Episode 30

2K 95 2
                                    

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*​💭💭💭

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://

.
   . ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
   💕💞  *MAKAHON SO*💞

       *Blinded  Love*
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''''''''¨  *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆    
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

        *In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*

Episode 30
24_12_2018
Bissimillahir Rahmanir Rahim.

"Calm down Ammar! Calm down okay? Ya kake k'ok'arin yin abu kaman bakasan muhimmancin yarda da k'addara ba? Kaifa musulmi ne you have to know that mutum baya auren matar da ba tasa ba, this thing you are doing was never a solution, please be patience" said Azeez calmly.
      "Shut up you stupid bitch! Wallahi har ina raye saina making life nasa miserable hell, sai na masa abinda zai gwammaci mutuwa da rayuwa, and ka rubuta ka ajiye Zee belong to me! only me! kuma no matter what sai na mallake ta ko tana so ko bata so".
Daga haka bai sake cewa komai ba ya jaye car key d'in sa ya fice yana huci wane mayuwan wacin zaki, kallo Azeez ya bisa dashi cike da tausayi da mamakin sauyin hali na Ammar lokaci guda.
     Da asuba du yadda Suwayd yaso Zee tabar sa yaje wurin flower d'in sa tak'i dole ya hak'ura, masallaci ma bata barsa ba dan tasan daga nan zai samu hanya yaga Safwah sai a gida yaja su, bayan kuma sun idar da morning Azkar da Qur'an recitation suka koma bacci.
Safwah kuwa da wani mugun ciwon kai ta tashi, bayan ta idar da sallah tayi morning Azkar da karatun Qur'ani ta zauna zaman jiran Suwayd, tun tana saka ran zuwan sa harta cire tayi throwing kanta a bed tana kuka kaman ba gobe, tafi two hours tana jaraban kuka sannan ta mik'e ta shiga toilet tunowa da shawaran da Mammy ta bata.
     Wanka ta tsala abinta taci kwalya wane wadda zata zab'an sarauniyan kyau, abinka da make-up addict nan take ta d'au haske wane tauraruwa, tsadadden lace ta sanya orange and black daya mugun fito da kyanta, d'inkin nan chas dan ya bama ko ina hak'k'in sa, d'aurin Zahra buhari ta kafa abinta ta wuce part d'in sa.
Diary nasan ta d'auko ta cigaba da karantawa, sanda ta gaji ta miyar ta ajiye ta soma tunanin hanyan da zata nunama Ya Suwayd kuskuren sa na miyar da *SO* k'iyayya.
     Falour'n sa ta dawo ta zauna ta d'aura k'afa d'aya kan d'aya tana ta had'e rai wane pregnant sky tana jijjiga k'afan, duban agogo tayi taja tsaki ganin reaching to twelve amma bai shigo ba, data nata ta kunna ta soma chart abinta ko zata rage jin zugin da zuciyan ta take.
"Very own please kitashi muje muci abinci am starving" Suwayd yayi maganan yana bin Zee dake ta nannad'ewa akan gado wane macijiya da kallo.
     "Baby let me please sanyi nakeji" tayi maganan da wani shegen muryan daya fara turning Suwayd on ba shiri.
Dakyar ya saita nutsuwan sa yace "Now what do you want?"
      "You" ta ansa nan take.
Zama yayi ahankali ya rik'o hannun ta yana murzawa ahankali "Na sani Sweetheart and am all yours, yanzu ki daure kinga munbar *PureLamp* da yunwa".
     Dayasan yadda yak'e k'ona mata zuciya inya ce *Flower* d'in nan ko *PureLamp* da koda wasa ya daina ganganci fad'a a gaban ta, cike da masifan kishi ta fizge hannunta ta juya masa baya sai kuka wane k'araman yarinya.
"Oh my God! Very own what's this for heaven's sake? Saboda Allah me hakan? Kina so natashi cikin sahun marasa adalci ne?" Yayi stating a little bit sad.
    Da sauri ta tashi tana wiping uncontrollable tears nata then ta soma magana in sorting tone "I am Sorry, I am truly sorry".
"Is okay then let's go" daga haka bai sake cewa komai ba yayi gaba.
Mik'ewa tayi ahankali tabi bayan sa suka fito daga part d'in, at that very time kuma Safwah ta fito daga part d'in sa, sam baiyi noticing fitowan ta ba dan yadda hankalin sa yayi part d'in ta.
Glares masu rai da lafiya Zee da Safwah suka shiga sending ma juna, da sauri Zee ta rik'e hannun Suwayd ya tsaya chak batare daya juyo ba dan he is so damn eager ya sanya *PureLamp* tasa a ido, ahankula ta tako gaban sa ta tsare sa da wani shu'umin kallo, ya bud'e baki da niyyar magana tai d'agal da k'afa tai shutting sa da wani hot kiss tana sucking tongue nasa like never before.
     Tun Suwayd na k'in bata had'in kai haryayi giving in wa kiss natan suka cigaba dayi wane dan shi aka turo su duniyan, ganin k'afafun ta baza su d'auke ta ba ya sak'alo hannun sa a 'yar k'unk'umin ta ya matse ta k'ank'am ajikin sa yana mai cigaba da kissing ta, hannayen ta itama ta mik'ar ahakali ta sak'alo wuyan sa.
Safwah wane zuciyan ta zai tarwatse saboda azaba, masifa da jaran kishi da gudu ta fad'a part d'in ta tayi banging k'ofan da k'arfi, hakan yasa Suwayd yayi saurin pulling out cike da tsantsan tashin hankali, sai lokacin ya gano manufan Zee wato tanason had'a masa bomb d'in da bai san ta ina zai soma kashewa ba.
       Cike da kissa ta rik'o hannun sa ta soma magana "Baby the kiss was......"
"Shut up you stupid idiot" ya buga mata wani hautsinan nan tsawa daya mugun firgitata, d'aga hannun yayi da niyyan tsinke ta da mari sai kuma yayi sauri ya sauke yabi bayan Safwah.
     Buga k'ofan part nata ya shiga yi amma sam tak'i bud'ewa kuma tana ajikin k'ofan tana kuka mai cike da azaban k'unci da takaici.
Begging nata yata yi amma tai banza dashi, nan take shaidan ya soma rud'an ta kan ta bud'e ta fad'a masa du maganan daya zo bakin ta.
Mik'ewa tayi ta share zafafan hawayenta ta bud'o k'ofan ta soma bin Suwayd da kallon tsana.
" *PureLamp* please listen to me..."
     "Just shut up you liar! i hate you! I so much hate you, ashe du abinda kake fad'amin k'arya ne? The diary and everything du ashe k'arya ne? Thank God I've now know the truth and the damn thing you are capable of doing!.."
Share hawayen ta tayi ta cigaba da magana "Nayi rashi na har abada, na rasa mai sona da gaskiya du a dalilin ka what did i do to deserve all this? Tell me mena maka a rayuwa? Mena tare maka? In baka da amsa na ka bani takarda na barin iya cigaba da zama da mayaudari, mak'aryaci irin ka ba, kabani takarda na kawai" ta k'are maganan tana fashewa da wata masifaffiyar kuka.
     " *Flower* wallahi i love you, wallahi i truly love you please just listen to me".
"Don't you dare call me *Flower* again! Am not your *Flower* and never will".
   Kneeling yayi agaban ta yayi attempting rik'o hannayenta tai saurin taken one step back tana binsa da deadly glares.
Kasa magana yayi kawai sai hawaye he just don't really know where to start, Zee ta gama dashi mai yasa ta masa haka dakyar ya daure ya soma magana " *PureLamp* dan Allah kiyi hak'uri! Am really sorry...."
     "Save your sorry am not here for it kawai ka bani takarda na, I know Ya Sayyid is there waiting for me, cause we really love our...."
"Shut up *Flower*! i can't take it, i just can't take it" Suwayd ya buga mata tsawa cike da azaban kishi.
     Mik'ewa yayi zuciyan sa wane an zuba garwashin wuta idanun nan jajir wane barkono jijiyoyin kansa duk sun mimmik'e ya soma nufan ta tana ja baya a tsorace, gaba d'aya ya rikid'e ya koma mata Ya Suwayd monster d'in data sani.
Sanda takai jikin bango ta runtse ido heart nata na beating so fast wane zatayi bursting k'irjin ta tafito saboda tsoro ta runtse ido da k'arfi.
Ba abinda kewa Suwayd yawo aka sai "Ya Sayyid is there waiting for me" matse ta yayi a bango sosai ya soma magana in crack voice " *PureLamp* wallahi ina son ki dan Allah ki daina k'iran sunan kowani namiji a gabana cause komai zai iya faruwa saboda azaban kishin ki da nake".
Cike da k'arfin hali tace "Nafad'a! Nace na fad'a d'in! Kuma sunan Ya Sayyid yanzu na fara fad'a saboda yadda nake masifan *SO* da k'aunar s...." bata samu daman k'arasa fad'in abinda take son fad'i ba ya rufe bakin ta da nasa.
     Matse bakin ta tayi not giving him any room to kiss her, lalubar lips nata yata yi ita kuwa sai ture sa take tana juya kanta side by side yadda bare samu daman aninda yake so ba.
"Ya Sayyid please save me" tayi stating cike da azaban matsan daya mata.
Jin still sunan Sayyid bai bar bakin ta ba ya d'age ta chak in a bride like-style ya wuce bedroom d'inta, gaba d'aya idon sa ya gama rufewa.
Wuntsil_wuntsil ta somayi ya sauk'e ta amma yak'i, yana shiga ya maida k'ofan d'akin ya rufe ya zare key d'in.
     Wani shegen tsoro ne ya rufeta a tsorace ta soma magana "ni ka sauke ni, wayyo Ummy! Wayyo Mammy ku taimaka min".
Kojin ta baiyi ba ya dire ta akan bed natan yayi joining ta, shure sa ta soma yi amma kaman rock dan ko motsi baiyi ba.
     Toshe bakin surutun yayi da kiss ya soma cire rigan ta da k'arfi, kuka ta soma tsakanin ta da Allah tana dana sanin rashin kunyan data masa.
Tanaji tana gani ya rabata da rigan ta yana squeezing bobbs nata, bata hankara ba taji bakin sa akai yana sucking.
      Tsoron tane ya sake linkuwa jin wasu abubuwa da yake mata gashi rok'on duniyan nan ta masa yak'i ya kyaleta.
Sanda ya gama tsorata ta sannan ya tashi ya fice ya barta, dakyar ta iya ta mik'e taje ta rufe k'ofan cike da shegen tsoro ta fad'a toilet dan gaba d'aya jikin ta zafi take more especially boobs nata da suka ji maza.
       Suwayd na shiga part d'in sa wanka yayi ya shirya yai sallah'n azahar da la'asar ya fice batare da yayi wa kowacce sallama ba.
Zee tunda ta koma part d'in ta take kuka har bacci ya d'auke ta.
Tunda Suwayd ya soma driving wata mota ke tracing sa amma sam baiyi noticing ba dan he is eager yaje yasha wine tasa daya manta when last rabon sa da ita dan Safwah ta matuk'ar b'ata masa rai, bai zame ko ina ba sai bar yana parking kuma motan dake bibiyan sa itama ta tsaya.
     Yana shiga 'yan samari hudu suka fito suma suka bisa ciki, kallo d'aya zaka musu kasan 'yan iska ne suma nagaske.
Two battles ta wine yayi order ya d'ure ma cikin sa still baiji normal ba sai da ya k'ara d'aya, in less than 15 minutes yaji du problems nasa sun kau, brain tasa tayi fresh not long enough bacci ya d'auke sa.
Duk abinda yake akan idon wad'an nan samarin, murmushi suka sake both ganin finally hak'an su zai cimma ruwa.
Ba Suwayd ya tashi ba sai reaching to magrib har lokacin kuma a mugun buge yake, yana lullumshe idanu ya lalimi wayan sa da car key ya fice suma suka rufa masa baya.
     Hanyan gida ya d'auka suma sukayi starting motan su suka bisa, sai da yayi tafiya mai nisa sunzo daidai inda babu mutane sukayi blocking sa.
Abinka da bugagge nan yaja wawan burki ya taka motan sa, cike da bala'i ya bud'e ya fito dan ganin d'an shegiyar daya tare sa.
      Samari ya gani guda biyu suna binsa da kallon rainin hankali, tattare hannun rigan sa yayi ready to fight, ya rik'o shirt collar na d'aya ya basa had'ad'd'en punch, sam guy d'in baiyi attempting ramawa ba saima wani shegen murmushi da yake, haka ma d'ayan baiyi yunk'urin komai ba sai hailing Suwayd daya soma yi, punch uku Suwayd ya sakewa guy d'in yana k'ok'arin sakewa aka rik'e hannun sa ta baya, d'aya hannun ya d'aga shima still aka rik'e ta bayan sa ana wainawa cike da mugun k'arfi.
K'ara ya sake jin saukan had'ad'd'iyar punch a cikin sa, kafin ya wuce daga zafin wasu masu rai da lafiya suka sake hitting sa.
      Gashi yayi_yayi ya kwace hannun sa ya kasa, duka suka yi masa na fitan hankali the both four guys, sai da suka fitar dashi a hayyacin sa suka yasar dashi flat a k'asa, d'aya daga cikin sune ya bud'e motan su ya fiddo manyan iron k'arfuna guda biyu.
Mik'awa guda d'aya yayi biyu suka bank'are hannyen sa cike da mugun ta.
       Sanda suka saita k'arfen suka sake akan both gwiwowin Suwayd, azaban k'aran daya saki su kansu sanda ya basu tsoro amma ba tausayi ba imani haka suka cigaba da dukan k'afan sa da k'arfen har sanda ya daina motsi.
In kaga Suwayd sam baraka gane sa ba dan yadda suka masa jina_jina.
     Haka suka d'auke sa suka cilla a car bout d'in su suka shiga motan suka bata wuta suka bar tasa anan.
Gudu suke sosai hakan kad'ai kuma ya isa shaida maka basa da gaskiya, sai da suka yi tafiya mai shegen nisa then suka isa wani unguwa dake nan shiru babu mutane sosai, parking motan su sukayi a k'ofan wani gida dake nan wane kango.
Kallon right and left side sukayi ganin ba kowa suka fiddo Suwayd suka bud'e k'ofan suka cilla sa cikin soron mai shegen duhu, rufe motan sukayi suka shiga d'aya ya kunna musu torch ta wayan sa.
Biyu kuma d'aya ya rik'e right hand ta Suwayd d'aya left suka soma jan sa wane kayan wanki har cikin ainihin gidan.
       Suna zuwa tsakiyan wani makeken falour dake nan du ta b'aci da bak'in yana mara kyan gani suka yasar dashi, handcuffs suka ciro guda biyu suka d'aura masa a kowani hannu then suka cigaba da janza leading to wani babban glass mai tsayi, wani abu suka danna ta side glass d'in ya d'age suka shiga, a daidai tsakiyan suka tsayar da Suwayd d'in.
Cikin biyun dake wajen glass d'in d'aya ya danna, glass d'in ya sauk'o ya rufe su, da jikin glass d'in suka had'a Suwayd kowa yaja hannun d'aya yai locking sannan d'ayan ya sake bud'e musu glass d'in yayi sama da Suwayd da k'afafun sa ke mugun rawa su kuma suka fice.
     Maidan da glass d'in sukai yadda take nan suka kunno ruwa ta k'asa ya soma taruwa kad'an_kad'an cikin glass d'in.
Gefe suka koma suka had'a hannu both happily then d'aya ya fidda wayan sa ya k'ira Ammar ya shaida masa sunyi duk abinda yace suyi.
      Suna kashe wayan alert na 4mil ya shigo musu kud'in aikin su, ai basu tsaya b'ata lokaci ba suka ware abinsu suka bar Suwayd cikin glass ruwa na cigaba da shiga cikin glass d'in.
Safwah tunda ta idar da sallah'n magrib gaban ta ya soma mugun fad'uwa wanda sam ta kasa gane dalili.
     Dole ta daure ta d'au wayanta ta soma k'iran sa, missed calls goma ta masa no respond bata karaya ba ta tura masa massages amma still ba reply.
Cike da damuwa ta fito daga part d'in ta tazauna a babban falour jiran tsammani.
And same goes to Zee itama k'iran duniyan nan ta masa amma sam ba'a d'auka dan haka ta tawo babban falour itama.
      Duk halin da suke ciki bai hanasu harare_hararen juna ba dajan tsaki akai_akai.
Gaba d'aya hankalin Granny ya tashi da rashin d'aga wayan ta da baiyi ba cause abinda bai tab'ayi mata bane, Arif ta k'ira ta tambaya ko suna tare ya shaida mata basa tare shima sai k'iran sa yake baya d'auka amma bari ya shiga ya dubo mata.
     Suna gama wayan ya fice leading to Suwayd house dake tsakiyan nasu, door bell ya danna Zee da Safwah sukayi saurin mik'ewa kowa naso ya fara sanya maigidan nasu a ido.
Tsaki Zee taja ta koma ta zauna Safwah kuma ta wuce abinta, tana bud'owa taga Ya Arif, fad'awa jikin sa kawai tayi sai kuka, hugging ta yayi back yana shafa bayan ta ahankali yana rarrashi harya samu tayi shiru.
     K'arasawa ciki sukayi ya zauna kan kujera ya zaunar da ita gefen sa, ahankali Zee ta bud'i baki ta gaishe sa ya ansa ta tashi tabar musu falour'n.
Tambaya ya soma yima Safwah ina Suwayd nan kuma sabon kuka ya tashi, dakyar ya samu ta nutsu ta fad'a masa tun lokacin daya fice kuma ta k'ira baya d'auka.
      Rarrashin ta yata yi then ya cire wayan sa ya k'ira Sayyid da Haidar yace su shigo gidan Suwayd, Sayyid dake cike da kewan sa nan take sai gasa, bai dad'e da shigowa ba Haidar ma ya shigo.
Tunda Sayyid suka gaisa bai sake kallon inda take ba, nan kuma Arif ya shaida musu abinda ke faruwa, mamaki ne ya kama Sayyid dan shi ya d'au k'iran sa ne kawai Suwayd d'in bai d'auka cause tun matsalan da suka samu basu sake sakewa da juna ba shiyasa ya k'ira sa ya nema tuban sa.
      Suna tunanin mafita Granny ta sak'e k'ira tana kuka this time around wai jikin ta ke bata wani abun ya samu Suwayd. 
Kwantar mata da hankali sukayi though suma abin ya soma basu tsoro, yadda Safwah ke kuka yafi komai k'onawa Sayyid zuciya duk ya rasa sukuni kawai ya fice, sanda Haidar da Arif suka samu tayi shiru suka fice.
      Samun sa sukayi ya had'a kansa da bango, cike da tausayawa suka k'araso suka bashi hak'uri suka tafi neman Suwayd.
Basuyi tafiya mai nisa ba suka b'ullo wani corner dake nan ba al'umma, surprisingly suka soma bin motan Suwayd dake bud'e a tsakiyan hanya da kallo.
     Da sauri suka k'arasa kowa gaban sa na mugun fad'uwa, duba motan suka soma yi ba komai aciki, fiddo wayan Suwayd Haidar yayi yaga about fifty missed call.
Jin Arif ya taka abu yakai kallon sa wurin only to find Suwayd's Expensive diamond wrist watch da Ammey ta siya musu su hud'u, duk'awa yayi ya d'auka glass ta watch d'in ta fashe nan kuma ya hango wata had'ad'd'iyar bangle ta Suwayd da yake matuk'ar k'auna.
     Mik'awa Sayyid yayi daya kasa motsawa yana kallon jinin daya b'ata gurin da takalman Suwayd da suka fice saboda azaban dukan da suka masa a k'afa.
Hankali a tashe suka k'ira Abuh suka shaida masa halin da ake ciki, shima sosai hankalin sa ya tashi ya shaida musu gasu nan zuwa, Daddy ya nema suka tafi a hanya yake shaida masa abinda ke faruwa.
Saboda gudun da Abuh yake nan take sai gasu sun iso, fad'a sosai Daddy ya soma yi musu shi dama can bai yarda da wannan unguwan tasu ba amma su sun dage sunfi son ta ai ga irin ta nan, sanda ya gama fad'an sa ya k'ira 'yan sanda yayi reporting.
Zugi da azaban da k'afafun sa suke ne suka farfad'o dashi daga suman da yayi, ga wani jaraban sanyi da yake jiyowa a tafukan k'afan sa dan yadda ruwa ya gama ratsa su, kansa banda bala'in ciwo ba abinda yake masa.
Hannayen sa ya soma wainawa ko zasu fice daga handcuff d'in amma ina saima mugun zugi da suke masa.
Tunani ya soma to su waye suka masa haka amma duk iyakan tunanin sa ya gaza ganowa.
     At the other side kuma abin ya soma wuce tunanin su dan iyakar nema anyi a daren amma babu Suwayd ba labarin sa.
Gaba d'aya family'n babu wanda ya runtsa more especially Safwah da Zee da suka d'aura blame d'in akan su, kuka kuwa tun sunayi da hawaye har sun daina.
      Haka har gari ya waye 'yan sanda suka d'auka hotunan gurin da abin ya faru.
Bincike sosai akeyi amma ina abu ya faskara.
Gida aka maida Zee da Safwah kafin aga abinda Allah zaiyi.
Wasa_wasa saiga shi har sati babu alaman nasara, shikuwa yana can cikin azaban sanyi da zugin da k'afafun sa keyi, ruwan glass d'in harya kawo kafad'un sa har kuma lokacin ba wanda ya dawo cikin samarukan......... 
  
Follow
Vote and
Comment on Wattpad
@Shuwerh Beelkeey22

MAKAHON SO ~Blinded Love~

*'Yar Gatan Miss_B_Hal Ce*💞

MAKAHON SO _Blinded Love_Where stories live. Discover now