Episode 37

2.7K 106 2
                                    

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*​💭💭💭

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://

.
 . ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆'-
...¸.¤ª '☆'_____________☾_____________-'☆'-
💕💞 *MAKAHON SO*💞

*Blinded Love*
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯...¸.¤ª☆"˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆"˜¨''''''''¨ *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* "˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆'
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯...¸.¤ª☆"˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆  
¸.¤ª☆"˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

Wattpad @Shuwerh Beelkeey22

*In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*

Episode 37
15_1_2019
Bissimillahir Rahmanir Rahim.

Yana fita kai Zee airport Safwah ta wuce kitchen ta had'a dinner macaroni with vegetables stew sai coslow with ginger drink, bayan ta gama ta gyara ko ina yad'au k'amshi da haske tai deciding sake wanka cause ta lura *Amirul Qalb* natan na matuk'ar farin ciki du sanda ya fita ya dawo ya ganta ba yarda ya barta ba.
Though bata gama dawowa saiti ba dan haryanzun ta gaza saita tafiyan ta and still zafin data ke jiyowa k'asan ta is unbearable, tafi thirty minutes a toilet kafin ta fito ta zura dogon riga da hijab tai sallah'n magrib dan tajiyo an soma k'ira.
Bayan ta idar ta cire hijab natan taja stool ta zauna ta soma make-up sanda tai spending almost one hour ta mik'e, bud'o huge cupboard nata tai tana tunanin kayan daya kamata ta sanya, du kayan da take gani amman sai taji vest da leggings kawai take son sanyawa, rufe side na manyan kayan nata tai ta bud'o wani side d'in revealing k'ananun kayan ta masu uban yawa wane a boutique, jan vest ta ciro sai black skin tight which is damn skinny then ta janyo black bands masu kyau, undies ta sanya sannan ta sake kayan ta looking so take away, abinka da 'yar k'arama nan take ta soma sparkling, abinda zaifi janye hankalin mutum gare ta cikakken bak'in suman ta data raba biyu ya sauk'o har k'asan cleavage nata.
Hips natan wane zasuyi magana dan yadda skin tight natan ya basu hak'k'in su dama kuma ba'a magana dan masha Allah akwai su, abinda kawai Zee zata nuna mata shine boobs, lokacin data gama ita kanta kasa d'auke ido tai a mirror dan sosai taga tayi kyau, wayanta ta jawo ta soma kashe selfie sanda ta d'au about thirty pictures of hers ta hak'ura.
Hijab ta burma kan kayan nata tai sallah'n isha then ta wuce falour, kallo ta kunna ta wuce fridge zata d'auka ice cream idon ta ya sauka kan wani jarka da Mammy ta turo mata da, tayi niyan ignoring jarkan sai kuma ta d'auko ta tsiyaya abinda ke ciki a cup ta mayar, sha tayi ta wuce ta d'auraye cup d'in ta miyar ma ajiyan sa ta koma ta zauna kan sofa giving her damn attention to TV.
Ringing d'in wayan ta yasa ta sakin murmushi, sanda k'iran ya kusa katsewa ta d'auka, ajiyan zuciya ya sake da wani irin muryan da shikan sa bai san yana da ba yace "What is my *Flower Queen* doing?"
Lumshe ido tai dan Allah kad'ai yasan yadda muryan tasa ta shige ta ahankali wane mai rad'a tace "She is doing nothing *Habibi* ".
Jin yadda tai maganan sanda tsigan jikin sa ya tashi a kasalan ce yace "I love you so much *PureLamp*! i will be right back ki tanadan mu abu dayawa".
Lumshe idanu tayi tace "Consider it done *Amirul Qalb*! I love you more and more".
Hira sukai tayi haka harya shigo cikin gate bata sani ba still kuma bai kashe wayan ba, yana parking ya shiga babban falour ya wuce part d'in ta kai tsaye jin tayi magana ya ansa wane yana kusa da ita yasa tai saurin d'agowa, da mamaki ta tsaya kallon sa ya bud'e mata hannayen sa ta tako ahankali ta fad'a jikin sa, hugging ta yai so tight yana mai sauke kyakkyawan ajiyan zuciya.
Ahankali itama ta sak'alo hannayen ta a bayan sa ta k'ank'ame sa, sun dad'e a haka kafin ta zame jikinta ta rik'e hannun sa suka k'arasa ciki suka zauna, shegen kallon da yake mata sanda yasa hantar cikin ta kad'awa amma ta moze.
Hura masa iska tai a idanu ganin kallon k'urillan da yake mata, lumshe idanun nasa yai ya sake ware su akan ta ya tura ta baya ta fad'a kujeran ya haye kanta, zare ido ta fara tana tunanin abinyi ta jiyo yadda numfashin sa ke sauka a fuskan ta, nose tip nasu har sun had'e ganin yadda idanun sa suka chanza launi ya sata had'iyan yawu dakyar, blue eyes natan dake birkita masa lissafi ya tsare da nasa firgitattun idanun, ahankali ta soma magana " *Amirul Qalb* daga ni wayana is ringing..." wani irin jaraban kallon daya soma yi mata yasa ta had'iye kalamun ta.
Janye hannun bra da vest nata yai ta rik'e hannun nasa a rikice ta soma ture sa daga jikin ta amma wane rock dan ko motsawa baiyi ba.
Ahankali ya sauke moisture lips nasa kan nata kissing her hungrily, tun tana k'in basa had'in kai hartai giving in wa kiss nasan suka cigaba dayi like never before, su duka basa acikin hayyacin su sai numfashi suke sauk'ewe, tura hannun sa d'aya yai cikin rigan ta squeezing her boobs roughly, yayin da d'ayan ke ya mutsa gashin ta.
Ita kuma both hannayen ta na cikin curly hair nasa tana masa susa romantically, sauk'o da kansa yai ya tura wuyan ta yana shinshina ta yana binta da firgitattun love bites, batasan how ba ta soma cire masa shirt button ba harta raba sa da shirt d'in ya zoma daga shi sai singlet, hot romance daya mugun firgita ta Suwayd ya soma yi mata ganin ya soma wuce gona da iri kuma da alama ya manta a falour suke ta soma ture sa.
" *Habibi* please stop it" ko nakan ta baiba ya cigaba da sucking yana shafa kowani sassa na jikin ta, ihun azaba ta sake jiyo hannun sa a.... take kuwa ya dawo nutsuwan sa ya zame hannun da sauri ya d'aga ta, janyo ta jikin sa yai ya k'ank'ame yana fidda numfashi a wahalance, yafi ten minutes a haka kafin ya d'ago ta yana kallon boobs nata da sukayi ja saboda wahala ya jawo vest d'in ta ahankali ya miyar mata, bands nata da sukayi can nasu guri ya tattaro ya had'e yamutsats tsen gashin nata a baya yai mata parking yaja mata leggings nata sama, zamewa tai daga jikin sa da sauri ta wuce d'aki ta zauna gefen gado tana haki wane wadda tai tsere, sanda ya tattaro 'yar nutsuwa yai adjusting position na jeans insa ya d'au bra da shirt nasa yabi bayan ta, ajiye kayan hannun sa yai a gefen ta ya wuce toilet ya sakar ma kansa shower, tunanin yadda zasu kwana ya tafi yi cause yasan inhar tana mak'ale dashi mawuyacin abune ya iya sarara mata dan wani mugun desire da son kasance wa tare da ita yake ji, yafi thirty minutes aciki kafin ya fito ita kuma ta shige, tsane jikin sa yai ya shafe da mayukan sa masu dad'in k'amshi yai wanka da expensive perfumes nasa, jik'ak'k'en curly hair nasa yai combing yai styling wane Arab boy ya wuce ya sanya bak'in singlet da dark blue 3¼, fad'in kyawun da yai ma b'ata baki ne kawai ku hango sa, sam hasken annuri da cool smile sun gaza barin kyakkyawan fuskan sa.
Falour ya wuce ya zauna jiran ta, tana fitowa itama ta shirya sharp_sharp this time around powder da red lipstick kawai ta sanya, hand dryer ta d'auko tai drying kanta tai ponytail ta mik'e, jan night gown da bai wuce gwiwa ba ta sanya ta d'aura hijab akai, kayansun ta kwashe ta zuba a basket ta d'an sake gyara d'akin ta wuce falour'n.
Kai a k'asa ta k'araso kusa dashi, tana k'ok'arin zama kan kujeran yai azaman jawo ta kan cinyan sa, ahankali yace " *PureLamp* you are so sweet wallahi".
Rufe fuskan ta tai da k'ananun hannun ta bashfully a shagwab'e tace "Allah ni kadaina bana so".
Murmusawa yai ya zame hannayen nata yana shafa lallen ta ahankali yana kwaikwayon muryan ta yace "wai ke fa nan baki yarda ba kunya kike ji ko?"
Gyad'a masa kai tai tana tura baki, murmusawa ya kuma yi yace "to me abin kunyan after all nariga naga komai!"
Toshe masa baki tai tace " *Amirul Qalb* stop nahhh".
"I will not! until you prepare your self for me on bed anjima" ya k'arasa yana kashe mata ido.
Tashi tai ya saurin maidar da ita yana murmushin mugun ta, "ka tashi muje muci abinci am starving".
"Oh Sorry my zuma let's go" rik'e hannun ta yai suka k'arasa dinning d'in tai serving su suka ci suka k'oshi then suka dawo falour'n suka zauna ya cigaba da tsokanan ta, k'in kula sa tayi ganin inta biye masa kuka zai sanya ta.
Ganin reaching to twelve Safwah bata da innamal suje su kwanta ya d'age ta in a bride like-style ya k'arasa yai switching off kallon ya wuce part d'in sa da ita, kwantar da ita yai akan gado ya koma ya rufe gidan gaba d'aya ya dawo.
Jona ta yai a kan gadon ya janyo ta ya rungume k'amk'am a k'irjin sa ya zare hijab natan ya yasar k'asa ya tofe su da addu'a, tun tanajin tsoro har bacci ya d'auke ta shiko gogan sam ya kasa baccin sai bin jikin ta da kallo yake, shafa ta ya soma yi ta farka a firgice and du yadda yaso tabar sa tak'i dole ya hak'ura ya kyale ta, cikin daren ko baccin kirki bai samu ba dan bai tab'a sanin shi lafiyayyen mabuk'acin namiji bane sanda ya fara sanin *PureLamp* tasa a mace.
Da asuban fari ta farka ta zame jikin ta ahankali yadda bara ta farkan dashi ba, kallon kyakkyawan fuskan sa tata yi cike da tausayi ganin yanda hunnun sa d'aya ke damk'e da maran sa, tsare hannun nasa tai tana bin azurfan sa masu kyau da tsada da kallo, kallon na hannun ta tai taga d'aya daga ciki irin nata zam, du abinda take yana kallon ta ya kuma san tunanin da take amma ya moze.
Toilet ta wuce ta d'auro alwala ta dawo ta soma tada sa amma yak'i tashi, murmushi tai takai fuskan ta ahankali zuwa nasa ta zira harshen ta cikin bakin sa, sak'alo hannayen sa yayi ta bayan ta ya cafke harshen nata ya soma sucking wane sweet, sunfi five minutes kafin ta kwace kanta ta koma ta d'auro sabuwan alwala, shima shigewa yai ya d'aura alwala ya sanya dark blue jallabiya mai hula data mugun fitting sa wane balaraben asali ya wuce masallaci.
Bayan ta idar morning azkar nata then Qur'an recitation, k'arfe shida ta rufe ta kwanta tana jiran dawowan sa, tun tana jira har bacci ya d'auke ta.
Seven ya shigo ganin ta koma bacci shima ya cire jallabiyan sa ya haura gadon ya rungumo ta bacci ya d'auke sa, k'arfe goma Safwah ta farka ta zauna kallon sa ganin yadda yake waya yana ta faman murmushi, ko ba'a fad'a ba tasan da Zee yake cike da bala'in kishi ta mik'e ta wuce toilet tai banging k'ofan da k'arfi, sam Suwayd baiyi noticing tashin ta ba sai k'aran k'ofa hankali a tashe yai sallama da Zee ya soma da tunanin ya zaiyi calming ta dan tsakani da Allah yanzu tsoron ta da rigiman ta yake.
Yana a wannan halin ta fito fuska a had'e wane pregnant sky, mik'ewa yai jiki a sanyaye yana jiran ta k'araso ya taimaka mata, tana isowa ya mik'a hannu zai k'arfa towel d'in da take tsane jikinta ta bisa da wani pathetic looks da yasa ba shiri ya maidan da hannun sa k'asa.
"Am sorry" ya fad'a sincerely.
Wane da dutse yake magana dan ko kallo bai ishe ta ba tafi ce tabar masa d'akin, kai tsaye part d'inta ta wuce ta kimtsa ta wuce kitchen.
Koda ta gama breakfast ta fito hango sa tai zaune gwanin ban tausayi a sofa ya buga uban tagumi, kujera taja tai serving kanta though bata tunanin zata iyaci cause ya saba mata ci tare dashi and again shike feeding ta, k'amshin abincin yasa ya d'ago yana kallon ta cike da k'in yardan abinda idanun sa ke gani.
Daurewa yai ya taso ahankali yazo yaja kujeran side inta ya zauna, takai hannu zata d'au fork ya rik'o hannun nata ya had'a da nasa ya k'ank'ame, "Let go of my hand!" tai stating stubbornly.
K'in saki yai murya a sanyaye yace "Am sorry please *Flower* don't be mad at me! Your silent is killing me! Nayarda ko bak'an magana ne ki fad'amin koki zage ni amma seriously i can't stand it seeing you been mad at me".
"Ka sake min hannun" tai stating now harshly.
Gudun k'ara b'ata mata ranta ya sake mata hannun ahankali murya na rawa yace "PureLamp yanzu danna sauk'e hak'ik'in da Allah ya d'aura min shine na zamo mai laifin? Shin baki son na zamo adalin miji? Tsanan da kika min harya kai haka? Assuming kene yanzu a position na Zee shin idan ban k'ira naji lafiyan ki ba ya zakiji? Kina tunanin Allah zai barni?" kafin ya k'arasa maganan sosai muryan sa yai rauni wane me shirin kuka.
Tausayi ya bata sosai gashi dai shine mai maganan amma itane da hawaye, zamewa yai on his knees ya d'aura kansa a cinyan ta ya rik'e hannun ta yace "Ki yafe min *PureLamp* i truly don't mean to hurt you".
Zame hannun ta tai d'aya tana shafa kansa ahankali tace "niya kamata na baka hak'uri *Amirul Qalb* Allah ya baka ikon cigaba dayin adalci agare mu ni kuma ya ragen zafin kishi".
"Amin *Flower*! God bless you".
"Amin *Habibi* God bless you too, and please ka daina tsuguna min no matter what it takes tunda you are the master".
"Not when you are around *Flower* a du lokacin da muka kasance tare ki kan zama Sarauniya nikuma k'ask'antaccen bawan ki da sai yanda kika ga daman yi dani, so please put this on your mind whenever you are with Suwayd you are the master cause you are the best thing had ever happened to him".
Saboda tsaban blushing cheeks d'in ta har wani ja suka k'ara yi, tura kujeran ta tai baya ta zamo k'asa ta fad'a jikin sa, ajiyan zuciya ya sake ya rungumo ta sonta na sake huda kowani k'ofa cikin Qalb d'in sa, sun dad'e haka kafin suyi breaking hug d'in ya zauna kan kujera ta d'ane cinyan sa suka soma feeding juna happily.
Haka suka kasance da juna cike da farin ciki har tsayin sati, har lokacin kuma Safwah tak'i yarda Suwayd yai making love da ita sai romance, hakan kuma ba k'aramin damun sa yake ba ranan daya gwada cewa zai mata na k'arfi sume masa tai dan haka tun lokacin bai sake attempting yi ba.
Wani mugun so da shak'uwa ne ya sake shiga tsakanin su cause kullum suna mak'ale da juna, Suwayd har k'iba ya k'ara ya ajiye lafiyayyiyan k'asimba saboda yadda yake samun kulawa, fuskan sa yai fresh kullum yana cikin annuri, itama anata b'angaren wani mugun kyau, fresh da fari ta k'ara hakan kad'ai ya isa shaida ma yadda hutu, jin dad'i da kwanciyan hankali suka ratsa ta.
Yauma kaman kullum suna zaune a babban falour ita a permanent sit nata wato cinyan sa du tabi ta takura masa yana aikin a system, ita haushin ta d'aya yau through out yak'i bata attention sai system, shikuwa wani aiki ne yake cause gobe ne zai koma aiki and he is damn eager at least ya rage zafin abinda ke damun sa dan inya fice sai six zai na dawo wa.
Kitso take ta masa yana warewa saboda santsin kansa amma tak'i hak'ura, wane zatayi kuka ta d'aura both hannun ta kan system keyboard d'in ko ta samu ya kalle ta, k'in kallon ta yai dan yasan neman tsokanan nata ne ya tashi kuma at long last shi zata bari da ciwon mara, zame hannayen nata yai ya rik'e k'am cikin hannun sa d'aya ya cigaba da pressing system d'in da d'aya.
"Awcchhh" ta sake k'ara tana matse ido, da sauri ya sake mata hannun ya soma throwing mata questions, ganin yadda ya rikice ta soma kyalkyala masa dariya tana masa gwalo, wane sauna haka ya zuba mata ido yana kallon ta, ganin haka ta d'auke system d'in tai hanyan shigewa part d'in sa.
Kaman zaiyi kuka yace " *Flower* dan Allah ki bani I've something very important there to finish up!"
Mak'e kafada tai cike da neman tsokana tace "Ina kana da k'arfi?"
"Kin sani ai in inada shi ko bani da shi".
"if that's the case zoka kwata".
"Haka kika ce?"
"Yes nahh".
"Ok then" ya fad'a yana mik'ewa, waina hannayen sa yai ya nufe ta kafin ta shige part tasa ya damk'o ta, kwace system d'in yai ya ajiye a gefe ya had'a ta da bango.
"Yanzu wana kama?"
"Safwah" ta ansa kai tsaye.
"Meya kamata na mata?"
"Hak'uri" tai stating tana masa wani makirin kallo dake turning nasa on ba shiri, saurin kawan da kansa yai yace "Thank God I know what you are capable of doing".
Murmushin mugun ta tai tasa hannu ta juyo da fuskan sa tai shutting sa da hot kisses, abinka da mai jiran k'iris nan take yai giving in suka soma yi wane bara su bari ba, k'aran doorbell yasa su pulling out badan sunso ba.
Wucewa tai zata je bud'ewe yai saurin rik'o hannun ta yana bin rigan jikinta data kwanta luf_luf jikin ta exposing her complete body structure, kunya ta jiyo ta d'ane bayan sa wai sandai suje tare, bayadda ya iya dole yai adjusting mata goyon ya wuce ya bud'o k'ofan.
"Za'a bamu hanya mu shiga ne koya?" cewan musty yana sake zura kai dan son tabbatar da abinda idanun sa ke gani.
Miyar da k'ofan yai ya rufe ya sauke ta yace taje ta sanyo hijab, sanda yaji k'aran rufuwan k'ofan part d'in ta ya sake bud'ewa, ture sa Musty yai ya shige ciki abin sa yana ta murmushin shak'iyan ci da alama yau Suwayd zai sha tsiya, tare da Abdul Suwayd suka k'araso suka zauna a kujera d'aya.
Rungumar juna sukai cike da kewa, da mamaki Abdul yace "Maza when ka soma takawa amma baka fad'a mana ba?"
"I want to surprise you guys".
"Shege d'an iska surprise d'in banza! Munacan muna jimami ashe kai kana nan ka zama bawan mata" cewan Musty yana kasa rik'e dariyan dake cin sa tun sadda yaga Suwayd goye da Safwah.
"Thank God dai bawan matan sunna na zama ba karuwa ba banza bunsuru kawai".
"Ka bini ahankali wallahi kafin nama akuyanci! Dan zan nuna ma busuranci acikin gidan ka".
"Bisimillah mana!"
"Haka kace?"
"Yes!"
Mik'ewa yai ya kama hanyan part ta Safwah still Suwayd bai kula sa ba dan yasan ba iya komai zai ba, ganin ya rik'e handle Suwayd ya mik'e da sauri in an eye blink sai gasa jikin k'ofan, tura sa gefe yai a masifance yace "Lallai ka shiryama bankwana da rayuwan ka shege jaki, kana buk'atan ganin likita wallahi dan sam baka da saiti".
"Shege matsoraci next time ka sake cika min baki kaga yadda ake rashin hankali, na soma kana d'an gurgu ka cikan baki da a presence naka zan kwashi gara aikin banza kawai".
"Naji wuce muje Allah ya baka hak'uri".
Komawa yai ya zauna teasingly yace "banda abinka ma matar Suwayd aita Musty ce karuwar Musty ta Suwayd".
"To jaki ai ba a jahiliyya period muka zo ba" cewan Abdul da tunda suke haukan su bai tanka ba sai yanzu.
"Ina ruwan ka kai kuma? Kaji da *MAKAHON SO*n daya rufe ma ido kai falling ma wannan kwailan yarinyan".
"Yanzu kuma zaka ci uwarka!" Cewan Abdul yana cigaba da pressing wayan sa.
Da sauri Suwayd ya koma gefen Musty yana binsa da kallon neman k'arin bayani, fuskan ta dayai so yake yaji yai banza dashi ya bama wayan sa attention.
Suna haka Safwah ta shigo sanye da hijab har k'asa hannun ta rik'e da k'aton trey, akan center table ta d'aura treyn sannan ta durk'usa har k'asa cikin nutsuwan ta tace "Ya Abdul! Ya Musty! ina yini? Anzo lafiya?"
"Lafiya Alhamdlillah *Flower* hope mun same ki lafiya kema?" ya k'arasa yana kallon Suwayd daya had'e rai jin sunan daya k'ira ta da.
"Lafiya lau Baby! Ya gida? Ya jikin *Amirul Qalb*? " Abdul ma ya ansa ta cikin nutsuwar sa unlike Musty.
"A kunyace tace "Lafiya lau Alhamdlillah".
Haushi ne ya kama Suwayd dan ji yayi muryan ta ya k'ara sweet wane da gayya ma take using musu ita, d'agowa tai suka had'a ido daga kallon da yake binta da ta fuskanci mai yake nufi.
Mik'ewa tai ahankali zata wuce Musty yai saurin cewa " *PureLamp* ina kuma zaki je bamu gama gaisawa ba?"
Murmushi ta k'ak'alo dan ta fuskanci tsokanan *Amirul Qalb* d'in ta yake tace "akwai dan aikin da nake yi aciki ne zan k'arasa".
"Oh tohm don't stress your self please!".
Zata sake magana Suwayd ya buga mata shegen tsawan da yasa ba shiri ta tsinci kanta a part d'in ta, maido da kallon sa kan Musty yai cike da bala'in kishi, kafin yai magana Musty yace "In tashi in fita ne?"
Banza yai masa ya soma k'ok'arin saita kansa cause shikan sa baisan ya akayi yai reacting haka ba, Abdul kam tuni yai serving kansa ya soma bawa cikin sa hak'ik'in sa dan when it comes to food sam bai wasa, spoon Musty yaja yasa cikin abincin na Abdul suka soma ci tare.
"Tell me about the girl" cewan Suwayd.
"I think talking while eating is not good table manner right?" Abdul yai saurin tare sa da tambayan.
"Sorry am eager ne".
Sanda suka ci suka k'oshi Abdul ya k'alla Suwayd wearing sad face yace "Suwayd am madly in love with her! I just can't do without her".
"Itawa d'in?"
Da sauri Musty ya tare sa "wa kuwa banda wata can kucakan yarinya daya nace ma, yanzu magana da nake ma du wani abin more rayuwa da yake ya dena saboda ita, i just can't believe ma he is the Abdul i use to know".
"More rayuwa as in?"
"Eh fa! Yabar wine yabar chilling in fact everything ma! He is always doing wired things! I don't think ma the stupid bitch tasan the goddamn shit he is busy doing".
Ajiyan zuciya Suwayd yai jin finally Abdul ya shiryu yanzu saura Musty'n kad'ai a nitse yace "Need to know more about the girl".
"I don't know anything about her! All I know is ta tafi da zuciya na, abu d'aya dake ragemin rad'ad'in abinda nake ji is this" cewan Abdul yana mik'a ma Suwayd wayan sa dan yaga yarinyan da bama tasan ya d'auka ba.
"Is she Ghanaian?" Suwayd yai questioning kafin ya kalla hoton.
"No Nigerian!"
"Ina kuka had'u?"
"Sudan four days ago".
Kallon hoton yai only to find the biggest surprise of his life "are you really sure itane?"
"Am 100% sure".
"If that is the case consider MieMie ta zama matan ka ta gama! Sister's Zee ce fa".
Da sauri Abdul ya mik'e tsaye cike da k'in yarda, was it the reason the first time daya soma ganin ta yaji wane ya santa but unfortunately can't be able to remember where? Murya na rawa yace "Suwayd please stop kidding you know ain't good at it".
Ciro waya Suwayd yai without uttering any word yai viewing wedding pictures d'in sa da Zee ya mik'a masa, hannu na rawa ya k'arfa ya soma bi yana kallan MieMie dake nan looking ba yabo ba fallasa.
"Itane! Wallahi itace" yai ex claiming da k'arfi yana sauke ajiyan zuciya.
Mugun tsaki Musty yaja ya cigaba da danna waya abinsa, Suwayd kuwa wani mugun tausayin Abdul ne ya kamasa dan haryanzu bawani shiri suke da ita ba, gaisuwa ma dakyar take had'asu which yasan da shi d'in ba mijin yayar ta bane ko kallo bai ishe ta ba.
Da sauri Abdul ya koma kusa da Suwayd ya zauna cike da rauni yace "ka taimaka min dan Allah! Wallahi ina bala'in sonta, ni kaina har mamakin kalan son da nake mata nake daga had'uwa just kwana hudu da suka wuce, wallahi nayi ma alk'awari barin sake shan giya ba ko neman mata, and am not changing or saying this because of her! I just come to realize what we guys are doing isn't fair, zina shan giya are there mentioned in the holy Qur'an as prohibited acts, kuna tunanin munyi wa kan mu adalci? Shin idan muka mutu muce da Allah me bayan munsan gaskiya mun take? Am willing to change koma nace I've already on the very day i realized, Suwayd! Musty kuyi wa kanku fad'a more especially you Suwayd cause mata biyu ne gare ka yanzu, a du lokacin dana kwanta da d'iyar wani abinda ke soma fad'omin shine shin idan d'iya tace nagan ta haka kwance da wani ya zanji?" shiru yai yana binsu da kallo yaga ya suke d'aukan maganan tasa.
Murmushi Suwayd yai masa yace "Alhamdlillah! Masha Allah! tabbas Allah is great! That's what I want to discuss with you guys, na riga nabar shan giya since from the incident, Rilwan is behind soma shan giya na and finally shima Allah ya shirye sa, now all am planning on doing is to make you guys change and thanks to Almighty Allah you have change already, to you Musty dan Allah kaima kaiwa kanka fad'a".
Murmushi Musty yai yace "Guys Insha Allah from this very day nabar shan giya da neman mata! Surely to Almighty Allah i return, i will now begin to be normal being Allah ya k'ara shirya mu ya karb'a tuban mu".
Had'uwa sukai both sukai hugging juna happily, sun d'an jima kafin suyi breaking hug d'in suka koma hiran yadda za'a shawo kan MieMie har akayi k'iran sallah'n magrib.
A hanyansu na zuwa masallaci Suwayd ke shaida musu auren Kadsah sati uku masu zuwa, tunda Musty yaji gaba d'aya ya rasa walwalan sa which shi kansa bai san dalili ba, haka dai har akayi isha suka dawo gida.
Suna dawowa suka tarar Safwah harta gyara falour'n ta shirya musu abinci, ci sukayi though Musty da Suwayd basu wani ci da yawa kowa da kalan tunanin da yake.
Sai k'arfe goma ya rakasu guest room su kwana chan dan bayason kwanan su a hotel, daya dawo baibi takan Safwah ba yaja system d'in sa ya k'arasa aikin sa, sha biyu ya gama ya wuce toilet.
Yana shiga toilet ta shigo looking good da 'yar simple make-up d'inta, gefen gado ta nema ta zauna harya fito, daya fito d'auke kai yai wane bai ganta ba ya soma shiryawa abinsa, cike da kissa irin nata ta samu ta mantar dashi damuwan sa sukai addu'a suka kwanta mak'ale da juna.
Da asuba kuwa koda suka tashi basu koma ba shiya soma shirin office ita kuma ta wuce had'a musu breakfast, k'arfe shida da rabi sun gama komai bayan sunyi breakfast ya shaida mata ta kaiwa su Musty abinci in sun tashi.
K'arfe bakwai ta rakasa parking lot zai tafi, ganin da gaske tafiyan zai ta fashe da kuka, da sauri ya sanya briefcase nasa cikin mota ya jawo ta jikin sa ya soma rarrashi amma ina wane zuga ta yake, ganin bazatai shiru ba yai owning lips d'in ta giving her the goddamn best kiss of his life maisa mutum manta all fair and worried nasa.
Itama take ta soma miyar masa da passionate yet affectionate best kiss of hers ever, sanda sukai mai isan su kowa yai pulling out yana maida numfashi, yatsan sa yakai kan lips d'in ta dayai ja ya kumbura yana shafawa with thunder touches sending shivers down her veins, da kasalallen murya yace " *PureLamp* your lips are probably the most sweetest things I've ever tested! I just can't get enough of them they are more sweeter than honey! Can i kiss them again?"
Murmushin ta mai birkita masa lissafi ta sake da wani sexy magnetic attractive voice tace "Yes *Habibi*.." bata k'arasa ba ya had'a ta da jikin motan ya sake shutting ta da hottest kisses biting, licking and sucking her tongue in a demanding way, yayin da hannun sa ya rik'o 'yar k'unk'umin ta pulling her more closer to him.
Sanda yai kissing ta like never before yai pulling out badan ya gaji ba sai dan ya soma rasa control, "Ya ilahi" tai ex claiming da k'arfi ganin yadda ta hargitsa masa stylish hair style nasa.
"What is it?"
"Am sorry *Amirul Qalb* i just can't control my self when ever those hottest sweetest lips of yours are with mine! The hair style..." sai kuma tai shiru ta sunkuyar da kai.
D'ago k'aramin hab'an ta yai in sorting tone yace "dont worry ehen! I love it this way".
Ahankali takai hannu ta d'an gyara masa then ta bud'e masa motan ya shiga, zura kanta tai tayi pecking both cheeks, forehead, nose tip, both eyes da hab'an sa ahankali tace "Here are your good luck kisses *Amirul Qalb* Allah ya tsare min kai".
"Amin *PureLamp take care of your self please!"
"Insha Allah *Habibi* "
wane baza su rabu ba haka suka kasance, dakyar ya samu yaja motan suna waving hand ma juna harya fice daga gidan, koda ta koma ciki zama tai ta shiga aikin kuka tsakanin ta da Allah, sanda tai mai isanta ta wuce ta gyara part d'in sa then nata sannan ta gyara babban falour'n ta wuce kitchen, wanke kwanikan da suka b'ata tai tayi preparing ma su Abdul nasu breakfast d'in, sai sha biyu ta gama komai all executed.
Nan k'iran *Amirul Qalb* d'in ta da shima sai lokacin ya samu kansa ya shigo, bayan ta masa sannu da office ya mata sannu da gida yace taje takai ma su Musty abinci sun tashi, babban hijab ta sanya ta d'au abincin takai musu, bayan sun gaisa ta dawo tai wanka danjin dad'in jikin ta, bayan ta shirya ta k'irasa suka sha hiran soyayyan su, suna cikin wayan ne ma bacci ya d'auke ta, addu'a ya tofa mata ta wayan ya kashe yai concentrating ma aikin sa.
Ba ita ta tashi ba sai biyu da rabi toilet ta fad'a da sauri ta d'auro alwala ta sauke farali, ko zama batai ba ta wuce kitchen ta d'aura lunch, k'arfe hud'u ta gama bayan tai sallah'n la'asar taje takai musu ta d'ibo kwanikan d'azu, had'awa tai da wad'anda ta b'ata yanzun ta wanke ta gyara kitchen d'in.
A gajiya ta dawo falour'nta ta zauna ta d'au waya ta k'ira sa, sanda suka gama fad'awa juna how much they misses and wants to be together ta tambaye sa abinda zata dafa da dare, fad'a mata yai then sukai sallama.
Bata zauna ba ta wuce kitchen d'in ta soma had'a dinner, tana gamawa ta tsala wanka taci uban kwalya na tarban *Habibi*, already ya dawo jin k'iran sallah ya k'ira su Musty kawai suka wuce masallaci, sai bayan isha suka dawo sai zuba masa santi suke wai Safwah duniya ce a wurin girki, shi kuma sai murna yake jin yadda ake ta kod'a masa ita.
A babban falour ya barsu ya wuce part d'in ta dan idanun sa har k'aik'ayi suke masa, k'amshin turaren ta ne ya soma masa sallama ya lumshe ido ya bud'e mata hannayen sa, and same goes to her a nitse cikin takun ta mai burgewa da jan hankali ta soma takowa zuwa gare sa, kasa juran yangan nata yai ya k'arasa ya fuzgota ta fad'a k'irjin sa ya k'ank'ame ya saki kyakkyawan ajiyan zuciya yana shak'an daddad'an k'amshin jikin ta, ahankali itama ta sak'alo hannayenta ta bayan sa feeling relieved.
Sunfi five minutes ahaka kafin ya zame ta ahankali yace "I miss you so much *Flower* ".
"I miss you more *Habibi* muje kai fresh up".
"Nahhh sai kin yarda tare zamuyi wanka".
"No *Amirul Qalb* kalla fa ni nayi".
"Nasani wani nake so ki sake".
"Tunda haka kake so let's go".
"No until na shanye jan baki na bareyu a min asara ba" kafin tai magana ya had'e bakin su, sanda ya shanye jan bakin tas ya kama hannun ta suka wuce bedroom d'in ta, da kansa ya shiga ya had'a musu ruwan wankan ya dawo ya tub'e ta ya d'auke ta in a bride like-style, sai wuntsil wuntsil take amma yak'i ajiye ta har ya tsoma ta cikin bathtub then shima ya jona ta.
Wasa sosai sukai tayi kafin ta cud'a sa ya cud'a ta suka d'auraye jikin su suka fito kowa ya taimaka ma kowa suka shirya, yai spending almost fifteen minutes da ita kan ya tashi ya koma gun su Musty, tare dasu yaci abinci though yana tunanin *PureLamp* d'in sa cause yasan abu mai wuya ne ita taci saboda ya riga ya saba mata ci tare dashi, yauma k'arfe goma sukai sallama sanda yaje gurin ta bataci abincin ba dan haka ya feeding ta da kansa suka wuce part d'in sa.
A daren rarrashin duniya Suwayd yayi Safwah tabashi hak'k'in sa tak'i, hakan yasa yai zuciya ya wuce d'aya bedroom d'in sa cike da bala'in kewan Zee dan yasan bazata tab'a barin sa cikin mawuyacin hali haka ba, kusan kwana yai yana waya da Zee yana fad'a mata yadda yake masifan kewan ta at least kozai rage zafi.
Ita kuwa dakyar tai bacci cike da tausayin sa da kuma tsoron halin da zai kasance.
Haka rayuwan ya cigaba da tafiya Sam Suwayd bai sake neman hak'k'in sa ba bai kuma chanza mata ba, suna nan dai yadda suke wane chewing gum.

MAKAHON SO _Blinded Love_Where stories live. Discover now