MALEEK 14

763 52 1
                                    


14

Maleek nashiga skul the firsts thing dayayi shine neman meenal Akace masa batazoba direct gidansu yawuce kamar karta fito Amma tace batasan dame yazo ba, cikin hijab dinta kamar Kullum tafito sauraronsa kawai take yana magana

meenal kiyi hakuri Dan allah kiyafe min wallahi nawahala sosai nakuma wahalar da zuciya ta insonki sosai meenal dede da sodaya bantabajin sonki yaraguba, ko Abinda kkikaga Ina miki nayi Don kigane laifin ki, ashe Bama gaskiya bane, kinga kawar kice Aisha tacemin soyyaya kuke da muhassin harda pics takawomin shiyasa nikuma na fusa ta pls forgive my shortcoming believe me ina sonki sosai meenal

Har cikin Ranta taji wAni mugun relief kuma daman tayi alkawarin bazata sake yin wasa da damartaba Don tasan bakaramin son maleek takeyi ba inyakuma kufcemata kuma kila mutuwa zatayi Don ba karamar azabtuwa tayi da soyyayar maleek ba cikin sanyi murya tace

_Allah ya yafe mana gabakidaya ni daman kodaya banga laifinkaba, shuru tadanyi saikuma tace to meena fa danake ganinku tare, what is her position_

Murnushi yayi Don yagane kishi ke da mun ta yace karki damu da meenat she's my cousin bai boye mata komaiba gameda Abinda ke tsakaninshi da meenah, wani mugun tashin hankali taji ya dirarmanta tana neman rasa natsuwarta, Amma karki da mun karamar yanda nace miki da farko Bana son meenah, meenal nakeso kuma I mean it, ai ba
Zancen bakason meenah ba to mom fa yazakayi da ita?,

just calm down I will be able to convince her kinji my love ki kwantar da hankali, tadan ji sauki sauki Amma tasan akwai problem babba da ke tunkararsu dole tamike da addua Don ita kadaice solution.

Zanwuce love angima ko gobe zandawo any how I will text u, waving yamata yana murmushi yace komin rintsi komin wuya maleek natareda meenal, murmushin jin Dadi tayi tana rufe fuska alamar kunya I love u baby, reply to me, to sai ka dawo angima,to shikenan nafasa zuwan tinda kinki fadamin cikin tsanin kunya tace love u too, wani mugun ihu yabugu yana d lucky maleek yau jinake kamar an min Bushara da aljannan , say it again baby shigewa tayi da gudu gida tana dariyar halin maleek Kai maleek Allah y shirya ashe haka yake very easy going Amma da Ina masa wani kallo.

Tinda tashiga gida take Farincikin data Dade batayi irinsaba Amma abudaya ke daure mata Kai wai ya sholy zata mata haka Amma bari taje skul gobe zata hadu da sholyn haba no wonder ashe take mata haka sometimes ko daukan wayanta batayi ashe tasan abinda tayi

Maleek shima haka ta kasance a gunshi wani mugun farinciki yakeji kamar me jiyake duk wata damuwa a zuciyarsa ta kau.

Muhassin kusan wata sa daya a new Jersey yakara haske da ki ba ga fatar sa sai kyalle take alamar Hutu da jin Dadi zaune yake a restaurant shida samha sabuwar crush dinda yayi tamakale masa ganin batada problem yasa ya amince mata karatu yakawo ta kasar Amma yar asalin nigeriace fulanin gombe soyayyarsu suke shekawa kamar daman sundae da haduwa

Meenal zaune gaban sholy fuskarta murtuke babu alamun wasa a tattare da ita "wallahi sholy nayi Dana sanin haduwa dake a rayuwa ta dama ke munafukace ban saniba kinshigo rayuwa ta Don ki tarwatsamin farinciki ko toh Allah be yarda ba, yakuma San ban zalunci kowa ba Don haka nima baze bari a zalunceni ba,soyyaya kuma yanzu mukafara da maleek har aure bizinin lahi nida shi mutu karaba, kuma sharri karki fasa kiyi duk kalar Wanda kikeso Don nasan da muguwar zuciyarki harkisa zaki iyayi muzuba nida ke shege kafasa narike Allah kuma shike kareni makira kawai bakar azzakuma, tana gama fada bata jira me zata ceba tayi gaba abinta,

Cizon Dan yatsa sholy tayi tace haba yarinya wallahi kina wasa da wuta sholy tawuce duk inda kikayi tunani kuma saikinyi Dana sanin haduwa Dani banza kawai tinda na hallaka yata tajini sbda saurayi wacece ke mitsitsiyar kaza mtwsss takarashe tana buga uban tsaki.

Tazo zatafita skul tahadu da maleek tashiga Don kaita gida, gidanansu yafarazuwa wai zai karbi abu suna fakawa sai ga meenah tafito cikin shirinta zatafita saida gaban meenal yafadi dasauri maleek yace koma b baya ga meenah nan kasancewar motar tint ce, zuwa tayi tana murmushi tace baby ashe ka dawo, muje tare to wani taron frnd Dina zani tana kokarin bude gidan baya, cikin wata muguwar tsawa yace common get out inkikasake kika bude motarnan ranki sai ya bace wallahi, Ganinfa dagaske take budewa zatayi yasa yafisgi motar aguje yabar gun saura kadan tafadi kasa, baki sake take kallonsa wannan kuma ubanme yadauka yake hanani bude motar, ruwanka tana gyara rigarta takira driver yakaita.

Yanzu maleek yamaida gidansu meenal gunzuwa ga wata muguwar soyyaya dake kulluwa tsakanin zukatan biyu yini zasuyi basuga juna ba daya sai yashiga damuwa.

Maleek ne zaune gaban mom, wai maleek uban me Kake zuwa yi unguwar talakawa, wallahi kana wasa Dani yaro Idan nasake ganinka a gidan su yarinyar nan sai nasa an wulakantasu Don Dana ba saar yarsu bane, toh for ur information nasa an min bincike akan su, Bama yan asalinkasar nan bane yan gudun hijirane daga Nigeria me zakayi da ita yar talakawa, baiyi gigin Maida mata mgna ba Don yasan tsab zata aika, mom bafa muje hakaba kinga karkima yarinyar nan komai kimin laifina nane banata taba, zanje inada appointment yanzu ya Mike yafice.

Mom ce ta kwashe komai tana zayyana ma hajiya kubra, toh ai hajiya abune mai sauki wanann kudi kawai zakibada acika miki aiki akwai wani malami aikinsa kamar yankan wuka ne maleek komawa zeyi kamar be taba ganin yarinyar ba kinga kin Raba su kenan sai ki aura masa wacce kikeso inkuma kucciya kikeso amata toh barin garin zatayi baki daya tashiga duniya.......

MRS AVBDOOL CE........

"MALEEK"Where stories live. Discover now