Ga masu buƙatar DIREBAN GIDANMU na saurare(Audio) za su iya garzayawa Youtube kuyi Searching KARAMCI TV, anan zaku samu Direban Gidanmu, dama qasu daɗaɗan littattafai, kada ku manta ku danna mana SUBSCRIBE sannan ku danna ƙararrawar sanarwa ta haka ne zaku samu sabon littafi da zarar mun ɗora
YOU ARE READING
DIREBAN GIDANMU COMPLETE✅
Historical FictionLabarin wata yarinya data bijirewa iyayenta saboda direban gidansu. Labari ne da yake nuna illar taurin kai da kuma bijirewa umarnin iyaye.