Episode 22

2.2K 107 5
                                    

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*​💭💭💭

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://

.
   . ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
   💕💞  *MAKAHON SO*💞

       *Blinded  Love*
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''''''''¨  *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆    
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

   *In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*
  
Episode 22
November, 2018
Bissimillahir Rahmanir Rahim.

Mik'ewa yayi a kasalance, saida ya saita nutsuwan sa sannan ya d'aga wayan.
       " Ya jikin nata? " Granny ta jefo mar tambayan.
" Da sauk'i " ya bata answer a tak'aice.
     Gargad'i sosai ta masa karya yarda ya barta ita kad'ai sannan ta katse wayan.
Komawa yayi kan gadon ya zauna yana ta kallon yadda take bacci tana sauke ajiyan zuciya,ya had'e hannun sa da nata not letting go yana jin azaban sonta da k'aunar ta na ratsa du wata sassa ta jikin sa he just can't imagine life without her, he is *Blinded by her love* yanajin inhar bai same ta ba matuwa zai, dan bare tab'a iya juran ganin ta da wani ba.

K'iran sallar la'asar yasa sa mik'ewa badan ya gaji da kallon kyakkyawan fuskanta da feeling softness na hannun ta ba, a bakin k'ofa suka had'e da Dr Alkasim, duk yadda yaso Suwayd ya barsa ya shiga ya d'aura alwala aciki yak'i dole ya hak'ura suka wuce masallacin dake cikin asibitin yayi a chan.
       Koda aka idar basu koma office d'in ba zagaye asibitin sukai tayi Dr Alkasim na nunawa Suwayd gurare da dama aciki, har Office d'in Suwayd seda sukaje amma a kulle take.
K'arfe biyar suka koma suka tarar harta farka sai k'ananun kuka take, ganin yanzu she is in a right state of mind ya had'e fuska kaman bai tab'a dariya ba ya k'arasa jikin gadon.
          "  Is better for you to shut that your mouth, inba haka ba yanzu zan mammake ki, kar kiyi tsammanin wai dan baki da lafiya zaki mun iskanci in kyale ki " yayi stating in a serious note.
Lokaci d'aya ta nemi kukan ta rasa saboda tsoro, daman ita bakomai ya sata kuka ba sai jin da tayi jini nabin ta sosai gashi Ya Suwayd baya son ganin jini at all.
      Alluran da zaiyi mata da daddare ya had'a sannan ya kalle ta 
yace ta tashi su tafi, tsantsan kunya irin nata yasa ta kasa yi masa bayanin halin da take ciki.
Shi kuwa tsayawa yayi kallon ikon Allah ganin ta ciro d'an kwalin ta tana k'ok'arin d'aura wa kan skirt d'in ta.
      Fizge d'an kwalin yayi a hasale yace " ke wace iriyar lunatic ce wai? Ko ina in baki gwada hauka ba bakyajin dad'i ne? Wait ma me hakan Kike k'ok'arin yi? "
Ahankali ta saki kuka ba tare da ta tankasa ba saboda kunya, takaici da bak'in cikin da suka lullub'e ta.
        A tsawace yace " ba kuka nace kiyi min ba, uban me zakiyi da d'an kwalin nake so na sani!! ".
Runtse ido tayi tana kuka sosai sannan ahankali wane mai magana da kanta tace " jiki na ta b'ace ina son na rufe ne ".
         Idanun dakejin kunyan sa ya tsare with so much adoration a zuciyan sa ya furta " Ya Allah this girl is driving me crazy, Allah ka mallaka min ita a matsayin uwar 'Ya'ya na Amin " murmushi yayi ganin ta kasa bud'e idon ya juya gun Dr Alkasim only to find his empty seat, ficewa yayi yai locking office d'in kaman nasa ya ware abin sa.
      Wata had'ad'd'iyar boutique dake nearby ya shiga,idanun sa basu sauka ko ina ba sai kan wani maroon colored Arabian gown mai adon black stones,nan take ya hango flower'n sa aciki dan yasan sosai zata yi fitting ta.
D'auka yayi ya ajiye a side sannan ya wuce inda ya hango panties, tunanin size na Safwah ya tafiyi amma sam bayada idea akai duk yadda yaso tunanowa ya kasa dole ya soma duddubawa ko zai samu.
     " Halo Handsome " ya jiyo wata 'yar siririyar murya a kansa.
       Kallon rainin wayo ya bita dashi amma ganin ta 'yar cacas wane Safwah ya sake killer smile tasan yace " Hy Baby doll ".
Nan take fuskanta yayi ja kaman k'osai acikin mai saboda tsabar blushing " Do you need any help? " tayi questioning nasa in a sexy-like voice nata.
        " Yes " ya d'age mata gira d'aya yana binta da kallon you don't know what you are doing.
" Awwwn inaji fad'a mai kake so" tayi sounding? agerly.
        " Pant size nakin zaki fad'amin "yayi maganan nan take batare dajin kunya ba.
Fad'ad'a fara'anta tayi dan du tunanin ta itane zai siyawa, wani shegen fari tayi da ido ta nuna masa raw na tsadaddun dake gurin, dozen biyu ya d'iba ya wuce abinsa ya barta sake da baki, tsaban takaici ji tayi wane ta rusa ihu shiko ko a kwalan rigan sa ya wuce ya biya bills nasa aka sanya masa a leda ya tafi.
      Akwai store a gefen boutique d'in dan haka ya shiga ya siyo mata pads ya wuce asibitin.
Da angry Dr Alkasim ya fara had'uwa a parking lot amman yayi kaman bai gansa ba ya wuce, yana cikin bud'e office d'in ya isko sa.
        A hasale yace " Ka d'auke ta haka ku tafi malan am in need of my office ".
Bai ko tanka sa ba ya shige ciki yayi saurin maido k'ofan yasa lock.
      Bugawa ya soma yi kaman zaiyi kuka ganin yanaji yana gani ana buga masa iko da office nasan, ganin Suwayd ba bud’ewa zai yi ba kawai ya nemi d'aya daga cikin iron chairs d'in da patients ke zama in sun zo ganin sa ya zauna abin tausayi.

MAKAHON SO _Blinded Love_Where stories live. Discover now