Episode 24

2.2K 114 0
                                    

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*​💭💭💭

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://

.
   . ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
   💕💞  *MAKAHON SO*💞

       *Blinded  Love*
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''''''''¨  *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆    
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

        *In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*
   * The page goes to BEELKEEY SHUWERH FANS group, MIEMIEBEE FANS, MHISS_B_HAL NOVEL, RUK'AYYA UWAR MATA FANS, MATAR DR SAYYADI FANS and INA DA SHI FANS GROUP kuyi yadda kuke so dashi inkun so ma ku hana duk wanda kuka dama karantawa # one love*

Episode 24
2_12_2018
Bissimillahir Rahmanir Rahim.

" Ya Suwayd ina son kasa ni wallahi ko zaka kashe ni bazan ba wannan abar da kake k'ira matar da zaka aura hak'uri ba, sai dai kamin duk abinda zakayi " ta k'arasa maganan tana pointing Zee yayin da take binta da kallon tsana.

Lokaci guda Sayyid da Suwayd suka sauke wata wahalalliyar ajiyar zuciya, rab'a sa tayi ta wuce cikin gida da gudu tana kuka sosai, saurin bin bayan ta Sayyid yayi yana k'iran ta amma tayi burus dashi.

Dakyar ya cimma ta ya rungume ta k'ank'am yana rarrashi sai da ta tsagaita da kukan yace " Baby na rashin kunya ba halin ki ba meyasa kike so ki koya? Meyasa zaki fad'a masa haka bayan kinsan halin sa? "

Kuka ta sake masa sosai dan tasan baya jura nan take kuwa ya rik'a ce ganin haka ta lafa suka k'arasa ciki.

Haushi da bak'in ciki ne suka kusa kashe Suwayd dan haka ya sauke duk wani b'acin ransa akan Zee, yayi tafiyar sa ya kyale ta tana kuka a k'ofan gidan su wane zata cire ranta.

Yana tsaye a parking lot yana k'ok'arin barin gidan wayan sa yayi ringing, share wa yayi amman ganin kiran yayi yawa yayi answering.

" Quess what? " Musty ya soma da cewa.
     " You know ain't good at it just tell am the damn business ".

" Kai dai a haka zaka k'are always angry, now idan kaga dama kazo ka d'auke mu a airport ".

" You must be joking Man ".
       " Joke ba? "
" No, not at all I'll be right there ".
Nan take ya nema duk wani b'acin ransa ya rasa though yasan may be k'arya suke masa.

Not long enough ya isa ya soma da neman layin Musty but switch off, nan take zuciyan sa ya soma tafasa sai ji yayi an dafasa ta baya, ganin Abdul yasa ya sauke wata kyakkyawan ajiyan zuciya farin ciki na mamaye sa.
     Dariyan mugunta Musty ya shiga yi ma Suwayd, ya basa kyakkyawan punch a kafad'a, hugging juna Abdul da Suwayd sukayi happily suna fad'a ma juna yadda sukayi missing rayuwan Cyprus, jona su Musty yayi akai group hug,  Suwayd ya soma breaking hug d'in dan yasan akwai gajiya tattare dasu, mota suka wuce aka sanya kayan su sannan suka wuce, a hanya Musty ke cewa Suwayd sufa a hotel zasu sauka dan ya fuskanta Sayyid da Haidar ba son su suke tare da Suwayd ba.

Bayadda baiyi dasu ba amma suka k'i dole yayi leading nasu to NI'IMA HOTEL, nan take sukayi booking room suka yada zango, sai da sukayi wanka suka ci abinci sannan aka shiga hiran yaushe gamo, a hiran nasu Musty yake tambayan sa abinda ya b'ata masa rai d'azun daya k'irasa, nan kuwa ya musu narrating all that happened.

MAKAHON SO _Blinded Love_Where stories live. Discover now