52

2.5K 98 7
                                    

*💡 HASKE WRITER'S ASSOCIATION💡*

*SANARWA TA MUSAMMAN DAGA K'UNGIYAR HASKE WRITERS ASSO.*

*Ina kuke masoya? Tofa ga dama tasamu domin shahararriyar kungiyar marubuta ta haske writers suna farin cikin yimuku albishir da sababbin littattafansu masu dauke da darrusa kala kala da soyayya mai tsafta wanda fasihai kuma gwarzayen marubuta suka zauna suka rubuta muku bayan gudanar da bincike da nazari domin kawo muku ingantattun labarai masu dauke da ma'anoni ta fanni daban daban da kuma darrusa na rayuwa, zaku samu cikakkun labarai guda Biyar kwarara akan kudi naira 500 kacal, marubutan sun hadar da gwanarku UMMI A'ISHA wacce zatazo muku da labarinta mai suna KAMAR DA WASA wanda bahaushe ke cewa karamar magana tazama babba dan jin yanda zata kaya nemi littafin kamar da wasa sai gwanarku  wacce kuka jima kuna dakon labarinta wato AYUSHA MOH'D wadda zata kawo muku littafinta mai suna ZAFIN RANA...! Wai zafin rana akwai wahala fatanmu dai mu kasance cikin inuwa akoda yaushe,sai gwanarku BILLY GALADANCHI wacce zata zo muku da baja kolin tata basirar inda zata kawo muku labari mai taken  DOGUWAR HANYA makarar tafiya ko menene zai faru akan hanyar? Wannan amsar tana cikin littafin doguwar hanya, sannan gefe guda ga gwanarku MAMAM KHADIJA wacce kuka jima kuna dokin labaranta to awannan karonma tashirya tsaf domin kawo muku SANADIYYA...... Domin jin me zai faru duk muhadu acikin littafin sanadiyya. Gwanarku PHERTY ZAHRAH ma ba'a barta a bayaba,domin kuwa itama ta baje kolin fasahar ta wurin ganin ta kawo muku k'ayataccen littafin ta me Taken SULTAN MERA...danjin yanda zata kaya seku biyomu domin samu dad'ad'an labarai Karku bari abaku labari ku garzaya ku nemi naku domin ilmantuwa,nishadantuwa da kuma debe kewa, ga mai sha'awar mallakar wadannan gwaraza kuma jiga jigan littattafai sai ya hanzarta biyan kud'insa domin kuwa kuwa da Yardar Allah D'aya ga watan nan na Oct idan kuna numfashi zamu fara sake muku wannan litattafan. Ahar kullum masoya muna yimuku fatan zama cikin aminci da tsarewar ubangiji.*

*Me buk'atar siyan Book d'aya daga ciki ze biya kud'i Naira 200 kacal, me buqatar uku ze biya 350 kacal, me buqatar 4 ze biya 450 me buqatar 5 kuwa ze biya 500 ne kamar yanda muka fad'a a sama*

*Domin biyan kud'inka kai tsaye turawa wad'an nan acc number kamar haka*

2083371244
Zenith Bank
Aisha M.Salis

Seka tura shedar biyan kud'inka zuwaga wannan lambar

*+447894142004*
Kokuma

0026971316
Gt Bank
Balkisu musa galadanchi

*Seka tura shaidar tura kud'inka ta wannan lambar*

*07084161619*

*Idan kuma katin wayane dakai seka turawa wannan lambar kai tsaye na MTN ake buk'ata*

*08030811300*

*Zasu sakaku kai tsaye muna godiya sosai, me neman wani qarin bayanin kuma ya tuntub'i d'aya daga cikin lambobin kai tsaye.....*

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Sep 23, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

TAFARU TA K'ARE......Anyiwa me dami d'aya sata...Where stories live. Discover now