Episode 9

2K 102 4
                                    

•°•★•°•                      •°•★•°•
°• 💕   •°                     °• 💕   •°
    °•°                               °•°        
      💕💞  *MAKAHON SO* 💞

       *Blinded  Love*❤

•°•★•°•                      •°•★•°•
°•  💕   •°                   °•  💕  •°
    °•°                               °•°   

•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''''''''¨  *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆'☆´“˜¨''''''''¨
•☆•。 ¯•☆•  ゚☆ 

 
® ​​​*REAL PURE MONENT OF LIFE WRITERS*​

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

    # WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://

   *In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*

 
     *Don't be a silent Reader tell me how you feel or think about my Novel*

Follow me on wattpad @beelkeey Shuwerh

Episode 9
October, 2018

Bissimillahir Rahmanir Rahim.

_1:30 pm_
Sayyid zaune a class duk bayan minti saiya duba wrist watch nasa, hakan zai shaida maka how much he miss and  really want to see her.

Ko kad'an bai fahimtar abinda ake koya musu har teacher'n yayi noticing, a firgice ya d'ago lokacin da yaji saukan chalk a face nasa sam bai san how and when teacher'n yayi trowing masa ba.

" What the hell are you thinking of? " yayi throwing masa question sounding damn serious.

In stemming yace " no... Nothing sir ".

   " Sure?" ya sake questioning nasa.

" Yes am very sure sir " ya answer confidently.

" Okay class let's call it a day " teacher'n yayi stating yana ficewa daga class d'in.

Sayyid ji yayi kaman an tsunduma shi a aljanna nan take ya soma tattare belongings nasa.

Yana k'ok'arin janye wani book nasa yaji an rik'e da sauri ya d'ago..

    Brightly smile nata ta sake masa at the same time shima ya miyar mata da cool smile nasa, " Where is my abib alby? " tayi questioning nasa.
   
Shiru yayi na d'an lokaci sannan yace " he dey for house ".

      " Hope dai lafiyan sa k'alau? "

" Bashi da lafiya " yayi replying nata wearing sad face.

    " Subhanallahi what's wrong with him?  Since when? An kaisa asibiti? Mai Doctor'n yace?" tuni hawaye suka fara forming rapidly a idonta.
   
Sakin baki da hanci Haidar yayi yana kallon ta lallai Zee bata da hankali " Mene abun kukan kuma " Haidar yayi mata tambayan cike da d'umbin mamaki.

     Sayyid kam duk sai yaji ba dad'i hanky ya mik'a mata a nitse yace " ungo wipe your tears am just kidding ".

" No Sayyid inason in gansa hankalina bazai kwanta ba sai na sanya sa a idona " tayi maganan now crying so hard.

     " Lallai kin d'au wa kanki dala ba gammo, tunda kinsan ko zaki mutu Suwayd bare barki ki gansa ba,  school d'in ma da dayadda zaiyi blocking naki ki daina ganin sa da tuni yayi, dan haka ma is better ki fara sanyawa kanki dangana dan two months kawai suka rage miki na ganin sa " Haidar ya fayyace mata yadda bazaiyi hurting feelings d'in ta ba.

MAKAHON SO _Blinded Love_Where stories live. Discover now