page 34

3.5K 330 25
                                    

*🙆🏻🙅🏻TAFARU TA KARE🙆🏻‍♂🙅🏻‍♂....Anyiwa me dami d'aya sata.....*

*Billy Galadanchi*

*Haske writer's Association*

*Sadaukarwa ga Ameena jibril muh'd(Slimxy).*

      Wattpad @ 68billygaladanchi.

         34

Zuwa takawa yae har part d'in Meenal ya tarar tana wanka, zama yae akan gadon ta yana jiran  fitowar ta, wayanshi yake dannawa sanda ta fito, bata kula dashi bama itakam se wak'ar ta data somayi ta Jirgin so, murmushi yae yana k'ok'arin mata magana ta kallo inda yake, baya tae da gudu zata koma toilet d'in yae azamar taku uku ya cafko ta yana dariya....dunk'ule fuska sosai ta shigayi acikin k'irjin sa sabida ganin ba kowa ad'akin se ita kad'ai ya sanya tana fitowa ta zare towel na jikinta ta soma tsane ruwan jikinta dashi bakomai ajikinta se ita kad'ai...hannunsa ya d'aura kan marar ta runtse idanta tae lokaci d'aya wani yanayi ya ziyarceta, hannunta ta sanya tana k'ok'arin janye nashi shi kuma ya ruk'unk'un neta jikinsa sosai, sun d'auki tsawon lokaci a haka se saukar numfashin juna kakeji a hankali, saketa yae tayi saurin rik'e towel dinta ta d'aura da kyau ta turo baki gaba ta shagwab'e fuska

"Yaa Mu'az ba kyau fa shigowa d'akin mutum ba sallama" D'an yatsansa ya saka ya d'alli libs d'in dataketa cinnowa gaba"

"Kina toilet d'inne zaki san nayi sallama ko banyi ba? Nayita sallama ban gankiba daga baya najiyo k'arar ruwan a toilet shine na gano wanka kike najiraki ki fito"

"To kuma shine zaka wani kalleni ba kaya ajikina, hadda wani makamun runguma" Murmushin sa ya fad'ad'a

"Dama dai ace lokacin dana rungumekin baki lafe ba hajiya" Doddoka k'afa tashigayi a k'asa

"Nika tafi abinka munma yi fad'a" be kulata na yaje ya zauna abakin gadon.

"Ki shirya shiga irin ta sarauniyar Takawa zamuje filin harbi" kallo sa tae

"Ina ne cen d'in" ta buqaci sani

"Yankaki zanje nyi, danla malama ki shirya muje kin cika tambayoyi" Bata k'ara magana ba se k'unk'uni datake yi taje ta shafa mai ta feshe jikinta da turaruka masu yawa na jiki, shirinta tae tsaf hadda alkyabba da komai sannan takoma gun mirror ta damk'i wani turare ta cire masa kai ta soma yin ruwanshi ajikin tufafin ta, haka seda ta fesa kala shida, ana bakwai ne karaf ya cafke mata hannun ta Fuskar nan a murtuk'e yace

"Inajin rad'e rad'in fadar nan sunanki ya tashi daga sawun Takawa zuwa me k'amshin Takawa ban san bakida hankali ba se yanzu, bakisan illn da turare ke haifarwa bane ba ko a lafiyar ka, beside keda kikeda aure Haramunne fa!" Yanda fuskar nan tasa ta sauya abin sema yas bata tsoro wurgi yae da hannunta seda k'walbar ta fad'i a wurin Allah yaso me k'wari ce bata fashe ba

"Idan kin shirya ki wuce muje" Batace masa komai ba tawuce gaba yabita a baya, tasha mamkin ganin mutane da yawa, ga kuma doki yasha ado, hawa kan dokin yae sannan ita kuma aka d'aura mata wata kunera doguwa, nuni ya mata data taka kujerar tahau ba musu, sannan ya mik'a hnnunshi ya d'agata zuwa kan dokin dayake kai, ata gabansa ya d'aurata ta zauna sosai, igiyar linzamin dokin ya rik'o sannan ya saita nutsuwar dokin, mutanene suka soma tafiya da k'afa wani yana janye da wata igiyar dake wuyan dokin yana ja a hankali, sune atsakiya ata take musu sawun su, duk inda sukabi acikin masarautar fadawa da kuyangi da bayi se zubewa suke yi, mamakin hali irin nashi takeyi ita kad'aice take murmushi amma koda bata kallon fuskar sa tana jiyo alamun shiko d'aga musu bayayi bare suga murmushin sa, wani Bawa ne ya d'aga musu hannu ta d'aga masa ita ma yace cikin kirari

"Allah yaja zamanin Sawun takawa k'amshi me k'amsashe masarautar Hanakaka Allah ya k'ara miki lafiya" Kallon sa Takawa yae cikin takaici, yace damejan dokin

TAFARU TA K'ARE......Anyiwa me dami d'aya sata...Όπου ζουν οι ιστορίες. Ανακάλυψε τώρα