maleek 57 _ 58

457 46 0
                                    

  
57 _ 58

NOT EDITED

"Gudu take saida ta kai bakin motar murad sannan tatsaya biyota yayi yana kiran sunan ta har bakin motar,murad da ya cika da mamaki ya karaso bakin motar yana kallon maleek yanda duk ya daburce,

Plss meenal karki sake tafiya kibarni yafada da yaren labarci yana kuka

Juya kanta tayi zuciyar ta neman karywewa, bude motar tayi tashige ciki, bude murfin motar yayi yana meenal meyasa zaki min haka plss karki tafi kuka yakeyi sosai kamar karamin yaro,

Kallonsa tayi cikin tsawa tace were did u know me from plss leave here this is not d person u are looking for it seems u are out of ur senses,

Jan hijab dinta yashiga yi yana kuka sosai kamar mara hankali, fizgewa tayi da karfi tana doctor I think bashida hankali lets go tafada cikin bacin rai tareda fixgo kofar tana rufewa,

Faduwa yayi kasa yana kuka sosai kamar ransa ze fita mikewa yayi yashiga tasa motar yana binsu abaya ganin motar ta bace masa yasa yawuce gida,

WANI mahaukacin parking yayi yafito yana rangaji kamar zefadi yana zuwa gaban maleeka ya zube yana kuka kamar ransa ze fita, dafe kirjinsa yayi jin yana masa wani irin ciwo,

Arude take kallonsa idonsa yayi jajur kamar gauta tana tambayarsa meyafaru kasa magana yayi saida yayi kukan me isarsa sannan yace sister I saw her wallahi naganta cikin murya kuka,

Wacece kagani,A ina kaganta kasa amsawa yayi saidai kuka dayakeyi

Meenal kagani?? Daga mata Kai yayi kamar wani soko

A ina kaganta?? Nan ma shiru yayi, tashi muje ka kaini Inda kaganta

Sister she has left, sister meenal ix married I saw her with a guy and she pretended as if she has never seen me before, sister why why could she do this to me, did she knw all i went through just becouse of her, batasan shakarun dana diba Ina neman taba, how could she treat me like this why does she hate me this much no matter what  do I deserved this yafada yana kwacewa da wani kuka mai taba zuciya,

Jikin maleeka ne yayi sanyi tamarasa me zata ce, meena tashare kwallan da ke gangaro mata cikin tsananin tausayin maleek tace Allah natare da Kai brother kayi hakuri maybe shock din ganinka ne bata taba tsananin zata gankaba that y she acted strange.

Mikewa yayi yakoma daki yasaka key don yana bukatar kadaicewa.

Tinda suka shiga mota babu abinda takeyi Banda tamarasa kukan me takeyi haushin kanta kawai tadingaji, mutumin da ta dade tana nema yaugashi kuma tamai wulakanci Amman Idan ta tuna abinda mom dinsa ta musu sai taji ta tsana sa.

Murad nason tambayarta Amman ba fuska, bata kallesaba tace take me home, juya akalar motar yayi yanufi hanyar gidansu yana parkawa ya juyo yace who ix dat guy kinsan shine daga masa kai tayi kawai tafice tashige gida.

Murad tinda ya koma gida jikinsa duk yayi sanyi tambayoyine cunkunkushe aransa Amman wazai bashi amsa, so yake meenal ta sauko  Sai yatambayeta,

Adaren ranar babu wanda yayi bacci cikinsu kowa da abinda ke ransa.

Tinda maleek yaga meenal bai karasamun natsuwa ba ya Dena cin abinci ga kuka dayakasa denawa tinda ya kulle kansa a daki yau kwana biyu kenan baifito ba abin haryafara ba maleeka tsoro,

Kofar dakin taje tana knocking yana jinta yayi banza, gajiya tayi da tsayuwa taje tadauko spare key tabude dakin, yana ganinta wasu sabbin kwallan suka fara zarya a idonsa,

Am so sorry maleek kalar taka kaddarar kenan plss kayi hakuri kar ciwon wanka yatashi, hankalin ta bai tashiba saida taga yana tari jini nafitowa, kallonsa tayi kwalla cike a idonta tana maleek so kake ka kashe kanka isn't this blood tafada tana nuna hankachif din da ya tare bakinsa dashi,

"MALEEK"Tahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon