Episode 28

1.8K 89 0
                                    

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*​💭💭💭

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://

.
   . ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
   💕💞  *MAKAHON SO*💞

       *Blinded  Love*
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''''''''¨  *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆    
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

        *In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*

Episode 28
12_12_2018
Bissimillahir Rahmanir Rahim.

A rikice Musty da Abdul suka soma throwing masa questions amma ko nakan su baiyi ba ya fice, parking lot ya wuce cike da tsantsan tashin hankali ya fad'a motar sa ya shiga buga horn wane tashin duniya, a rikice gate man ya bud'e masa ya fizgi motan sauran kad'an yabi takan gate man d'in yayi saurin jaye jikin sa.
      Gudu yake harna fitar hankalin ga duk inda yazo traffic baya tsayawa, sau hud'u ya kusa had'a accident Allah ya kiyaye amman du da haka saida yayi bumping wata babban tifan yashi.
Ko tsayawa bada hak'uri baiyi ba cause shiya shiga hanyansu yayi tafiyan sa..
Mintina kad'an suka kawo sa AKTH, namma ya kusa take musu gate man then yayi wani mahaukacin parking haryana bugin wani range rover, bai ko damu da rufe k'ofan motan ba ya kutsa cikin asibitin kai tsaye.
     Already yasan inda take dan du sadda ya kunna mata bura'uba ta fad'i aka kawo ta saiya zo amma bai tab'a yadda kowa ya gansa ba.
Yadda yaga Mummy'n ta na kukan fitan rai yasa wani mugun tsoro ya rufe sa duk gwiwowin sa suka sake.
Maida kallon sa kan Daddy dake mak'ale wurin yana repeating innah lillahi wa'innah ilaihir raji'un yayi, nan zuciyan sa ta sake tsinkewa take kuma hawaye suka soma zarya a cheeks dinsa.
       Tasowa Hafsa tayi cike da bala'i yayi saurin wuce ta leading to emergency ward daya ga Doctors nata fitowa da fuskan jimami.
Runtse idanun sa yayi ya kutsa kai ciki ya maida k'ofan ya kulle, ahankali ya bud'e ya sauke su kan gawan Zee dake kwance flat a gadon an rufe da farin kyalle, kyalle duk yayi staining da blood ta wurin fuska.
     Jiki a sanyaye yaja paralyzed leg nasa ya k'arasa jikin gadon, runtse idanun sa yayi da k'arfi ya kai hannu ya yaye fuskan ta, bud'ewa yayi ya sauke kallo kan fuskan ta da tayi fayau ta k'ara haske sai jini daya b'ata mata hanci da baki.
Lokacin ya fashe da wani irin kuka in crack voice ya soma magana "No Zee!! Hell no!! Baraki tafi ki barni ba, you promised you will never ever give up har sanda zan fad'a miki ina son ki, you promise never to leave me all alone, Why now? Why? Don't you know i can't leave without you? Na rok'eki dan Allah ki tashi kice min you are still alive, ki tashi Zee...." ya k'are maganan crying like never before yana jijjigata.

MAKAHON SO _Blinded Love_Onde as histórias ganham vida. Descobre agora