Episode 20

2.2K 124 1
                                    

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*​💭💭💭

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://

.
   . ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
   💕💞  *MAKAHON SO*💞

       *Blinded  Love*
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''''''''¨  *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆    
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

   *In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*
     Words can’t ever explain how much I love you *Maryam Anas AKA Miemiebee*, thank you for being that one great special person to me. I love you eternally򖍤 i dedicated this page in special honour to you! Don’t thank me you deserve more and more!_ you mean the world to me Sweetheart stay blessed i❤you💯 #one love 💞
_Hak'ik'a ina taya ki murnan kammala daddad'an novel naki *RANA D'AYA* tabbas ya fad'akar ya kuma nishad'antar damu, Allah ya bamu ikon amfanan sak'on da kike so ki isar mana Amin, Allah ya k'ara basira da kwarin ido can't wait ki soma yi mana sabo_

Episode 20
November, 2018
Bissimillahir Rahmanir Rahim.

Tun 10:00 am ta shiga kitchen ba ita ta fito ba sai 4, gajiya iya gajiya tayi ta danji take wane kwankwason ta zai b'alle, saida ta shirya komai a dinning sannan ta wuce d'akin su dan kimtsawa.

Iske Kuwaysah tayi tasha kwalya wane zata dinner teasingly tace " wallahi na siyawa Ya Haidar wankan nan".
     Murmusawa kawai Kuwaysah tayi ganin haka yasa ta shige toilet dan 6 jirgin su zaiyi landling.

Fatar ta har wani ja ta sakeyi dan yarda tasha durza, brush kam saida taji kaman hak'oran zasu zazzago sannan ta hak'ura ta fito.

Heavy make up tayi applying dan tana zuwa make up training, sai da ta share almost one hour sannan ta mik'e ta nufa wadrop ta d'auko undies nata, sanyawa tayi ta d'auko wata had'add'iyar lace data amsa sunan lace kallo d'aya inka mata kasan naira tayi kuka wurin siya, black ne with touches of red an mata d'inkin riga da skirt daya mugun bawa ko ina hak'k'in sa, sanyawa tayi sannan ta d'auko tsadadden agogonta bak'i ta sanya,,,yari da sark'an ta du bak'ak'e ne, kasantuwar b'ulan kunnen ta uku ne biyu sai ta sanya heart shape bak'an barima mai kyau, babban b'ulan kuma red round shape yari ta sanya, daurin zara buhari ta kafa malam daya mugun mata kyau nan da nan ta d'au haske inna tsaya fad'a muku zan iya rage wani abun kawai ku hango mun ita.

Kadsah ma sam ta kasa d'auke ido akanta yayin da Kuwaysa taji duk ta raina kanta,,,Lubna ma tun tana kod'a ta har tayi shiru dan zuwa lokacin kyan da tayi ya wuce misali,,,"Kan uba me haka kaman wadda zata zab'an sarauniyan kyau,,,to wallahi bazaki haukata min Yaya ba ragewa zakiyi " Samha data shigo lokacin tayi stating.
   D'ago da kyawawan blue eyes nata tayi ta aza akanta sannan ashagwab'e tace "ina ruwan ki dani ai dai ba Ya Omar nayi wa ba balle kice you are jealous ".

       "Toh gaskiya ina tausayawa Ya Sayyid indai haka zakije kina masa wanna shagwab'an" Kadsah ta fad'a tana wata shu'umar dariya, dariya suka sake both dan sun gane inda ta dosa.

Cigaba tayi da shafa Arabia'n perfumes d'in ta masu dad'in k'amshi, jin Granny na k'iran su yasa suka fice da sauri har takai bakin k'ofa ta dawo ta sake k'ara powder da reddish jan bakin ta sannan ta fito already ma harsun wuce parking lot,,, binsu tayi inda suka had'e da Ummy tana mik'a mata wayan ta.

MAKAHON SO _Blinded Love_Where stories live. Discover now