Episode 14

2.2K 123 4
                                    

.
. ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
   💕💞  *MAKAHON SO*💞

       *Blinded  Love*❤
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''''''''¨  *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆    
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆


® *REAL PURE MONENT OF LIFE WRITERS*​💭💭💭

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

    # WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://

   *In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*
        To My dear one and only *Binth Uthman* shafinnan naki ne kekadai ban had'aki da kowa ba,kiyi yanda kike so dashi Insha Allah five pages will be yours only hia is numbers one just chill no need for long essay you know​i❤you💯 #one love 💞

Episode 14
October, 2018
Bissimillahir Rahmanir Rahim.

" Idan ka kuskura hannun ka ya tab'a fuskansa believe me tsinuwa na ya tabbata akan ka " ya tsinkayi voice ta Mummy sounding damn serious.

Chak ya tsaya batare da yayi wata k'wak'k'waran motsi ba, ahankali ya sauke hannun heart nasa na burning wane zatayi busting k'irjin sa ta fito.

Juyawa yayi ya nufa kan Safiyya dake kwance cikin mawuyacin hali ya janyo ta jikin sa ya rungume k'amk'am wane za'a kwace mar ita, alokaci guda wani irin mugun so tausayi da k'aunar ta suka shige sa, zai iya jurar komai amma banda tab'a mutuncin matar sa da lokaci d'aya yake ganin future tasa a tare da ita.

Salati Mummy ta shiga jerawa tana tafa hannu, hakan ce ta dawo dashi reality daga zancen zucin da yake.

Muryan Ibrahim ya jiyo " Mummy dan Allah ki bani dama na b'ab'b'alla wannan kilakin yanda zata gwammaci yin zina da ubanta bada k'anina ba ".

  Runtse idanu sukayi both zuciyan su na tsananin k'una, an raba shi da 'yar uwar sa da yake k'auna da wannan kalmar dan haka ba zai yadda hakan ta faru dashi ba a karo na biyu dole he has to do something koda kuwa barata yiwa kowa dad'i ba .

" Karka kuskura ka sake kiran ta kilaki idan ba haka ba anything might happen, when I said anything I mean har kisan kai " Sufyan yayi maganan da wata lion voice wadda har ita kanta Safiyyan dake jikin sa sai da ta razana ta sake k'ank'ame sa, ga wani irin zugi da rad'ad'in da zuciyan ta take game da abinda Ibrahim ya fad'a zata iya jure komai amma banda wulak'anta mata iyaye da *K'ADDARAH* ta rabasu  just one day sam_sam barata iya jurewa ba .

" Lallai Sufyan ka girma, idan bai k'irata karuwa ba uwarka kake so yace? Nace uwarka kake so yace answer me? "

  " Enough Mum!! da wannan kalman kuka ruguza duk wani farin ciki na dana 'yar uwata har kukayi sanadiyan data shiga duniya ta barni, dan hakan bazan tab'a yarda hakan ta sake faruwa ba, idan gidan ne yanzu zamu bar muku dama ina zaune cikin sa ne dan babu yadda zanyi, amma duk wanda yayi k'ok'arin tab'a mata ta wallahi I won't  spare him ".

" Mata!!! " Mummy da Ibrahim sukayi ex claiming cike da k'in yarda, anya bayan neman matan da ya jefa rayuwan sa ciki bai soma shaye_shaye ba, he has totally change into something different tin bayan incident d'in da ta faru, the cool, handsome gentle Sufyan has now turn to harsh, arrogant heart hearted and insolent .

MAKAHON SO _Blinded Love_Where stories live. Discover now