Ya Sadeeyq da wani mugun speed yake driving ikon Allah ne kawai ya kai su lafiya, already dama Mamy ta k'ira doctor'n su dan haka without hesitation aka nufa emergency ward da ita.

Sosai doctor'n ya shiga treating nata inda batare da b'ata lokaci ba ya gano karaya a hannun ta na dama, wayyo karkuso kuji yadda ihun Safwah ya karad'e asibitin duk wani mai imani yaji saiya tausaya mata.

Bayan like 2 hours aka fito da ita zuwa d'akin hutu bacci take helplessly wanda zai shaida ma d'ankaren wahalan data sha.

Ya Sadeeyq da Mamy doctor ya nemi gani inda ya shaida musu karayan, ta kad'u iya kad'uwa dajin aika_aikan da Suwayd yayi kallo d'aya zaka mata ka hangu matsananciyar b'acin rai, ganin yadda ranta ya b'aci yasa Sadeeyq ya fara tausan ta duk da shima daurewa kawai yake.

Umarni doctor'n ya musu dasu je suga condition nata, batare da b'ata lokaci ba suka fice daga office d'in nasa zuwa d'akin da aka kaita.

Ahankali Mamy ta k'arisa tajowo kujera ta zauna  ta site d'in Safwah na hagu taja hannun ahankali tana shafawa tsantsan so da tausayin ta ne suka mamaye mata zuciya.

" You most pay for this Suwayd " shine kawai kalamun data iyayi.

Girgiza mata kai Ya Sadeeyq yayi yace " please Mamy don't say such words, ko bakomai ai Suwayd yayan tane mene aciki dan ta masa laifi ya hukun tata I see no reason da zakice haka, Allah ya k'addara hakan zata faru koda bata sanadin lil bro ba so sai muce Allah kare aukuwan na gaba... "

Ringing d'in wayan Mamy ne ya katse masa kalamun nasa, Mummy shine tayi appearing a screen d'in.

Without hesitation ta d'auka " Assalamu Alaikum " aka fad'a a d'ayan side d'in.

" Wa'alaikumus Salam " Mamy ta amsa a nitse wanting to hide her problems.

" Mammy bamu room numban da Safwah take, gamu duka Mun k'ariso ".

MAKAHON SO _Blinded Love_Where stories live. Discover now