Bissimillah Rahman Rahim kamaryanda mukafara Allah y bamu ikon gamawaIngantaccen labari tsakanin abokai masu kaunar mace daya kuma kowa da salon soyyarsa.
Labarin Wanda ze nishadantar yakuma ilmartar daku
Takuma akullum ummu mus'ab (Mrs naanerh)
Zai iya zuwa koda yaushe Kushirya tarbarsa zaizo da kalan nasa tsarin
Pls show me love and support by voting
Asha karatu lpia
YOU ARE READING
"MALEEK"
Romancelabarin soyyaya ne tsakanin mai kudin da mulki dakuma yar talakawa Inda mahaifiyarsa tace bazaya auretaba saidai mai matsayi dakuma mulki yar manya. Amintattatun abokai ke sosayyadaita shin wazata zaba cikinsu kuma kowa da salon soyyarsa.....find...