Episode 16

2.2K 115 5
                                    

® *REAL PURE MONENT OF LIFE WRITERS*​💭💭💭

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://

.
   . ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
   💕💞  *MAKAHON SO*💞

       *Blinded  Love*❤
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''''''''¨  *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆    
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

   *In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*
   Hia ix d third page of yours Sweetheart *Bint Uthman* really appreciate your love and supports stay blessed i❤you💯 #one love 💞

Episode 16
November, 2018
Bissimillahir Rahmanir Rahim.

Shirye_shiryen party'n candy tasu Suwayd aka fara ba kama hannun yaro, abinka da 'ya'yan manya kowa saida ya bada 50k wanda su kansu basu san yane zasuyi da ita ba.

Zee na cikin matsanancin hali na rashin love of her life da zatayi amma haka nan ta daure tana tsara duk abinda tasan zai burge Suwayd.

Duk wanda ya kalla Suwayd, Sayyid da Safwah yasan suna cikin matsanancin damuwa amma tambayan duniya anyi sunk'i fad'in abinda ke damun su.

Safwah na zaune a falour'n Mamy tana karanta wani English Novel *Desire and destiny* Suwayd ya shigo sanye da 3¼ army colored  short da bak'ar singlet, jarababben earpiece tasan na nan mak'ale a kunnen sa yana jin wak'an *_Stupid in love_*.

Tunda ya shigo ya kafe ta da firgitattun idanun sa dan ba k'arya black with touches of blue atamfan data sanya yayi mugun fitting ta, babban abinda yafi tafiya masa da imani reddish lipstick d'in data shafa yayi shaping small cute mouth nata, kallon sa ya miyar kan zara_zaran eyelashes natan da suke kallon k'asa an k'awata su da gazal, ga yatsun ta da suka sha jan lalle ba k'aramin burge sa su kayi ba he  just can't afford to loose her he really don't want to miss her ji yake kaman ya sata a jakan sa yana tattalin ta kaman kwai d'aya acikin duniya yana yawo da ita.

Jin yadda aka kafe ta da ido yasa ta feeling guilty, ahankali ta soma d'agowa dan ganin mai kallon natan,kyawawan blue eyes natan basu sauka ko ina ba sai kan Suwayd daya ke mata wani shegen kallo da ta kasa gano manufan sa.

Da sauri ta miyar da kanta k'asa cike da fargaban abinda zai biyo baya, shima nan take duk wata annurin fuskan sa ta kau, fuska a d'aure ya k'araso cikin falour'n ya zauna a kujeran dake opposite natan ya fiddo iPhone s+ tasan yayi facing direction nata giving his damn attention to the phone, kana iya rantsewa da Allah wani important abun yake yi nan ko pics yake snapping nata like never before.

Ahankali ta mik'e da niyyan bar masa falour'n dan ta mugun tsanan duk wani abu dazai had'a ta inuwa d'aya dashi.

Hijab natan dake hannun kujeran da yake ta k'arasa zata d'auka a nitse, ya sanya mata k'afa ta hard'e ta fad'a kan center table kanta yayi wani mugun buguwa.

" Arrrshhhh " ta sake k'ara cike da azaba tana yarfe hannayen ta nan take hawaye suka wanke mata fuska, saboda tsabar iskanci ma irin tasa video ya soma yi mata.

MAKAHON SO _Blinded Love_Where stories live. Discover now