maleek 22

723 54 1
                                    

  22

Kwalla ne suka gangaro mata tajuya da sauri takoma cikin gida, dafe kansa yayi yace I know it must happen yanzu yazanyi fita yayi yana kiran sunnanta Amma Ina har tashige, yadade a tsaye ganin tsayuwar bazata yiyiba yasa ya wuce gida ranshi ba Dadi.

Dare nayi yasake komawa Amma saninshine yasa taki fitowa ahaka ya karaci zamansa yawuce.

Tinda maleek yatafi meenal ke kuka ba kyakkautawa meyasa maleek koda yaushe yakeso sakamin ciwon zuciyane mekuma yadawo yi arayuwata bayan na share fagensa.

Maleek sosai ya shiga damuwa ba kadanba ganin zuwansa yakai biyar gidansu meenal amma taki fitowa yakira layinta taki piciking daga karshe kuma ta kashe wayar baki daya.

Kiran muhassin yayi yace frnd plss kazo I need ur help yana kaiwa nan yakashe ba dadewa saiga muhassin yazo, what wrong fada min

Muryasa cikide damuwa yace muhassin,meenal taki kulani narasa yanda zanyi am confused plss ka taimakamin plsss kaji frnd, toh shikenan bakomai bari zanje gidan tarigada tayi fushine frnd u broke her heart shiyasa take tsoron Kara accepting dinka but I will try my best, bubbuga kafadarsa yayi yace be a man be strong kafin yawuce,  direct gidansu su meenal ya nufa.

Meenal nasan u are hurt so much but kiyi hakuri give maleek another chance plss yafada yana hada hannuwansa biyu guri daya alamar roko, kinji meenal maleek loves u so much he can't do without u kinji consider his situation, har lokacin batace komai ba nasan kema kinason maleek y not kibashi second chance kucigaba da rayuwar ku, I know u have a good hearth, plss forgive him kinji kema kinsan ba laifinshi bane, then y judging him wit dat, kiyi tunani nabarki lpia.

Cikon sanyin murya tace na yafe masa muhassin babu Abinda zaka roka agurina nakasa baka u are my soulmate (abokin rayuwa) while maleek is my love.

Murmushi yayi yace nagode da wannan matsayin I will leave first, take good care of my frnd yafada yana kashe mata ido daya

Murmushi tayi Wanda ta Dade batayi ba, ohh God muhassin ix just too much duk sanda take da damuwa sai yayi kokarin kauda mata ita kuma yasa ta dariya, matarsa zata taji Dadi sosai.

To maleek I have done my part ix now left for u kayi sauran, tanks so much bro yafada yana buga shoulder dinsa, a yanzu ba,  kafin iskancinka ya motsa kamin rashin mutunci ba cewar muhassin, ai duk cikin kauna ne frnd kasani, but karkaje yaufa allow her to rest ta sauko tukun kasan tahau dayawa yafada kafin yawuce

Maleek shikanshi yasan ya mori aboki don inba muhassin ba nobody can tolerate his attitude.

Duk yakosa yau takare don gobe yaje gun Rabin ransa ya ganta haka kokuwa washegari yashirya yayi kyau sosai yatafi gun meenal, fitowa tayi itama tayi kyau cikin shigarta sosai, sun sha fira sosai kamar wani abu baitaba faruwa a tsakanunsuba, fira suka sha Wanda rabonda suyi kalarta harsunmanta.

A bangaren mom kuwa babu Abinda tafasa harta fara shirye shiryen bikin maleek da meena, tasa anmata siyayya a Dubai nagani nafada.
Kaikace auren soyyaya zaayi.

Soyyaya sosai ta kullu tsakanin meenal da maleek wadda da babu ita ma shikuwa maleek hankalinsa kwance kamar ba auren sa ake shirinyi ba.

Waya ce Kare akan kunnen mom, madam Inaso kikawoma daughter wedding gown tazaba Wanda take so, daga dayan bangaren tace kamar na nawa madam, daga 700k zawa sama, ok inazuwa gobe insha Allah, ok bye saina Jiki.

Washegari tinda wuri madam takawo gowns kalala masu mugun kyau da tsada kala 8 wai tazabi biyar inji mom, ok mom duka sunmin kyau Amma tabarsu zuwa gobe zan zaba, ok ba matsala cewar madam tazaba duk Wanda yamata.

Su mom nafita cike da zumudi meena takira meenal sanin ita kadai ce kawarta, ganin kiran meena saida gaban meenal yafadi Amma tadaure tadauka ,

Hello meenal love kinajina plss come over kitayani zabe plss,

Zaben me kuma, I am quiet busy

Plsss mana it's just some cloth fa narasa Wanda zan zaba ne, tafada cikin muryar lallashi

Plss meena kiyi hakuri bazan iya zuwa ba sbda mom

Ai bata nan plss come over for d sake of frndship

DA kyar ta lallaba meenal tace zata zo

Badadewa ta isa gidan, kiranta tayi kan cewar ta iso, shigo Ina dakina.

Tura kofar dakin tayi abinda idonta yafara gani shine yasa wani mugun shock yakamata, meena ce tsaye gaban mirro babba tana gwada wedding gowns ga wasu barbaje a kan kadonta,

Cikeda murna meena tajuyo tace shigo mana meenal kika tsaya bakin kofa, still bata motsa ba she was deep in thought, Karasowa meena tayi tajawota har cikin daki tarufe kofar, wani abu meenal keji mai wayar fassara, kuka ne ko me tama kasa gane komiye, dazatayi kukan ma dataji sauki abinda takeji

Meenal how do I look maganar meena ta katseta, juyawa tayi, tayimata wani yake Wanda yafi kuka zafi, trying so hard tayi controlling din kanta kartayi misbehaving, uhmmm u look gorgeous

Wani Farr meena tayi da ido felling exited, to yanzu zan gwada duka sai ki nunamin warce tafi kyau aciki kinji ko, guda five zan zaba, 3 for pre wedding pics, 2 for dinner, Gyada mata Kai meenal tayi.

Wata baby pink tafara gwadawa mai mugun kyau ta bude sosai, but Dan siririn hannu gareta, juyowa tayi takalli meenal,

meenal tace uhmmm wannan tayi Amma ajeta a side tukun sawata, haka tasake kwada wata golden tayi masifar kyau itama ahaka tadinga gwadawa har suka zaba biyar din da pink da golden da light purple sai white guda biyu.

Sallama meenal tamata tawuce gida bayan duk tagama zabar mata,

tinda meenal takoma gida takasa bacci, it can't be yazaayi maleek yayi aure da wata ba itaba, ya Allah nikuma Anan jarabawata take, wani tsana lokaci daya taji tafara ma meena.

Ana saura 3weeks bikin mom ta aiko akawo ma maleek kaya kan yashirya zasuje yin pre wedding pix.

Meenace zaune Ana tsantara mata makeup tayi masifar kyau kamar yar tsana, Sanye take cikin gown baby pink, ta karbi jikinta kamar Don ita akayi kayan, tasaka wata sarka tazinari da dankunne da warwaro, da zobe sai sarkar kafa itama ta zinari, wani takalmi ke kafarta rufaffe kamar shima zinarin ne mai tsini sosai sai walkiya ke, ga gashi nan nata angyara shi yanata zuba kamshi an nadeshi anyi style dashi akanta anjera mata flowers akanta pinks masu kyan gaske, wata purse ce a hannunta ita ma mai Balain kyau, wato fadan kyau da meena tayi ranar bata lokacine kamar ka saceta don kyau Idan kaganta sai kace me maleek keyi da meenal ma wai

Gogan na hango zaune ya hakince akan royal chair dinsa fuskar nan tasa babu annuri ko kadan, Sanye yake cikin suit mai balain tsada baka da sleeve fara an daura masa wani neck tie awuya (Banma taba ganin irinsaba) ga agogonsa dake kyalli na zinari, masu mashi gyaran kai sai yi suke, while wani  na makala masa takalmi akafa, makeup specialist a bangaren maza aka kira don yimasa shafe shafe kowa ya kamalla duties dinsa yayi Balain kayau, ni bazanma iya kwatatanta kyandayayiba mss flower ce kadai zata iya yimaku bayani kyan da maleek yayi.

Mom ce Sanye cikin shiga ta alfarma saika rantse bata haifi su maleek ba,tana oya sufuto photographers din sunata kiranta already everytin ix set don special photographers aka dauko daga turai don yin hoton,

Kinsan Bana son delay cos already stations din tv's suncika gun all over kowa yanaso yazama first da ze fara showing pic din, cewar mom tana gyama masu shirya couples din,

Bayan an shirya komai meena tafito tashiga motar mom, shikuma maleek ze shiga mota shida excort dinsa saikuma motar excort biyu.

Yafito yana tafiya cikin kasaita Amma fuskar nan murtuke katake, nikam saida namasa shot biyar kafin suje gun hoton ma lol, tunani yake ko sama da kasa zata hade wallahi bazeyi pics dinnan ba yayi tunani har ya gaji Amma yarasa mafita,

can wata idea tafado masa baisan sanda yasaki murmushi ba,yama muhassin da muhsin Wanda be Dade da dawowa kasar ba text bansan me yarubuta musu ba, yace oya lets go duk suka shiga suka wuce, musayar text Naga yanatayi a mota kome yake rubutawa ohooo.........

Nide daman ina gani nasan maleek is up to someting, hmmm!!

Vote and comment

Mrs abvdool ce..........

"MALEEK"Where stories live. Discover now