page 11

2.5K 262 14
                                    

*🙆🏻🙅🏻TAFARU TA K'ARE🙆🏻‍♂🙅🏻‍♂.......Anyiwa me dami d'aya sata*

*Billy Galadanchi*

*Haske writer's Association*

*Sadaukarwa ga Ameena jibril muh'd (Slimxy)*

*Barka da sallah*

                    11
Wayar Meenal data fad'i ta tsatsage talented nucy ke kallo tana murmushi, idan dai akan tayi rashin TAKAWA ne for d second time bazata tab'a bari hakan ya faru ba sabida haka takanta zata soma, tana tsammanin cewar takawa aurar yarinyar yakeson yi, ita kuwa wlhy bazata tab'a bari hakan ya faru ba, zatayi amfani da damar yardar da yae da ita ta k'ak'a bawa Ameenan sharri yanda zeji ya tsaneta, ita kad'ai zata zamto mallakin TAKAWA! Bazata bari wata macen   ta shallake ta awurin saba.
    Gyaran wayar shine abinda ta farayi, sannan ta daddake ta zauna ta jonata da system, dama guruwace wurin  computer ta iya hackin...... Zama tayi ta daddage ta jona Facebook friends na Meenal da wasu acikin masarautar ta Hankaka....meda d'an wani naka, mutanen dasuke cikin sahun farko a wanda ake zargi akan mutuwar mutane da dama.....

Acikin mutanen da ake zargi seda Talented nusy ta had'a kiran waya tsakaninta Layin Meenal dasu, ta kuma d'aurasu akan contact na meenal,babu wani abu na meenal daya shafi waya dabata had'a da b'ata garin masarautar Hankaka ba,da kanta tai printing komai na dangane da kiran waya da lokaci da komai, akwai wanda akafi k'arfafawa zargin kisan Salma shine wanda ta nacewa wurin k'arfafa kiran k'aryan data d'aura, duk wani abu tafi ta kanainaye ta miud'e sa yanda baze gane komai ba!!.

***********
   Rabon gado ne ya ,tashi, inda aka tattre duk wata dukiya ta muhammad aka rarrabawa magadan sa ciki kuwa hadda matarsa  dataa samu wani kaso me tsoka aciki.

     Zuwa dare taro ya watse meenal tana zaune agidansu se ganin kiran yusuf tayi a waya, tasha mamakin ganin ya kirawota a wayan abinda sam ba sabonsa bane ba be tab'a yiba, cikin mutuwar jiki ta d'aga wayar, murmushi yai mata kamar tana ganinsa

"Yau nazo tad'i my amarya to be, kizo mu gaisa" Dukda bata yadda dashiba kuma k'irjinta seda ya doka amma hakan be hanata watse hak'oran taba ta mik'e cikeda zumud'i

"Ganinan zuwa yanzu yaa yusuf" ta furta had'e da doka tsalla, ta yanke kira.

A parlorn kowa yayi shiru, shidai dukiyar dayaga ta lafta yakewa hangen nesa, so yakeyi ya wawushe dukiyar ya rafkawa shegiya saki uku bayan auren, be san yayan nasabya tara uwar dukiya haka ba se yanzu kuam sam shi bayason kwad'ayinsa ya bayyana a fili, d'an mur yasha kan yae gyaran murya ya furta

"Bayan an gama rarrabar gadon marigayi d'azu Daddynmu yamun magana akanki, yace dani babu wani mahaluk'i daze iya kula da iyalan yayana idan baniba, wannan ne ya sanya kikaga nayi tattaki zuwa nan d'in domin na gano kuskurena kuma inaso na baki hakuri akan dukkanin abinda na furta miki, b'acin raine kuma yanzu na hango tsantsar son dakikewa yayan nawa, sabida idan babu so to bazaki kafe duk wulak'ancin danake miki ba kice lallai sekin aureni, tunda kuwa kema akan wasiyyar daya barine kikeso na aure kin baso bane amma nayi k'udirin nuna miki zallan so dazesa ki soma sona batare dakin shirya ba, danni ma yau kawai naji banida wata mace abar so sama dake" Harga Allah Meenal ta yadda da kalaman sa bata tab'a kawowa a ranta cewar wai yusuf kwad'ayin dukiyar sa ze kaishi ya sanya yace ze aureta danya wawushe ba...

"Nagode sosai yaa yusuf Allah ya saka maka da mafifin alkhairin sa, Allah ya k'ara girma, wlhy naji dad'i sosai akan wannan maganar, Allah kuma ya shige mana gaba, inshaa Allah da kaina zan gayawa daddy komai" godiya ya mata daganan sukaci gaba da hirarsu cikeda wasanni da raha.....

*********
   Sanda ta gayawa daddynta kai tsaye tunaninsa yazo masa cewar akan dukiyar dataci gadone na muhammad, idan kuwa hakane ze nuna masa shi d'inma tsohon zamani ne, dan haka ya shirya komai cikin sauk'i, kai tsaye ya sanar mata aurenta ba yanzu ba se karatunta yaje da nisa idan takai aji hud'u, koda bataso hakan ba bata masa musu ba, a ma'anar ajiye kud'in mahaifiyarta ya shirya kaisu, inda tanama barin parlor din ya kira wani k'aninsa akan ya shirya miyar mata   da kud'ad'enta filaye da gidaje, gidajen a sanya en haya, inda washe gari ya daddage ya tura masa kud'ad'en....m

TAFARU TA K'ARE......Anyiwa me dami d'aya sata...Where stories live. Discover now