FINAL EPISODE

1.9K 103 10
                                    

® REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS​

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://

.
   . ❉ .¸¸.✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ .¸¸.❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
     💕💞MAKAHON SO💞

       Blinded  Love
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''¨  '''_*Written By Beelkeey Shuwerh_ ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆    
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ .¸¸.✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ .¸¸.❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ .¸¸.❄*.¸¸*❆

Wattpad @Shuwerh Beelkeey22

        *In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*
     *THE PAGE IS FOR MY WATTPADIANS MY LOVE FOR YOU GUYS IS LIKE TEARS FROM THE SKY*

Final Episode
8_12_2019
Bissimillahir Rahmanir Rahim.

Du inda tashin hankali yake Suwayd ya shige sa he can't watch her suffering like this, he have to do something but how?? Tambayan da yake tama kansa kenan dan yama manta mene aikin sa, ganin lamarin ya soma d'aga ma kowa hankali yasa wata jarumta shigarsa nan take ya koma Dr Suwayd d'in sa, da azama wata nurse ta miqo masa hand glove ya sanya, du yadda yake tunanin lamarin ya zarce tunanin sa, Ahankali duk wata naqura dake tare da ita ta tsaya chak.
       Wani mugun sanyi jikin kowa yayi a d'akin yayin da Suwayd gaba d'aya ya daskare a tsaye cike da qin yarda, dafa sa Dr Alkasim yayi cike da tsan_tsan tausayi da raunanniyar murya yace " We are sorry to say Dr but....."
       Bai samu daman qarasawa ba saboda wata iriyar qara da Suwayd in ya saki ganin wata nurse na qoqarin rufe mata fuska da farin qyalle, a tsorace ta janye hannun ta cike da tausayin sa dan kowa shaida ne akan son da yake ma Safwah'n sa, gashi yanzu ta tafi ta barsa a dai_dai lokacin da yake matuqar so da qaunar son kasancewa da ita.
Jikin sa na ya wani mugun sanyi yayin da yake kallon al'amarin tamkar a mafarki, me amfanin zamantowar sa likita tunda harya kasa taimakon ta a lokacin da take buqata, da jan jiki ya qarasa jikin gadon ya zauna ta gefe idanun nan jajir wane barkono, hannun sa dake rawa yakai ahankali ya riqo nata ya damqe not letting go dai_dai lokacin kuka me qarfi ya kwace masa, du rashin imanin ka in kaji abinda bakin sa ke ambata dole ka tausaya masa, jiyo kukan Babyn da yayi daga waje sosai ya qara sasa a rud'ani wani masifar qaunar Babyn yake ji a zuciyan sa yayin da wani sashi ke ankarar dashi itace fa dalilin rasa *Flower* d'insa, dafe kansa dake tsananin sarawa yayi ahankali ji da gani ya d'auke masa bai sake sanin inda kansa yake ba, tashin hankalin da ba'asa masa rana yayin da Suwayd ya zama unconscious lokacin kuma na'urorin suka cigaba da aiki, rabuwa likitocin sukai wasu kansa wasu kanta cikin ikon Allah kafin minti talatin komai ya daidai ta.
Su duka suna a d'aki d'aya kowa da drip ahannun sa sai Baby dake hannun Mamy itama tans bacci peacefully, kwana biyu aka sallame su though Suwayd qarfin hali kawai yake, tsare_tsare aka shigayi sosai yanda bikin Abdul da Musty da suna zai kasance.
   A kwana a tashi ba wuya a gurin Allah har an soma gudanar da shagulgulan bikin, kana iya rantsewa da Allah Safwah ba ita ta haihu ba dan wani sheqi da walwali da takeyi wane sabuwar Amarya, angama taro lpy Alhamdlillah haka nan Baby tayi goshi ta kuma ci sunan Mamy wato Maryam zasu na qiran ta *Inayah* meaning cuteness.
Wani bala'in qaunar yarinyar Suwayd da Musty suke wane ransu, kowa ya soma lura da hakan dan baya iya b'oye qaunarta haka ma Safwah kulawa babu kama hannun yaro.
    Babu laifi yana qoqarin kamanta adalci dan sam da yake Safwah na gida bata dawo ba Zee batasan meke faruwa ba.
    Ranar da tayi arba'in yazo ya d'auke ta suka koma gidan su, as life moves on yanzu *Inayah* nada 5months se girma take wane Kazan agric, like father like daughter babu abinda ta bari ana Suwayd kwayoyin idanun ta ne kawai na Safwah hakan yasa wata kyakkyawar qaunar ta a zuciyan baban ta, haka ma yan uwanta sosai sukeji da ita though sun fara fuskanta baban su yafi ji da ita,dan abu suke buqata da sun hada da sunan ta angama.
Kwanaki nata wucewa wanda cikin yarda da ikon Allah yanzu *Inayah* nada shekaru biyu a duniya, abubuwa da dama sun faru kafin kawowan yarinyar wannan lokacin saboda wani Irin gata da babanta ke bata yasa ta tashi da wasu kalan dab'i u ga miskilanci harna innah lillahi wa innah ilaihir raji'un, baka cika ganin dariya ko murmushin ta ba sai tana tare da Dadanta sunan da take qiran sa dashi, ko kuma Daddy Musty sunan data bawa Musty dan sune ja gaba a b'acin ta.
   Some months later
Little Safwahn ne zaune a falour yana koya ma little Safwah assignment sai sauri yake saboda Dada ya kusa dawowa zasu wuce massallaci, ahankali take taku sanye da blue gown me zanen princess ajiki ta qaraso, wane sa anninta haka ta tsaya musu aka tana tura baki d'agowa little Safwah Tayi in sorting tone cause wataran itama tana biye mata tace " Dada's Princess me kike so? " sai lokacin Little Safwan ya d'ago ya kalle ta ya d'auke kai cike da takaicin halin ta.
Without uttering any word ya miqe dan yasan inya zauna za a sama matsala kuma Ammah ta hana sa biye mata, "Ya Safwan bamu gama ba fa" cewan Little Safwah a ladafce.
    "Karki damu Baby zamu qarasa anjima".
Haushi ne ya kama *Inayah* dan dama shi tazo neman tsokanan sa ganin Dadan ta ya kusa ya dawo, bai gama barin falour in ba Dada yai sallama ya shigo jin muryan sa yasa ta fasa qara wane wadda ake qwaqulewa ido, sakin baki Safwah da komai ke wakana akan idanun ta tayi tana kallon ikon Allah, bata gama mamaki ba saida taga ya shigo hankali a tashe yana tambayarta me aka mata, babu kunya ba tsoron Allah tace ya Safwan ne ya mare ta gashi taqi sake kuncin alaman ba qaramin shigan ta Marin yayi ba.
Yadda gaba d'aya annurin fuskan Dadan nasu ya chanza yasa Safwan tabbatarwa shikenan yau tasa ta same sa, in shocked Safwah ta tsaya ranta na wani irin suya saboda baqin cikin halayen *Inayah*.
"Safwan!!" Yai exclaiming da qarfi cike da qin yardar abinda yakeji.
   "Na am Dada" ya amsa cike da nutsuwar sa.
"Come here".
    "Dada wallahi qarya take" Little Safwah tayi stating angrily dan itama sosai ranta ya b'aci and tasan shikenan yanzu Dada zai fara musu fada.
    "Shut up" ya katse ta kaman zai make ta.
Ahankali Safwan ya qaraso cike da ladabi kafin ya tsuguna Safwah ta riqo shi dan yau ta d'au ma kanta alqawari komai zai faru sai dai ya faru saboda ta gaji she can't take it, she just can't take it anymore.
Kallon ta Suwayd ya tsaya yi da mamaki dan abinda bata tab'ayi ba kenan, daure zuciyan ta tayi ta masa narrating all that happen amma ina Sam Suwayd yaqi yarda wai dole sai *Inayah* ta rama marin ta, Safwah kuwa tace indai haka ne wallahi sai dai subar musu gidan, hakan ce ko ta faru tsayin zaman su bata tab'a yaji ba sai a ranan, data je gida kuwa kowa bayan ta yabi dan sun soma jin tsoron irin gatan da yake mata.
  Sati d'aya babu Suwayd ba labarin sa go gaishe da Granny da yake zuwa yaqi dan ma karya ganta a ganin sa inta gaji da zaman gidan ta dawo tunda bai mata komai, Inda yaji dad'i ma an riga an yaye *Inayah*.
Yau tsayin sati biyu kenan dan haka Abbah ya qira sa a waya inya tashi a aiki ya biyo gida, yau tunda Granny ta tashi batajin dad'i amma tana b'oyewa suna zaune da Little Safwan yana ta mata hira jikin ya rikice, hankali a tashe ya shiga jera mata sannu kafin yai cikin gida da sauri ya qira Abuh da baije aiki ba ranan, without hesitation suka d'auke ta akai asibiti.
     Nan take aka karb'e ta aka bata duk taimakon daya dace, Suwayd dake can yana Cs sam baisan meme faruwa ba yana fitowa idanun sa basu sauka kan kowa ba sai *Flower* d'insa, ba qarya he really misses her but meya kawo ta Asibitin bai gama tunanin ba yaji muryan su Haifar na tambayan me jiki, qarasowa yayi da sauri yana tambaya ai tanajin muryan sa tabar masa gurin hakan kuma ba qaramin qona masa rai yai ba, a bakin su Haidar yakeji Granny ce babu lafiya, d'akin hutu da aka kaita yaje ya dubata ya sake tabbatar da tana cikin qoshin lafiya sannan ya dawo cikin dangin sa, nan ya tarar da Dr Alkasim na musu tsiya su shikenan dan Allah yayi su da yawa in d'aya yana cuta sai sun cika ma mutane asibiti, su kam banda dariya babu abinda suke.
A daren ranan aka sallame su duka suka wuce gida saboda tana son magana dasu, tuni Ammey ma ta qara so dan tunda Abun ya qira ta hankalin ta ya kasa kwanciya, suna zaune gaba d'aya 'ya'ya da jikoki harda tattab'a kunnen ta sai qare musu kallo take har idon ta ya sauka akan gold in Suwayd dake maqale ajikin sa showing the whole world that he is her Dada.
   Murmushi tayi ta miqa mata hannu aikuwa ta taso da sauri dan dama tana son Granny in Dadan ta, zama tayi a cinyan Granny'n tana wasa da kyawawan yan yatsun ta, rad'a Granny ta mata a kunnen hakan yasa ta yin dariya ta sauko ahankali ta tafi gurin da Safwah ke zaune murya qasa_qasa kaman ana busa sarewa tace "Ammah! Ya Safwan!  please come back home i and Dada miss you alot it will not happen again".
   Ko kallo bata isa Safwah dan dama tasan pride and ego bazai tab'a bari tayi apologizing musu ba sandai tace it won't happen again dole ta tashi tsaye akan yarinyar nan, Inda Allah ya taimake ta Dadan nata ma inta masa laifi bata cewa Sorry sai dai it won't happen again.
Ganin sunqi kulata ta durqusa har qasa in  a Baby like manner tace "Ammah please i promise".
  Ganin za tayi kuka yasa Safwan kallan Ammah'n tasu in calming tone yace "Ammah she is sorry please ".
       Hankalin Safwan na burge kowa murmushi tayi ta kalle sa not minding taking glance at *Inayah* tace "is okay Ammah's prince God bless you each day!"
"Amin Habibty" ya ansa cike dajin dad'in addu'ar Mahaifiyar tasa.
    Wani bala'in kishi ne ya danne inaya amma ta moze ta miqe ta koma gun Dadan ta, tun kan ta qaraso ya karanci yanayin ta amma ganin basu kad'ai ne a gurin ba yasa yai hugging ta yana shafa kanta.
Nasiha sosai Granny ta musu a daren nan wadda kowa yakejin ta kaman bankwana a lokacin tasa Suwayd ya bawa Safwah haquri sanda ta tabbatar komai ya zama dai_dai sannan tai freeing kowa ya tafi, Mammy kuma tace gobe Suwayd in yazo ya d'au Safwah.
    A Cikin wannan dare mai albarka Allah ya karb'a ran Hajiya Ruqayya wadda jikokin ta ke qira Granny, mutuwar data matuqar gigita dangin dama mutane da dama saboda tsananin kirkin ta, labarin na zuwar wa Suwayd ya fad'i dan shine yayi rashi kowa ma shi yake tausayawa dan yadda ya taso ba abokin shawara, hira, wasa sai ita, ita kad'ai dai gashi Allah ya karb'a abar sa.
       Wasiyyar data barma Ammey yasa Suwayd ne ya wanke gawarta ya suturta aka sallace ta aka kaita gidan ta na gaskiya, dagaske Suwayd ya kwanta ciwo dan babu shima ake karb'ar gaisuwa yana asibiti.
Haka nan aka share makoki har ranan sarakan bakwai kowa ya tafi, har lokacin kuma Suwayd na asibiti kullum Abuh sai yazo ya kwantar masa da hankali amma inah, ga kuka da yake so yayi ko yaji sauqin abinda yakeji amma babu hali, *In ayah* ita kadai yake kalla yad'anji sanyi aransa har tsayin wata d'aya komai nasa ya tsaya chak babu farin ciki atare dashi hakan ya soma d'aga hankalin iyayen nasa.
     Ranar sarakar arba'in ya samu qarb'an gaisuwa kowa nata jin tausayin sa dan yadda ya rame, da dare suka koma gida su Zee nata qoqarin faranta masa amma a banza, d'akin sa ma ya tafi ya kyale su.
Kallon Zee Safwah tayi tace "Mummy'n yara kije gurin sa ".
    Murmushi qarfin hali tayi tace "ke ya kamata kije ".
    Kafin ta bata ansa *Inayah* ta fito da gudu cike da tashin hankali dan bata tab'a ganin Dadan ta ahaka ba ta riqo hannun Safwah, "Ammah kizo muje".
Kallon Zee tayi ta gyad'a mata kai meaning Yes, miqewa tayi hannun ta riqe dana *Inayah* d'in suka shiga d'akin, yana can zaune a gefe yana kuka helplessly, kallonta ta mayar kan *Inayah* tace "Princess go to Ya Safwan kinji! "
     Gyad'a kai tayi cike da tsoro tace "Ammah take care of him" sannan ta fita.
Maida qofan tayi ta rufe ta qarasa Inda yake ta d'ago sa cike da rauni, bai bari sun had'a ido ba kawai ya fad'a jikin ta ya qanqame ta yana kuka sosai, jiki a sanyaye take shafa bayan sa tana calming sa harta samu yayi shiru taje ta had'a masa ruwan wanka, a tare sukayi wankan suka fito suka shirya suka kwanta, sai da ta samu yai bacci taje ta d'au *Inayah* ta mayar da ita d'akin ta sannan ta dawo gunsa.
    Haka rayuwa ta cigaba da tafiya yanzu *Inayah* nada shekara biyar a duniya babu abinda ya ragu a halayen ta saima qaruwa da suke dan ma Safwah nacin ubanta idan Dada baya nan, har kuma lokacin bata samu wani cikin ba.
Yau ya Kama Thursday Safwah zata fita da yaran shopping cause babu islamiyyah, *Inayah* ce a gaba sai Little Safwan da Safwah da suka girma a baya, shopping sukai sosai suka fito Safwah na qoqarin shiga mota taji sallama, ahankali ta d'ago only to find the biggest surprise of her life.
    "Imran! " ta fad'a cike da qin yarda.
"Na am Safwah" ya ansa yana dariya.
Murmushi tayi ta gaishe sa ganin haka Little Safwan da Safwah ma suka gaishe sa yayin da *Inayah* ko kallo bai ishe ta ba, sai alama Safwan ke mata da ido amma ina mota ma ta shige ta bugo qofan, Allah sarki Safwah sosai taji kunyan abinda yarinyar tayi, lura da hakan da yai yasa ya musu sallama ya tafi bayan ya karb'i digits inta.
   Tun amota Safwah ke mata fad'a kaman zata dake ta hakan ya qara fusata tata, suna zuwa gida ko kayan ta bata d'iba ba tai shigewar ta nan ta iske Dada a falour yana kallo, kusa dashi ta qaraso ta zauna rai a had'e dama yasan za'a rina shisa yafi so ya kaita shopping dakansa.
"Mamana! " yai stating.
   "Na am! "Ta ansa tana tura baki.
"What's wrong? "
   "Ba Ammah bace dan ban gaida wani data kula ba tamin fad'a😭" ta qarasa tana hawayen munafin ci.
"Wani kuma? "
    "Yes Dada gata nan ka tambaye ta kuma har digits inta ta bashi😩".
Kallon Safwah yai with questioning expression cike da bak'in kishi yai rising mata eyebrow meaning is it true, kallon Safwan da Safwah tayi tace ku wuce ciki sannan ta kalle sa.
    "Eh Habibi gaskiya ne amma.... "
"Shut up! Amma me? Dama abinda kikeyi kenan da aure na akanki kike bana wasu numbers inki.... "  bai qarasa ba wayan ta ya soma ringing.
Ganin sunan dake flashing kan screen in yasa gaban ta fad'uwa, "bazaki iya d'agawa ba ko?"
  Shiru tayi tana hawaye ya fuzge wayar ya d'auka abinda kunnen sa ya soma ji shine " dafatan dai gimbiyar taje gida lafiya? "
         Buga wayar yai a tiles ya mik'e riqe da hannun *Inayah* zuciyarsa na tafasa zasu wuce "Amirul Qalb please let me explain.... " dirty slap in daya kashe ta dashi yasa ta yin shiru batare data shirya ba, ita kanta *Inayah* sanda ta tsorata.
Da gudu tayi d'akin ta tafad'a kan gado tana kuka abin tausayi wani irin ciwon mara ya tasar mata, ahaka Zee tazo ta same ta kafin ta kaita asibiti tuni ta soma bleeding suna zuwa asibiti aka tabbatar da zubewar cikin jikin ta, Dr Alkasim yayi_yayi dashi yazo amma yaqi hakan yasa Zee zuwa gida d'ibo kaya ta dawo nan kuma ta tarar da tashin hankali dan yayi rantsuwa inhar ta koma asibitin abakin auren ta.
    Kwanan Safwahn biyu nurses na kula da ita aka sallame ta, gashi dai kullum yana zuwa asibitin amma ko nakan ta baiyi ba, badan tayi alqawari tagama yaji a gidan sa ba tun a wancan karon da babu abinda zai maida ta gidan sa.
Koda ta koma gidan d'auke musu qafa tayi daga *Inayah* har Suwayd in babu mai ganin walwalarta.
   Sati biyu kenan da faruwar lamarin yau Abdul da Musty suka kawo musu ziyara, gaisawa akayi sosai anata hira amma tuni Abdul ya fahimci akwai matsala tsakanin Suwayd da Safwahn saida suka tafi masallaci sannan yake tambayar sa, nan ya kwashe duk abinda ya faru ya fad'a masa mamaki sosai Abdul ya shigayi kafin ya rufe shi da fad'a akan bincike da bayayi sai yanke hukunci, sannan kuma yace in bai nemi sulhu da matarsa ba dakansa zaije ya fad'awa Abbah.
Daren ranan bayan su Abdul sun tafi yaje d'akin Zee ya mata saida safe as always saida suka gama kissing junan su sannan ya d'aga rigan ta yai packing inta yace " ki kularmin da ajiya ta".
   Murmushi tayi tace cike da qaunar sa tace  "insha Allah Rania ".
Kashe mata haske yayi sannan ya wuce d'akin Little Safwah ya gyara mata kwanciya ya mata addu'a ya wuce d'akin Safwan, the same thing yama Little Safwah haka shima ya masa sannan ya wuce d'akin *Inayah* ya dad'e yana kallon ta yana mata addu 'a kafin ya wuce gurin *PureLamp* zata shiga wanka kenan ya shigo dan haka yai joining ta suka shiga, tare suka fito ya taya ta shirya wa though ko kallon sa taqiyi.
   Nafila ta gabatar sannan ta nemi guri abinta ta kwanta, ahankali ya haura gadon ya janyo ta jikin sa ya qanqame cikin rad'a yace "Haba *Flower* ba dai fushi kike dani ba? " yanda yai maganan sanda yasa tsigan jikin ta tashi, ture sa ta somayi amma ina, haquri ya bata sosai nan ta masa explaining du abinda ya faru, duk sai kunya ta kamasa gaskiya ya kamata yana bari ana tsawatarwa *Inayah*.
    "Am Sorry *PureLamp insha Allah daga yau haka bazai sake faruwa ba".
"Allah yasa" ta ansa blankly.
    "Haba mana *Zawajah* am serious "
"Okay let's Sleep"
"No Rabba'atul bait qanwa ko qani zanwa *Inayah* may be ta rage abinda take ".
   Dariya ma abun ya bata tace " Ai the best solution shine in tayi rashin hankalin ka doke ta".
Shiru yayi kamar me tunani sannan yace "  an gama LOML❤😘, I love you ".
    "I Love you more HOMD❤😘".
Jan bargo yayi ya lullub'e su yace " *Flower* ya kamata in bada himma yau in aje twins".
    "Stop it's embarrassing you know! ".
Dariya yayi yace " ka tashi ka tafi bana son ganin ka, kuma sai Allah ya sakamin mugu kawai...."
     "Habibi please mana!" Tayi stating bashful yayin da shikuma yake ta mata dariya..........

_Happily Ever After_

*ALHAMDULILLAH!!!*
  Anan ni *BEELKEEY SHUWERH* na kawo qarshen wannan littafi nawa me taken *_MAKAHON SO_* inda nayi kuskure ko na fad’i ba daidai ba Allah yafemin, kamar yadda kuka sani wannan labari k’irk’ira na ne (fiction) nayi littafin ne dan nishad’i sekuma dan fad’akarwan dake ciki.
    
    I will first of all like to thank *you* for reading my novel and supporting me through out, thank you so much as we keep loving each other.

*YAFIYA ina neman yafiyarku 'yan uwana mace ko namiji babba ko yaro Wanda nasani da Wanda ban sani ba wanda na tab'a magana da ita da wadda ban tab'a ba dan Allah in akwai wacce labari nan ya b'atawa rai ta gafarce ni banyi da niyar b'ata wa ko wa ba sedan fad'akarwa da nishad'antar wa*
      *nayafe wa kowa semun had'u a karo na gaba ina nan tawo muku da*RANAR RABUWA*
 
  Special Greetings To;
Ummu Ahmad
Ummu Islam
Binth Uthman
Umaima Sparkle
Rafi'at dikko
My Zee
Khadija Sunusi
Maryam Amin maiturare
Zara'u Bello
And
Fatysha may Almighty Allah Bless Your marriage

  *RANAR RABUWA*
       Hit You Soon
        Don't afford to miss it
          Coming🌺 soon!!!🌺
        Coming soon!!!🌺
   Coming soon!!!🌺

Drop Your Comments
08081260525

Follow
Vote and
Comment on Wattpad
@Shuwerh Beelkeey22

MAKAHON SO ~Blinded Love~
#MS

*'Yar Gatan Miss_B_Hal Ce*💞


You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Dec 08, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

MAKAHON SO _Blinded Love_Where stories live. Discover now