Episode 35

2.7K 105 7
                                    

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*​💭💭💭

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://

.
 . ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆'-
...¸.¤ª '☆'_____________☾_____________-'☆'-
💕💞 *MAKAHON SO*💞

*Blinded Love*
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯...¸.¤ª☆"˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆"˜¨''''''''¨ *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* "˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆'
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯...¸.¤ª☆"˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆  
¸.¤ª☆"˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

Wattpad @Shuwerh Beelkeey22

*In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*

Episode 35
5_1_2019
Bissimillahir Rahmanir Rahim.

Yana fita suka had'e da Rilwan abokin sa yazo masa jaje, hugging juna suka yi cike da farin ciki da kaunar juna.
"Shege Aboki kawai sai naji labarin b'atan ka!" Cewan Rilwan yana breaking hug d'in.
"Ka bari Aboki wallahi nayi nadaman shan giya! Giya masifa ce! ta dalilin ta i nearly died dan nasan da bansha ba wancan yaran barasu iya min komai ba!"
Jan hannun sa yai suka wuce site nasu dan maganan bara tayu a tsaye ba.
A falour suka zame suka sake gaisawa then Suwayd ya masa narrating all that happened, na sosai Suwayd ya mugun basa tausayi inda nan take nadama ta shige sa, he really regrets all that he has been doing, bai tab'a tunanin abu irin haka zai same su a rayuwa ba shin ma mai yasa suka yi watsi da fad'in Allah subhanahu wa ta'ala da yake cewa *Wala talbisul hak'k'a bil bad'ili wa taktumul hak'k'a wa antum ta'alamun* _karku b'oye gaskiya akan k'arya, ku take gaskiya alhali kuna sane_.
Rik'o hannun Rilwan Suwayd yayi a sanyaye yace "Aboki i think this is the right time ya kama ta mu tuba mu koma ga mahaliccin mu, surely from Allah we are and to him we should return, ni! kai! we all know shan giya is haram buh muka take gaskiya, can you tell me salla nawa ne bakayi akan lokacin ta ba? Ko zaka iya fad'amin nawa ka manta baka yi ba bayan ka farfad'o daga mayen giyan? Ka tuna fa farkon hisabi gun Allah on the day of judgment itane sallah, *Wasta'inu bissabri wassalat wa'innama lakabiratun illa alal kasirin* _ka nemi taimako da hak'uri da sallah, surely ita mai girma ce akan masu tsoron Allah_, shin mai yasa mu bazamu kasance masu tsoron sa ba? Anya bamu kasance masu butulci ba? Ka fad'amun mai muka nema muka rasa? Shin dan ina da kyau, kud'i, ilmi shine nafi wanda yake kwana a bakin titi ko wanda cin yau da na gobe ya gagara? No ba haka bane hak'ik'a babu wanda yafi wani agurin Allah sai inya kasance yafi tsoron sa" zuwa lokacin hawaye sosai Suwayd yake yayin da shima Rilwan d'in hawayen yake sosai.
Sake k'ank'ame hannun sa yayi ya cigaba da magana da raunanniyan murya "Aboki zaka mutu! Zan mutu! Yaushe? Only almighty Allah knows shin idan muka mutu akan turban da muke ina kake tunanin zai kasance makomar mu? Lokacin mu ke tafiya wanda dayawa muyi watsi da hakan mun shagala a neman duniya ba lahirar mu ba, nayi nadama! Nayi nadama na kuma shiryu and am praying for masu irin hali na Allah ya ganar dasu, dama ance kai baka isa ka shiryar da kanka ba sandai Allah ya shirye ma, Alhamdlillah finally ya shirye ni zan kuma koma garesa na nemi lahira ta".
"Ka yafe min Aboki! Na cuce ka na cuci rayuwan ka! Ta dalili na ka tsoma rayuwan ka shaye_shaye am really a bad friend dana gaza baka shawaran daya dace da rayuwan ka a wancan lokacin, na saka a wannan harkan, nagode da tunatarwar ka insha Allah daga yau na daina shan giya cause nobody knows tomorrow yau in kaine gobe ba kai bane ".
Murmushi Suwayd yayi ya jawo sa jikin sa suka sake hugging juna ahankali yace "kadena tuna abin da ya wuce Allah ya riga ya k'addara mana haka a rayuwa, na yafe maka har zuciya na Allah ya yafe mana baki d'aya".
"Amin" cewan Rilwan.
Hira suka yi kaman ba gobe kafin Rilwan ya masa sallama ya tafi, zama yayi yana tunanin rayuwa da tunanin yadda zai shawo kan Musty da Abdul subar Wannan rayuwan cause hanyan da suke kai ba mai b'ullewa bace .
Gajiya yayi da zama ya mik'e ya d'auro alwala yazo ya bud'e al_qur'an nasa yana reciting cike da tsantsan jin dad'i da kwanciyar hankali, k'iran sallan magrib yasa sa rufewa ya wuce masallaci.
Sai bayan sallan isha ya dawo ya shiga cikin gida dan having dinner, har aka gama ba wadda ya kalla cikin Zee da Safwah ya tashi ya fice abinsa, part tasu ya koma ya nemi guri ya kwanta, ring ta wayan sa yasa sa janyowa, murmushi ya sake ganin Sayyid ke k'ira cike da so da k'aunar sa ya d'aga.
Hira sosai suka sha Sayyid nata basa labarin mafarkin da yayi dashi wai ya taka k'afan sa, shi kuwa sai dariya yake masa yana cewa yana nan dai yadda suka barsa, sun dad'e kafin sukayi sallama kowa ya kwanta.
A kwana a tashi babu wuya a wurin Allah har an gama ma su Safwah gyaran da ake musu, kowacce kuma anje an tayata ta gyara part d'in ta saboda k'ura, yau aka k'ira mai k'unshi ta tsantsara musu cause gobe ne zasu koma gidan su, tsayawa fad'in yadda suka yi kyau suke glowing da laushi fata wane jinjiraye zan rage muku wani abun, they're just sparkling k'amshi kam ba'a magana dan du inda suka zauna sai sun bar tsaraba, har lokacin kuma Suwayd zuba musu ido kawai yai he just can't really wait su shigo hannun sa dan yayi promising kansa du sai sun gane basu da wayo.
Washe gari aka tara su duka aka musu nasiha sosai more especially Suwayd akan adalci su kuma zaman lafiya, k'arfe biyu dai_dai bayan sunyi lunch ya d'ibe su a sabuwan had'ad'd'en end of discussion tasa da abu ya siya masa.
Safwah na baya abin ta hakan ya bama Suwayd daman staring mata wane zai cinye ta, Zee kuwa ana gaba kai ya k'ara girma ita bata yarda ba amarya, ba komai yasa Safwah zaman baya ba illah alk'awarin da ta d'au ma kanta no matter what bara a dinga samun matsala daga gare ta ba sandai Zee, haka dai har suka isa gidan.
A babban falour du suka zauna saboda d'an gajiya, sanda suka nutsu Suwayd ya musu nasiha kan zaman lafiya dan seriously baya son tashin hankali, anan kuma ya zayyana musu zaina ma kowa kwana biyu_biyu sannan girki a had'e zasu nayi inda mai magana sai tayi.
Zee ce ta soma magana ita kowa yai girkin sa tunda yana da kitchen, tambayan Safwah yai ta nuna masa ita bata da zab'i du abinda yaga ya dace a shirye take tabi umarnin sa, wayyo hakan da tayi sosai yama Suwayd dad'i ya kuma k'ara mata kyakkyawan matsayi a zuciyan sa, kar Zee taji wani abin kawai sai ya amince da buk'atan ta.
Kallon Safwah yayi data mik'a zata tafi part d'in ta ya bata car key da wayoyin sa ta tafi dasu cause da ita zai fara tunda itane uwargida, cike da ladabi ta tsuguna ta k'arfa then ta wuce part d'in ta cikin nutsuwar ta da takun ta mai matuk'an jan hankali.
Binta Suwayd yai da kallo yana ayyana abubuwa da dama a ransa then ya juyo ya kalla Zee in a husky like voice nasa yace "five zamu shiga gurin su Akhey, make sure kin shirya on time kinji Very Own?"
Shigewa jikin sa tayi da wani irin voice tace "tohm i will insha Allah Baby!"
Shafa kanta yai ya zame ta daga jikin sa ya mik'e gudun matsala, marairaice masa tai kawai yai pecking ta a both cheeks nata yabi bayan Safwah.
Ahankali itama ta tattare belongings nata ta wuce part d'in ta tana mai jin wani irin farin ciki wanda ita kanta bata san dalili ba, tana shiga Hafsa ta k'ira ta tai ta bata logics na zama da kishiya.
Shigan d'akin ya jiyo ta a toilet, murmusawa yayi dan harga Allah komai nata burge sa yake, yana matuk'an godiya da Allah ya basa ita a matsayin mata, mik'ewa yai ahankali ya isa k'ofan toilet d'in ya soma waina handle ta k'ofan ahanakali yadda bara ta jiyo sa ba sandai a rufe, cike da haushi ya koma ya zauna yana jiran fitowan ta.
Not long enough ta fito daga ita sai pink k'aramin towel nata da ko cinyan ta bai gama rufewa ba, wani irin kallon k'urilla Suwayd ya soma binta da bako k'iftawa, idanun tane suka sauka kan sa taga yadda yake kallon ta wane zai cinye ta nan take jikin ta ya soma rawa tsoro ya kamo ta.
Juyawa tayi da saurin zata koma toilet d'in ta tsinkayo voice tasa "Allah karki soma dan ko one step kika sake taken rai sai ya b'aci".
Chak ta tsaya ta rasa abin yi wane munafuka haka ta juyo dakyar ta soma takowa cikin d'akin, murmushi yai ya cigaba da binta da kallon san daya sa jikin ta mutuwa, tana k'ok'arin zama kan stool d'in mirror yai saurin fuzgota ta fad'o cinyan sa da wani fitinan nan murya yace "not when am around *Flower*! Na fad'a miki inhar muna tare baki da wurin zama sai cinya na meyasa bakyajin magana?" Ya k'arasa maganan yana tura kansa wuyan ta yana shak'an daddad'an k'amshin daya kama jikin ta not minding ruwan da bata tsane ba.
Ture sa ta soma yi tanason ta tashi ya k'ank'ame ta k'ank'am yana shafa hannun ta daya sha ja da bak'in lalle dan a rayuwan sa yana matuk'ar k'aunar yaga mace da lalle, hawaye ta soma yi dan tun a mota ta lura da kallon da yake mata tasan in batayi dagaske ba bare kyale ta ba, fuskan sa data ji wurin k'irjin ta yana k'ok'arin zame mata towel da bakin sa romantically yasa ta saurin kai d'ayan hannun ta da bai rik'e ba ta k'ank'ame towel d'in ta, d'ago da lazy eyes nasa da suka soma chanza launi yai ya kafe ta dasu, da sauri ta sunkuyar da kanta k'asa dan bara ta jure ganin abin da take hanga a kwayoyin idanun sa ba.
" *Habibi* please kaje kayi wanka, ruwan wankan ka is ready" tayi stating a d'an tsorace.
Zame ta kawai yai daga jikin sa ya mik'e ya nufa toilet yana had'a k'afa wane bugagge, bayan sa tabi da kallo cike da tausayi then ta mik'e tai saurin ciro kayanta ta sanya, zama tayi kan stool ta shafe jikin ta da mayuka masu sanyin k'amshi da dad'i tayi applying simple make-up which is damn sexy, sosai red with touches of black atamfan data sa ya mugun amsan ta abin ka da fara, humras masu dad'i ta shafa then tayi wanka da perfumes ta mik'e ta d'an gyara kan mirror'n nata.
Tana k'ok'arin fita Suwayd ya fito daga wanka d'aure da towel a k'ugun sa sai k'arami yana tsane suman sa "ina zaki je?" Yai questioning nata yana ci gaba da goge suman sa.
Juyowa tayi tana kallon sa yana d'agowa ta saukan da kanta k'asa a kunyace, da siririn shagwab'ab'b'en muryan ta mai birkita masa lissafi tace "girki zanje in d'aura".
Allah kad'ai yasan yadda maganan data yi yai affecting sa, daurewa yai yace "sai ki bari in kin gama sauke nauyin daya rata ya akan ki".
"Nauyi!" Ta nanata da mamaki.
"Yes" yayi replying nata yana biting under lip nasa.
"Name?" Tayi questioning.
"Shirya ni" ya ansa nan take.
"Oh *Amirul Qalb* please!..."
"Stop the shit girl! Ai na riga na fad'a miki" jin a d'an hasale yai magana yasa ta dawo ciki.
Zama yayi akan stool ya mik'a mata towel d'in da yake tsane kansa, k'arfa tayi cike da kunya then gently ta soma goge masa jikin sa, sanda ta gama tsaf ta ajiye towel d'in a gefe ta d'auko man sa ta soma tunanin taya zata soma shafa masa, k'in kula ta yai ya tsare ta da ido ganin bata da option kawai ta soma shafa masa kanta a k'asa, sanda ta shafa masa ko ina, data zo kan packs nasa kasa janye hannun ta tayi cause suna mugun burge ta, d'agowan da tayi suka had'a ido yasa ta saurin janye hannunta ta rufe man, tana k'ok'arin ajiyewa yai saurin rik'o hannun ta amma bai yi magana ba, d'agowa tayi tana kallon sa ya nuna mata broad chest nasa dake nan da gashi kwance luf_luf meaning ta shafa masa, rawa jikin ta ya fara tana k'ok'arin kwace hannun ta amma ta kasa d'agowa tai taga fuskan sa a had'e dan haka kawai ta lakato man ta runtse ido ta soma shafa masa ahankali, lumshe ido yayi yaja numfashi dan sosai shafa shin da take ke tafiya mar da imani.
Bud'e ido tayi ta tsaya kallon sa, yanda yake lullumshe ido tagane ba k'aramin dad'in hakan yake ji ba, janye hannun ta tai a kunyace ta wuce wadrop, rasa mai zata d'auko masa tayi ta juyo tana kallon sa with questioning expression, murmusawa yai da wani irin voice yace "kin san kayan sawa na ai tun a gida".
Bak'in singlet da bak'in shorts ta d'auko ta kawo masa, yak'i k'arfa a dole wai ita zata sanya masa singlet d'in kawai tasa masa ta gudu tabar sa.
Pulling shorts nasan yayi yana fad'ad'a murmushin sa, yai biting under lip nasa yana ji wane ya janyo dare, dan sam baiji yau zai iya gyale *PureLamp* tasa.
Styling curly hair nasa yayi da mayukan sa masu k'amshi then ya feshe jikin sa da tsadaddun perfumes nasa ya jona eyepiece tasan a kunne ya fito falour'n, ajiye earpiece d'in yai a gefe ya tada sallan la'asar, daya idar ya nema guri kan three seater ya kwanta yai playing stupid in love ya lumshe idanu yana ji, tana had'a komai na girkin natan ta fito danyin sallah, kallon sa tata yi a tunanin ta ma bacci yake.
Ta dad'e tana kallon sa kafin taje dak'i tai sallan ta koma kitchen ta cigaba da aikin ta, coconut rice da stew kawai tai sai papa meat da co-slow then coconut with milk juice, tana gamawa ta juye a warmers ta ajiye a k'aramin dinning me four chairs dake a d'akin ta, juice d'in kuma cikin fridge ta barsa.
A gajiye ta fito ta kunna TV ta zauna a kujera tana kallon program a arewa 24, tunda ta fito yake bin ta da kallo ganin tak'i kallon sa ya mik'e ya shiga d'aki ya d'auko mata bak'in haijab nata ya dawo, mik'a mata yai ya switching up tv'n yace ta tashi su tafi.
Sanyawa tayi suka rufe part natan suka wuce, a parking lot suka had'u da Zee suka wuce gwanin burgewa suka tafi.
Gidan Haidar suka soma shiga, Kuwaysah na bud'e musu ta tsaya in shocked tana bin Suwayd da kallo, d'ane sa tayi cike da farin ciki wane k'araman yarinya, maimakon suga ya tunkud'e ta sai suka ga akasin haka, zame ta yai daga jikin sa ahankali yace "Sis kin girma fa!"
Glares masu rai da lafiya Haidar ya mata sending yace "ka barta dai ai so take tamun asara".
A kunyace ta sunkuyar da kanta k'asa shiko Suwayd murmusawa kawai yai, kallon k'in yarda Haidar ya soma bin Suwayd da cike da neman k'arin bayani, bugin sa Suwayd yayi a kafad'a teasingly yace "gidan naku ba'a bada gurin zama ne sai bin mutane da ido wane za'a cinye su?"
Hararan sa Haidar yayi cike da neman tsokanan shima yace "You are highly welcome my Zee please come in!"
Murmushi Zee tayi ta shiga Kuwaysah ta rik'e hannun ta suka k'ara sa ciki "Baby laifin me nayi?"
Brightly smile nata ta sake tace "Am sorry Ya Haidar ina yini?"
Murmusawa yai yace "lallai aure maisa ayi hankali da dane nasan sai dai ki d'ane ni, lafiya lau Alhamdlillah ya jikin *Amirul Qalb* d'in naki?"
"Ya Haidar please mana..." Tai stating tana turo baki a shagwab'e.
Dariya yai ya basu hanya suka shiga then ya kulle k'ofa yazo ya jona su a falour'n aka soma hira, sam Safwah ta kasa sakewa saboda kallon da Suwayd keta binta da, ba daman ta d'ago sai taga ita yake kallo, abinda ya bata tsoro Sam kallon ba kalan wanda ya saba yi mata bane.
Hira Suwayd, Haidar da Zee suka yi tayi yana basa labarin lokacin daya soma takawa, ganin haka Safwah da Kuwaysah suka shige ciki dan sosai Kuwaysah ta lura da tsoron dake tattare da 'yar uwar tata.
Suna shiga bedroom d'in Kuwaysah ta maida k'ofan ta rufe suka k'arasa ciki suka zauna gefen gado, rik'o hannun Safwah'n tayi ta had'a da nata ahankali tace "what is wrong with you Baby?"
"Am scared Sis i can't do it".
"Mefa?" cewan Kuwaysah tana bata du attention nata.
"Abin".
"Wane abu wai? Kin sani a duhu kimin bayani yanda zan gane".
"XXX" ta fad'a in a crack voice tana hawaye.
Tausayi sosai ta bawa Kuwaysah ganin yadda take hawaye, ko novel suke karantawa taji yadda ake cewa wasu matan na kuka wasu na suma hankalin ta tashi yake balle ace yau akan ta hakan zai faru, in sorting tone tace "kai Baby'n Ummy me na damuwa? Ba zafi fa!"
"No wallahi Sis da zafi kin manta wasu har suma suke?"
"A novel ba? Ko kin tab'a gani a fili?"
Girgiza mata kai tayi da sauri meaning no, "to ki cire tsoro ki kwantar da hankalin ki, in ba haka ba mutuwa ma zakiyi ba suma ba".
A rikice tace "Sis please ki basa hak'uri wallahi ni yarinya ce".
"To sannu yarinya! Mud'in mene? Amma yanzu ba gashi har mun saba ba! In zaki cire wannan tsoron ki cire tun wuri if not wallahi ke zaki sha wahala".
Hannu takai ahankali ta share mata hawayen ta d'ibo wasu abu a side drawer ta bata ta mata bayanin yadda zatayi amfani dasu, da sauri tace "No please Mammy da Mummy sun bani ki bari ni baso nake ba".
"Kedai wallahi baki da wayo wataran da kanki zaki zo nema zaki ga yanda zanyi dake" ta k'arasa maganan a d'an hasale.
"Am sorry" ta fad'a sincerely.
Jin Haidar na k'iran su suka mik'e a tare suka fito, kollo d'aya Suwayd ya mata ya fuskanci kuka tai d'auke kansa yai dan yasan tausayin ta kansa sa changing mind.
Atare both suka wuce gidan Arif, Lubna na zaune a falour tayi bak'i ta rame saboda damuwa ta jiyo doorbell, jiki a sanyaye taje ta bud'e musu ganin Ya Suwayd on his beer feat yasa ta soma murza ido, murmusawa yai ya rik'o hannun ta datake murza idon.
Da sauri bakin ta har rawa yake tace "Ya Suwayd is that you? Is that really you?"
With nod kawai ya bata answer hannun ta cikin nasa suka k'ara sa cikin falour'n sai mamakin raman da tayi yake.
Gaishe su tayi both tana murmushin yak'e dan bataso su fahimci tana cikin damuwa, amma Ina tuni du sun karance ta, ruwa ta kawo musu ta wuce d'akin sa dan k'iran sa.
Yana kwance akan gado abin sa yana chat ta shigo, kan ta a k'asa tace "Ya Arif su Ya Suwayd sunzo!" daga haka ta juya ta fita.
Bayan ta yabi da kallo cike da tausayin ta dan haryanzu ya kasa accepting ta as a wife, gashi sosai take kok'ak'arin farin ta masa, ya rasa dalilin daya sa ya kasa cause sandai in hassada amma Lubna takai a k'ira ta mace.
Wayan sa ya d'auka ya fito falour'n cike da mamaki ya tsaya kallon Suwayd dake tsaye bai zauna ba dan ko d'azu sanda suka yi waya ya nuna masa haryanzu bai soma takawa ba.
"Shi d'an iskan mutum ai ko a wani hali saiya nuna hali" yai stating yana k'arasowa cikin falour'n.
"Shi d'an iskan kenan?" Suwayd yai questioning nasa cike da rainin wayo.
Banza yai masa ya nemi guri ya zauna sukai handshakes da Haidar, su Safwah kuma suka gaishe sa, amsawa yayi ya kalla Safwah cike da tsokana yace "an samu sauk'i kenan tunda *Amirul Qalb* ya tashi?" rufe ido tayi cike da kunya dan sai daga baya ta rik'a tuno haukar data yi.
"Sis meke damun ki naga kin rame ko Baby'n mune?" Suwayd ya jefa mata tambayan yana tsare ta da idanu.
Girgiza kai tayi da sauri tace "A'ah Ya Suwayd kawai 'yar rashin lafiya nayi".
"Kunje asibiti?"
Nanma girgiza kai tayi tace "nace basai munje ba tunda baiyi tsanani ba".
"K'arya kike! Yaushe na fara wasa dake da zanna tambayan ki kina mun k'arya?"
Kuka ta fashe da ahankali tace "kayi hak'uri" sannan ta mik'e da sauri ta fad'a d'akin ta tai locking ta zame bakin k'ofa tana kuka mai ban tausayi.
Rai a matuk'ar b'ace Suwayd ya soma bin Arif da kallo, sunkuyar da kai k'asa yai tausayi da k'aunan tana shigan sa lokaci guda.
Cike da k'arfin hali batare daya kalla Suwayd ba yace "kawai daga zuwan ka kasa matar mutane kuka".
Bin bayan ta yai inda ya samu dakyar ta bud'e, shiga yayi ya soma aikin lallashi amma ina ya kasa shawo kanta, ganin haka kawai yai shutting ta da best kiss of his goddamn life, sanda tai shiru yai pulling out ya rik'o hannun ta suka dawo falour'n.
Anan kuma hira kad'an sukai suka wuce gidan Sayyid tare, shiya bud'e k'ofan ya tsaya wane sakarai yana kallon Suwayd.
"Unless you wanna chop me up huh!" cewan Suwayd yana ture sa gefe.
Cool smile nasa ya sake yace "Man i can't believe this! I really can't!..." hugging Suwayd kawai yai cike da tsantsan farin ciki, hugging nasa back shima yayi cike da k'aunar sa kafin yai breaking hug d'in su k'arasa ciki.
Bayan gaishe_gaishe aka soma hira nan Arif yake jin tun ranan da Suwayd ya soma takawa amma iskanci irin nasa yak'i bari a shaida musu.
Kallon Sayyada Sayyid yai yana mak'ale da ita yace "Baby assuming na miki laifi shin zaki iya rungumar namijin da ba muharramin ki ba da sunan d'aukan fansa".
"Over my dead body Nurul'ain! Wannan ai sai jaka da batasan ciwon kanta ba".
"That's why i so much love you sweetheart you know what you are doing".
Rik'o hannun sa ta sake yi tace "Nurul'ain kuma wadda tayin a gaban mijin ta?"
"Yes Sweetheart".
"Amma dai anyi jahila wallahi, yanzu kawai banda jahilci mai zai sa dan mijin ta ya mata laifi tace zata rungumi wani, to ita a tunanin ta d'aukan fansa tai ko sab'awa addinin ta? Tab wasu matan na mugun bani haushi wallahi yanzu koda mijin nata ya yafe mata inhar bata nema yafiyan ubangijin ta ba a tunanin ta mai kenan? Better dai ta tuba if not tana cikin matsala wallahi, Allah kuma ya shirye ta tagane miji ba abin wasa bane".
Du yanda Safwah taso daurewa cin fuskan da suke mata ta kasa kawai ta fashe da wata masifaffiyar kuka, yanda kowa ke bada nasa comment d'in yafi komai k'ona mata rai, da sauri ta mik'e ta fice daga gidan gaba d'aya, Suwayd ma sosai ransa yai masifar b'aci mik'ewa kawai yai yabi bayan ta inda ya same ta zaune a k'ofan gate d'in gidan su tana kuka helplessly.
Mik'ar da ita yai ya bud'e suka shiga ciki, k'ank'ame sa tayi tana neman yafiyan sa tana kuka sosai, tausayi ta basa ya nuna mata shi yama manta then ya k'ira Zee yace in sun gama hiran ta tawo.
Jin k'iran sallan magrib ya d'aura alwala ya wuce masallaci, yana fita itama ta fad'a toilet ta d'auro alwala ta tada sallah, data idar ta dad'e tana rok'on Allah ya yafe mata kurakuren ta, tana zaunen massage ta shigo wayan ta, d'aukowa tai amma ganin wanda yai massage d'in yasa ta miyar wa ta ajiye, sandai sam ta kasa ignoring kawai ta sake d'aukowa ta bud'e massage d'in dake d'auke da sak'o kamar haka *_Saying Sorry is not only admitting the mistake.It is surrendering to the love, affection, respect and caring from the bottom of the heart for someone special.Sorry for hurting you Baby! What I did was foolish and impulsive. If I could take it all back I'd have done it the instant I learnt I hurt you.It was totally unintentional and I'm very sorry for it.Please forgive me! I just want you to know what you did at that very day isn't good! Am sorry once again for hurting you i really don't mean to make you feel that way, love you Sweet Sis and please learn to always be patience cause innallaha ma'assabirin _*.
Murmusawa tai ta goge hawayenta ta mik'e jin an soma k'iran sallan isha, tana idarwa ta fad'a toilet ta tsala wanka ta fito, tsnae jikin ta tai ta shafe da mayuka then ta d'auko turarukanta ta shafe lungu da sak'o, wani jan sexy night gown ta d'auko ta sanya da undies ma du red dan ta lura Suwayd na mahaukacin k'aunar jan kala, bata wani yi make-up ba sai lipstick data sa saboda sanyi.
Hijab har k'asa ta d'aura kan rigan dan ita kanta kunyan rigan take dan bata da maraba da tsirara ta wuce falour tana kallon maimaicin tarkon k'auna cause bata samu ta kalla ran Monday ba.
Du abin nan yak'e kawai take dan ita kad'ai tasan halin da take ciki, har aka gama film d'in batai noticing ba dan yadda take cikin fargaba.
A b'angaren Suwayd suna idar da sallah bayan sun fito a masallaci suka had'u sukai ta yiwa Arif fad'a, inda ya basu hak'uri ya kuma yi alk'awarin daga yau komai ya wuce.
Daga nan yahuza suya spot suka wuce shida Arif ya siyo musu then ya biya ta habib yoghurt nanma ya siyo musu, nine suka dawo ya raka Arif sannan ya wuce gida shima, a babban falour ya ajiye ledan Safwah ya wuce part d'in Zee da nata a hannun sa.
Tana zaune a gefen gado tana chat ya shigo da sallama, tashi tai da sauri ta k'araso ta shige jikin sa, k'ank'ame ta yayi sanda sukai kusan minti uku ya janye ta suka k'arasa cikin d'akin.
Ledan ya mik'a mata ta k'arfa tai godiya then ya tambaye ta ko tana buk'atan wani abun, murmusawa kawai tayi dan bata buk'atan komai, feeding ta yai da kajin da yoghurt d'in daya shigo da, sanda ta k'oshi ya raka ta tai brush suka dawo, good night kisses ya kashe ta da then ya mik'e ya kwantar da ita ya k'arfa wayan nata ya kashe ya mata switching off light ya tafi.
Ledan Safwah ya d'auka ya wuce part d'in ta, k'amshin turaren sa data juyo sanda yasa hantar cikin ta kad'awa, sallama yai ta amsa a sanyaye sannan ta taso dan k'arfan kayan hannun sa, bud'e mata hannun sa kawai yayi ta shige jikin sa yai hugging ta so tight yana sakin wani wahalallen ajiyan zuciya.
Sun d'an dad'e kafin ta zame jikinta ta k'arfa kayan hannun sa ta k'arasa ta ajiye akan dinning, zuwa tai tana k'ok'arin zaunawa kusa dashi ya janyo ta kan cinyan sa, a kunyace tace "welcome back *Amirul Qalb*! "
"Thanks *Flower*, now what do you prepare for your *Amirul Qalb*?"
Murmusawa tai tace "Nothing!"
"Ba kunya kuma kike fad'amin haka?"
"Wanka zaka farayi ko abinci?"
"Abinda *PureLamp* tace ai shi za'ayi".
Killer smile nata ta sake tace "i prefer ka fara cin abincin".
"Ohk Baby your wish ai is my command!".
"Kai *Habibi* ".
"I really mean what i said wallahi *Flower* ".
"Ohk then let's start with the meal".
"Ohk Your *Highness*" mik'an da ita yai shima ya mik'e ya jona ta suka wuce dinning, a plate d'aya tai serving su, tana k'ok'arin zama kan kujeran dake opposite nasa ya tsare ta da ido, ganin haka ta tako ahankali ta zauna kan cinyan sa, d'an dungure mata kai yai yace "Bakyaji sometimes Allah *Flower* .
Bissimillah sukai both suka soma feeding juna cike da farin ciki har suka gama, dariya sosai ya bata jin yadda yake ta zuba mata uban santi, kumatun nan nata har red suka k'ara saboda blushing, janyo ledan daya shigo da yai ya zuba musu kazan a plate d'in da suka gama cin abincin, k'ok'arin mik'ewa ta soma yi ya kalle ta yace "me hakan kike yi?"
"Am full fa *Habibi* "
"Ni kuma nace sai kinci! "
Bayadda ta iya dole ta zauna suka ci, ita du ta kasa sakewa cause she just can't believe abubuwan da take ji a novel ne ya yake neman samun ta, zaunar da ita yai ya tattare gurin ya zuba abinda yasan zasu lalace a freezer then ya dawo ya bata fresh milk wanda ya samu tasha dakyar.
Hannun ta ya rik'e suka shiga bedroom d'in ta ya maidan da k'ofan ya kulle, rage kayan jikin sa yai ya wuce toilet abin sa, minti sha biyar ya d'auka aciki ya fito kallo d'aya ta masa tai saurin d'auke kai tana wasa da zoben ta "ki d'auro alwala" kawai ya ce da ita ya cigaba da shirin sa abin sa.
Jiki a sanyaye ta shiga toilet d'in tai brush ta d'auro alwala ta fito, already harya shimfid'a musu sallaya kawai ta jona sa ya tada sallan, raka hudu sukai ya kama kanta yai addu'o'i sosai.
Mik'ewa yai ya cire had'ad'd'en tsadadden maroon jallabiyan sa ya rage daga shi sai shorts, switching off light yai yai on d'in dimp ya juyo yana kallon ta ganin bata da niyyan tashi gurin yace " *Flower* am sleepy fa".
" *Habibi* kayi baccin ka banjin bacci yanzu".
Murmushin rainin hankali ya sake ya tako har inda take ya mik'ar da ita, hannun yasa yana k'ok'arin cire hijab natan data ke ta fama da ta rik'e hannun nasa k'am jikin ta na k'akkarwa, rik'e hannun yai da hannun sa d'aya yai using d'ayan ya yaye hijab d'in, runtse ido tai da k'arfi sai hawaye.
Shiko numfashin sa kusan barin jikin sa ya kusa yi lokacin da yai arba da kyakkyawan sura nata, yawu ya had'iya dakyar ya ajiye hijab nata a side ya soma bin jikin ta da wani irin shafa, ta bud'e baki zatai masa magana yai shutting ta da wani irin had'amammen kiss da shikan sa bai san ya iya ba, jikin ta ne ya d'au wuta jin wani irin shafa da Suwayd ke mata, du tsigan jikin ta ya tashi ta rasa ma wannan wani irin abu ne yake mata.
Jin k'afafun ta bara su d'auk'e ta ba ya soma tura ta da baya da baya har suka k'arasa gado, tura ta yai ta fad'a yai joining ta ya soma sarrafa ta cike da kwarewa, gaba d'aya ta gama ficewa a hankalin ta banda numfashi masu nauyi ba abinda take sauk'ewa, Sam bata san sanda ya raba ta da figigiyan rigan ta ba, wawuyan ajiyan zuciya ta sake jin yadda yake sucking cleavage nata yana wani irin nishi, tsorata ta soma yi jin abinda yake mata ya soma wuce tunanin ta, hankalin ta bai gama tashi ba sanda taji yana k'ok'arin zame pant natan, k'ank'ame hannun sa tai cike cike da bala'in tashin hankali, d'agowa yai yana kallon ta da rinannun idanun sa, da sauri ta d'auke ido daga kansa still hannun ta rik'e da nasan.
Wani jarababben kiss d'in ya sake kashe ta da yana sucking tongue nata wane sweet harya samu yaci nasaran raba ta da komai, hot love bites ya ta bainta da like damun shi aka turo sa duniyan.....
Cikin wannan daren Suwayd ya miyar da Safwah cikakkiyar mace bayan d'ankaren wahala da kokawan da suka sha, bad'an shi d'in jarumi ne ba da bazai iya aikata komai ba, bai tab'a sanin haka Safwah ke da k'arfi ba sai ranan dan yadda ta rik'a fighting kwatan kanta, zamewa yai gefe yana maida numfashi ya janyo ta ya k'ank'ame yana jin wani mugun so, tausayi da k'aunan ta na sake building a heart nasa, ji yake wane ya miyar da ita cikin jikin sa su zama abu d'aya, yana staring ma kyakkyawan fuskan ta da wahala tasa ta looking so pale beautiful sleep yai taken over nasa, fuskan sa d'auke da murmushi tana fadda wani irin hasken annuri.
K'iran sallan asuba ya farfad'o da Safwah daga k'araman suman data yi, runtse ido tayi jin wani zugin azaba da k'asan ta keyi ta fashe da kuka, gefe da gefe nata ta soma lalubawa ko zata jiyo sa jin wayam yasa kukan ta tsanan tuwa, a rikice Suwayd daya fito daga toilet ya k'araso ya zauna a gefen gadon ya rik'o hannun ta.
"Am really sorry *PureLamp* i really don't mean to hurt you! Forgive your *Habibi* for going rough on you!"
Banza ta masa ta cigaba da kuka abin ta, wane zaiyi kuka shima ya soma k'ok'arin janye pillow'n data covering face nata, jin ta sake k'ara yasa ba shiri ya janye hannun sa yana tunanin abin yi cause seriously kukan nan da take is burning him yasan yana iya janyo mata ciwo dan yadda idanun suka kumbura fuskan ta yai ja, "Am sorry *Flower* buh dan Allah ki tashi muje kiyi warming kanki lokacin salla na tafiya".
"Ka tashi ka fita bana son ganin ka! Kuma wallahi sai Allah ya saka min mugu kawai!" tayi stating tana sake rushewa da kuka abin tausayi.
"Naji Allah ya saka miki! amma ki daure ki tashi nasan dole zaki yi needing help d'ina" yayi maganan yana k'ok'arin cinye dariyan data ciyo sa.
"Banaso nace ka tashi ka tafi!" ta sake stating stubbornly.
"Niji zan tabi buh dan Allah ki daina kukan haka kar kanki yai ciwo!" cire pillow'n yai yayi pecking forehead nata da both cheeks ya fice.
Tanajin k'aran rufan k'ofa tai cilli da pillow'n ta soma lallab'awa tana son tashi amma ina abin ya gagara, dakyar da dabara ta samu ta sauk'o daga kan gadon, rigan ta taja tasa ta rarrafa zuwa toilet d'in dan tafiya ya gagara.
Tsoma hannu tai cikin ruwan daya had'a mata a bathtub, cire hannun tayi da sauri cike da ragwanta ta fashe da wani sabon kukan, yanzu saboda Allah taya ma yake tunanin zata iya shiga cikin wannan ruwan, jiyo kukan ta yasa ya k'araso bakin toilet d'in ya soma magana a rikice " *PureLamp* are alright? Do you need my help?"
Banza ta masa jin haka kawai ya kutsa kai ciki dan yasan ba abun arzik'i zatayi ba, yarfa hannun ta soma yi a firgice tana basa hak'uri amma ya share ta ya d'age ta chak ya tsoma cikin ruwan, k'ara mai k'arfi ta saki ta k'ank'ame sa kaman zata shige jikin sa, sanda ruwan ya soma ratsata ta janye jikin ta tasa hannunta tana kare k'irjin ta daya tsare da idanu, light kiss ya sauke mata a lips kawai ya fice.
Bedsheets ya soma changing ya kwashe undies nasu then ya tada sallah kuma harya idar bata fito ba, komawa yai toilet d'in yana binta da kallon tausayi ganin yanda take gyangyad'i cikin ruwan, dakyar ya samu ya fito da ita ya had'a mata wani ruwan tai wankan tsarki tai alwala ta fito.
Dogon riga kawai ya sanya mata da hijab ta tada salla wanda tanayi tana kuka dan koya ta motsa k'afan ta zafi take ji.
Tana idarwa ta koma ta kwanta nan take wahalallen bacci ya d'auke ta, shi kuwa sam ya kasa komawa baccin yana zaune sai kallon ta yake yana shafa gashin ta, k'arfe tara ya mik'e ya wuce kitchen yana tunanin mai zai dafa mata dan shi ba wani iya girki yai ba.
Had'ad'd'en noodles da vegetables ya had'a mata sai farfesun kayan ciki ya ajiye a dinning, d'akin sa ya wuce ya d'auko dairy nasa yai rubutu ya miyar ya ajiye then ya fad'a toilet yai wanka, murmusawa ya tayi a toilet yana tuna draman sa da *PureLamp* tasa ta jiya, yana fitowa shaf_shaf ya sanya bak'in swag pencil jeans da jan armless body hug *Am So Happy Today* written boldly a gaban rigan.
Yana gama shiryawa k'iran Arif ya shigo wayan sa, da sauri ya janyo wayan ya d'aga, jin Arif na kuka yasa hankalin sa mugun tashi.
A tsorace yace "Akhey what's wrong?"
"Na kashe ta! Ka taimaka min na kashe ta".
"Innah lillahi wa'innah ilaihir raji'un" cewan Suwayd in a crack voice.
"Akhey ka taimake ni please mai zance da su Ammey? Na shiga uku wallahi it was not intentionally".
"D'auko ta gani nan!" daga haka ya datse wayan zuciyan sa na kariya.
Da sauri ya d'au car key d'in sa ya fice not minding dubo halin da *Flower* tasa ke ciki saboda tsaban rud'ewa, ga Zee ma tunda ya tada ta sallan asuba bai koma ba, motan sa ya fizga da k'arfi ya fice ya tsaya a bakin gate d'in Arif, in less than five minutes sai gasa d'auke da Lubna a hannun sa.
A baya ya sanya ta yai joining Suwayd gaba yaja wayan da mugun speed suka wuce........



Follow
Vote and
Comment on Wattpad
@Shuwerh Beelkeey22

MAKAHON SO ~Blinded Love~

*'Yar Gatan Miss_B_Hal Ce*💞

MAKAHON SO _Blinded Love_Where stories live. Discover now