MALEEK 11

777 58 2
                                    


  11

"Wani malolon bakin ciki ga kunya jitake kamar kasa ta bude tashige, shikenan ta tabbata yasamu wata yamanta Ida yau itakam tashiga ukku, cillarda cake din tayi tajuya aguje tana share kwalla tashige taxi bata tsaya ko Ina ba sai gida, tana shiga kuma cire kayantayi ta  goge makeup din wargaza kanta tayi a ganinta dey are of no use gado tahaye tana murgina kan gado tana barzar kuka jitake kamar tayi hauka ba a taba yimata wukanci irin Wanda maleek yamata yauba, wai dama haka maleek yakeji nashiga ukku kayi hakuri maleek wallahi na cututarda Kai nayi alkawarin baka soyyaya da kulawa.

Muhassin yana zuwa Inda yabar meenal mamakine fal a zuciyarshi to Ina meenal taje yana Kai duba kasa yaga cake yashe tabbas yasan fushi tayi girgiza kansa yayi yashiga mota yabargurin.

Shikuwa gogan yana isa gidan yafada wanka baiji dadin abinda yama meenal ba amma sbda mom dole yayi hakan karyaja mata wulakanci Don yasan halin mahaifiyarsa sarai wanka yayi ya canza kaya cikin jallabiya Mara nauyi part din mom dinsa yashiga sai wani ji take dashi, son zokaci abinci ya mutsa fuska yayi yace menene, akwai fried rice, da coslow,samosa,farfeSun naman rago, chicken paper,pineapple juice, sannan kuma akwai kunun aya, kafin yayi mgna tace I know ur favorite, Carolina takira tace Jiki min serving fried rice da chicken paper with coslow with juice, a daining din son ok ma tawuce budadewa sai gata tadawo dauke da tray din duk abinda aka umurceta tana ajewa tafita, matsowa tayi tace son matso mana yace bazanci fried rice ba only samosa da chicken paper sai juice, ok to daukowa tayi tana feeding dinsa dakanta shikuwa sai wani shagwaba yake yana gama ci yawuce dakin sa wai zai Hutu, shi mamakin mom ma take bashi Don yasan baisaba samu irin wannan abinba.

Meenal yini tayi adaki saidai tayi sallah takoma ta kwanta Ranta duk yagama bacci da Abinda maleek yamata.

Washegari maleek yashirya Don zuwa skul yana zaune a office dinsa yana game saiga sholy tashigo, gaisawa sukayi yace Ina frnd dinki, yau batazo I don't know meye dalili kuma, ok yayi emm maleek ashe tafiya kayi, yes jiya nadawo ma, ok ashe meenal dating muhassin take Kaga tinda sun hada kansu pls accept my love maleek wallahi kasan nadade insonka but kamin wulakanci me meenal tafini, nafita kyau, kudi da class but y meenal wata muguwar harara ya watsa mata yana kafin raina ya bace get out of my office, tabe baki tayi Sannan tace zantashi Jakarta ta bude ta zaro pix din meenal da muhassin ta aje akan desk sannan tayi wucewarta,

Mika hannu yayi yadauka yana kallo wani malolone ya taso masa kamar zemutu har wani dishi dishi yake gani, I can't believe this, yafada cikin ransa yana zaune yaji muryar muhassin yana masa mgna, cikin tsawa yace shut up munafiki, daman munafurtata kake shiyasa kake yawan shigema meenal tinda kaike sonta go ahead na hakura, no wonder bata sona ashe wannan shine dalili daga you go ur way and pretend as if u have never known some like Abdulmaleek salahudeen bani ba Kai maciyi Amana yafada cikin fada yana buga desk, bangaje muhassin yayi yana huci kamar wani mayunwacin zaki.

Muhassin ajiyar zuciya yasauke ransa na daci shima yabar office din.

Direct maleek gidan su meenal ya isa pix din ya watsa mata yana ngde Allah ya saka da alkhairi duk soyyayar da nuna miki Abinda zaki sakamin dashikenan go ahead gaki ga muhassin bani ba ke na hakura dake tinda ba ni kikeso ba, ba ke kadai bace mace yanaa gama fadar haka ya fisge motarsa da gudun tsiya kamar zetashi sama yawuce gida, shower kawai yasaka ma kansa Dan yasan Abinda ze sa yasamu sauki kenan.

Daddare mom ta aika akirasa, fruit tamasa offering yace baze ci ba, tace son nasa a gyara part din kusa da naka Don meenat na nan zuwa Kaga gara ku fahimci juna tinda parent dinta sunce basusan akara daukar lokaci tinda kakusa gama masters dinka, Kaga sai ayi auren ko, nasa ma a canza furniture da abubuwan cikin Naga kamar sunyi datti ko, gobe sai ka shirya by 12 jirginsu ze sauka, saikaje kadauko ta,

Wani mugun kallo yake mata buga tebur din gaban sa yayi yace "dammit no wonder Naga kwana biyu kina jidani I was so surprise to bazan aure meenat ba and dat is final", Don ubanka ai ba kaikakeda kanka ba Dan haka aure kamar anyine angama nonsense kawai yarinyar nasonka tana biye dakai ga kudi ga kyau gata wayyayiya uban me Kake so ajikin mace da meenat bata dashi Dani dakai ne Mara kunya kawai takarashe maganar tana kwafa, Wanda tuni maleek ya fuce yabar dakin cikin sabon tashin hankali........

Comment and vote

MRS AVBDOOL CE.......

"MALEEK"Where stories live. Discover now