Episode 6

2.6K 160 6
                                    

. ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆'-
...¸.¤ª '☆'_____________☾_____________-'☆'-
💕💞 *MAKAHON SO* 💞

*Blinded Love*❤
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯...¸.¤ª☆"˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆"˜¨''''''''¨ *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* "˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆'
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯...¸.¤ª☆"˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆  
¸.¤ª☆"˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

® ​​​*REAL PURE MONENT OF LIFE WRITERS*​

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://
maryamsbello.blogspot.com


*In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*


Hii there my Lovie Dovie Fans!! Ya kuke? Miss Me?? Yeah, I can smell that. Kar ku damu, me too I miss you kwarai da gaske and hope kunyi sallah lafiya? Allah ya maimaita mana Amin. So I just steal some time ne haka na dan yi typing not that mun gama exams, har yanzu muna yi addu'o'inku are still needed., ina fata kun ji dadin episode din ta yau?? bunches of ur comments ta haka ne zaku nuna min how happy u guys are. Please comment line by line saboda ta haka ne nake sanin what is in u guys minds, and hu knows? Kila zuwa nan da ranar sunday ku sake ganin wata episode d'in, deal???

Wia are you my dearest Bint Usman my greetings are always with you so chill dear ga wani episode d'in na sambad'o muku hope you will lyk it??

Wishing you guys happy reading yours Beelkeey Shuwerh 4real # one love

*Don't be a silent Reader tell me how you feel or think about my Novel*

Follow me on wattpad @beelkeey Shuwerh

Episode 6

March, 2018

Bissimillahir Rahmanir Rahim.

" ohhhh shittt " ya fad'a ahankali , da sauri ya d'ago dan jin kamar lallausan hannun ta mai sending shivers down his vain ajikin sa.

Jin saukan swag bag d'in Haidar yayi a kafad'an sa tsinkayar husky voice d'in Haidar yayi a kunnen sa " idan kaga dame take it in men ".

A tsiwace Suwayd ya juyo yace " Wallahi Akheey ka fara kule ni bara tayi mana kyau ba idan na birkice ma so better think of another way " ya gyada kai yayi site nasu, Allah sarki Mr cool bayan Suwayd kawai yabi suka shige, Haidar kuma ya nufi site na Ummy'n shi dan dubo jikin 'Yan biyun ta.

Yana shiga ya gansu zaune a falour Safwah na wasa da bear's d'inta while Safwan is busy with his books, tana gano sa ta taso da gudu tai hugging sa tana welcoming nasa, d'agata sama yayi yaja hancin ta " Baby har kin rame " ya k'arashe kalamun sa yana kallan kyakkyawan fuskanta.

Blue eye nata da suka ciko da kwalla ta aza akansa tace " dax what Ummy said... ka siyamun sweets yau? "

Brightly smile nasa ya sake yasa kyawawan hannun sa a pocket ya ciro mata pack na melody kasantuwar she lyk it so damn much, " oya go and share it with your twiny " ya k'arisa kalamun sa yana dire ta a kusa da Safwan da tun d'azu yake kallon su with adoration how he wish haka Ya Suwayd yake treating masa one and only lovely sis.

Sai alokacin ya kewayo yana kallon Ya Haidar cikin tattausan muryan sa yace " welcome back Swtbro ".

Shafa curly hair na Safwan yayi yace " ya kake dan lukutin Ummy? "

MAKAHON SO _Blinded Love_Where stories live. Discover now