Episode 40

2K 100 12
                                    

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*​💭💭💭

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://

.
   . ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
   💕💞  *MAKAHON SO*💞

       *Blinded  Love*
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''''''''¨  *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆    
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

Wattpad @Shuwerh Beelkeey22

        *In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*
_Happy birthday My Beautiful Hayatie More love more kwana_
   A word alone are not enough to express how happy I'm to know that you are going to enjoy your another year of life.Nothing expresses me than seeing you happy with us this year of life. I wish you the blessings of today to be more happy in your life and moreover I wish you a thousand millions of years ahead Habibty, may Almighty Allah bless your fulfillment of your dreams and aims of yours goals insha Allah .
   Once again wish you a very happiest womb escape... Age with grace... More kwana... More beauty... More kudi to your bank account.... More blessings... More sense... More.. More.. And More farin jini... Miji nagari is mah wish.
May Allah's Rahama.. Khair... Nur... Blessings... Love... Protection... Guidance be always with you better half.
   *أعشقك*
May It Be The Best Day Of Your Life Thus Far, & May Your Happiness Grow With Each Passing Day Through The Many Many Birthdays That Surely Are Ahead Of You..'''
    *Happy Birthday Asmeey Real Pure Pinkeey*
   💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋
   🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂
Wishing u a day soft as silk..... white as milk..... sweet as honey and full of money. may all ur dreams come true.... HAPPY BIRTH DAY our dear talented writer wishes u all d best lyf could offer long lyf and prosperity stay blessed is yah day.

Episode 40
2_2_2019
Bissimillahir Rahmanir Rahim.

Runtse ido tai da k'arfi ta fad'a baya wane wadda wuta taja, d'agowa tai ta ware idanun ta da suka sake mugun ja kan Abuh daya sunkuyan da kansa saboda tsantsan tausayin ta back to Ya Sadeeyq da hawaye ke race kan cheeks insa, jikin ta na tsanan ta kakkarwa ta d'auke kanta kan Ya Sadeeyq ta maidan kan Ya Omar da Ya Uthman ya k'ank'ame hannun sa yana kuka wane k'aramin yaro, kanta ne ya wani mugun sarawa nan take jijiyoyin kan du suka mimmik'e idanun ta wane an barbad'a mata barkono saboda ja da wani irin zugi da suke mata, da d'ayan hannunta ta dafe setin zuciyan ta da take ji wane zata faso k'irjin ta fito, zafi, zugi, d'aci da rad'ad'i ta rasa gane wanne take ji ga wani abu daya toshe mata mak'oshi.
     Sake kallon fuskan Safwan d'in tai kalamun sa na amsa kuwwa a kunnen ta ”Twiny promise me no matter what it takes idan kika ji labarin rasuwa na bara kiyi min kuka ba addu'a zaki min! cause at the very time ita kad'ai nake buk'ata and please promise me you will stay strong, bansan ya rayuwana zai kasance ba idan babu Safwah that's why i always pray dead to take me before you, I Love You so much”.
Ahankali ta kwantar da kanta kan fuskan sa numfashin ta na fuzga ta soma masa addu'a, du rashin imanin mutum inya ganta saita bala'in basa tausayi, tun tanayi addu'an na fita harta koma na zuciya, sai lokacin ta tabbatan da lallai kuka rahama ne gashi tana son yi amma ya gagara, haka gaba d'aya jikin ta ya saki kan gawar ta dena motsi.
     Ya Haidar ne ya soma fuskantan halin da ake ciki, a firgice ya k'araso ya d'ago ta yana tapping kumatun ta amma ina, fad'in irin tashin hankalin da kowa ya k'ara shiga zan rage muku wani abin, bama kaman Suwayd jiki na rawa ya d'auke ta yai cikin gida, kwantar da ita yai kan sofa kowa yayo kansa da tambaya, baiyi nakan kowa ba ya d'ebo ruwa ya yayyafa mata, a wahalance taja dogon ajiyan zuciya amma bata bud'e idon ta ba.
Dr'n daya gama wa Kadsah alluran bacci aka sa itama ya mata,Suwayd ya d'auke ta yakai d'akin da Kadsah'n ke bacci da kallo d'aya inka mata kasan baccin azaba ne dan yadda fuskan ta ya mugun ja ya kumbura.
     D'aya bayan d'aya suka rik'a zuwa suna masa addu'a har aka zo kan Ummy, dakyar Abuh ya rik'e ta tai masa addu'an saboda yadda jikin ta ke rawa, kukan data ke ta dannewa ne ya kwace mata lokacin data bud'o fuskan sa taga kisan wulak'ancin da aka masa, k'ank'ame Abuh tai sosai tana kuka mai tsuma zuciya, dakyar ya daure ya mik'ar da ita ya maidan cikin gida dan sosai kukan nata ke tab'a masa zuciya, shima daurewa kawai yake dan shikad'ai yasan mai yake ji.
Granny kuwa saboda tsaban rud'ewa har sab'o ta kusan yi cause she never thinks cikin d'iyoyin ta ko jikokin ta akwai wanda zai riga ta mutuwa, itama sanda aka had'a ta da ruwa dan yadda jinin ta ya hau.
    Kuka sosai ne ya b'alle a gurin lokacin da aka zo fita da gawan, haka dai aka sallace sa aka wuce dashi gidan sa na gaskiya.

MAKAHON SO _Blinded Love_Where stories live. Discover now