53 _ 54

459 39 0
                                    


  53 _ 54

Not edited

" murad ne ke kokarin kulle office, zare key din yayi yafito rike da suit dinsa a hannu daga shi sai white sleeve while dayan hannun kuma jakarsa ce, tura kofar office dinsu meenal yayi ga ninsu yayi itada Zahra suna ta fira sai kyalkyatar dariya sukeyi ganinsa yasa sukayi shiru, gyaran murya yayi yanacewa "madam ain't you going now "

Mikewa tayi tareda daukar Jakarta tanufi kofa, sai a lokacin Zahra tace good day doctor, a takaice yace how are doing, meenal tajiyo tareda murmushi tace to fndyy see u 2moro, hannu ta daga mata suka wuce,

Daure fuska tayi tace muje mana ko gaba zanyi kana bina abaya kamar escort, shafa gemunsa yayi yawuce gaba abunsa bude motar yayi ya bude mata marfin ba ko kunya tashiga, shima zagayawa yayi yashige maxaunin driver yabar asibitin,

Ahankali yake tafiya tsit kakeji bame mgna a motar sai karar iskar AC da kida dakatashi amotar in low tone,meenal juya kanta tayi tana kallon window ma,

Murad tuki yake yana miming wakar dayake,

🎶🎵🎶 if dey point at too my head say make I deny u,🎶🎼🎸
   🎵🎵I go tell dem say lie lie no be lieeeyy 🎶🎵🎵
🎵🎵I can spend all my money on u, spend coulpe couple million on u🎵🎼🎻
   🎵🎵🎶I will love till u say idon do baby🎵🎵🎶
🎵🎵🎤special types of that I fell when am with oh🎵🎤🎶

Juyowa tayi tana kallonshi d awani expression tace plss off that ting  kana samin ciwon Kai,

You mean nacire?
daga masa kai tayi, kashe wakar yayi ya gangara Gefen titi tareda parkawa kallonsa kawai take ba tace komai ba, waigowa yayi yana kallon da irin expression yarasa meyakeji gameda meenal, cikin sanyin murya yace "pretty wai laifi nayine kike min masifa haka"
Jiyowa tayi da niyar yin masifar Amman suna hada ido ta sauke kanta kasa tana wasa da ya tsunta, bata San meyesa batason kallon idon murad ba, gashi duk sanda takeson yi masa rashin kunya daga baya kuma sai tafasa,  tarasa metakeji gameda murad,

Plss answer me pretty Idan nayi maki laifi kifamin sai nabaki hakuri,
Nayi miki laifine,
Girgiza Kai tayi,
Yace toh y are treating me like dis, is it because i care,
Jikinta ne yayi sanyi tace am sorry,
Murmushi yayi yace to Dan yimin murmushi mana
rufe fuskartayi alamar kunya,
Kamo hannuwanta yayi in a serious yace meenal inaso muyi wata mahimmiyar magana dake,
Ok inajinka,
Hmmm not now maybe later and don't ask y kinji inaso nagama settling wasu abubuwa tukun,
Ok to when ever u are ready

Sakin hannunta yayi yafizgi motar aguje yabar gurin, Inda yake sauketa ya iso yace barima na kaiki gida kawai,

Noo karka Damu karna bata maka lokaci, just go I can treck down ,

Murmushi yayi yana mata waving, ita Maida masa tayi tareda wucewa,

Unguwar tsit take, sai tsintaye da kuma itatuwa masu kadawa, mota ce ta zo tawuce gabanta ahankali mutumin ciki yana yan dube dube daga ni de wani gidan yake nema, reverse yayi yadawo dede saitin, wani relived yaji ganin meenal, sauke glass din idonsa yayi yana

Hy balarabiya saurin juyawa tayi Jim sunan da aka kirata dashi, but glass din a dage yake bata ganin komai, wining glass din akayi ta hango wani kyayyawan saurayi, Wanda zaka fi kira da black bueaty zaro ido tayi tareda matsawa jikin motar kasa magana tayi sbda mamaki,shikuma saurayi sai murmushi yake zubawa kamar me counting words tace yaya is this u?

Still da murmushi a fuskarsa yace yes meenal nine fa, bude mata kofa yayi yace get in daman gidanku nake nema shiga tayi but har lokacin mamakine dauke a fuskarta

Yar tafiya kadan sukayi suka faka a cikin gida, Banda kallo babu abinda take binshi tashi madou ya canza kamar ba Wanda tasani ba ya kara wayewa yakara kyau abinsa,

"MALEEK"Where stories live. Discover now