maleek 27-28

509 41 0
                                    


    27-28

_Abba yayi zurfi cikin tunani koma yake tunani oho, zaune yake Gefe guda yazuba uban tagumi,

Mamy ce ta dafashi, sai lokaci yadawo hayyacinsa, cikin muryar lallashi ta matso kusa da shi tazauna

Abban meenal tunanin me kakeyi ne haka,inata magana tundazu baka masan inayiba,

Hmmm ajiyar zuciya ya sauke yace tunanina shina Indan muje Nigeria Ina zamudosa yanzu kuma me zanyi mu rufa ma kanmu asiri, kinde San bazamuje muzauna ba ko

Hakane abban meenal nasan abin ba Dadi Amma karage wannan tunanin zai iya haifarma da wani abin insha Allah bazamu rasa Ina zamuje ba kuma Allah baze hana mu abinyi yi inada yakinin haka, kuma daga nan ai gida zamu direct can maidugurin.

Maiduguduri kuma ta ina zamu fara fuskantar maiduguri kinsan rabon mu da can din shekara 18 fa nibama zan iya gane ko ina ba gaskiya

Bakomai babu Abinda ze gagara Insha Allah, kazo kwanta dare ya tsala fa this is to 2 kuma kaga gobe tafiya zamuyi,

Baccinnnan baze yiyuba bari kigani kawai mikewa yayi ya nufi ban daki tareda dauro alwalwala ko zai samu saukin alamarin nan.

Tinda wuri suka tashi suka kammala komai don morning flight zasu bi, meenal ce tafito idonta jawur tana hamma rikeda akwatinta, gaishe da umma tayi, umma ta kauda Kai tana amsawa cikin tausayin yartata tanagani tasan batayi bacci ba kuma tasha kuka.

Abincin dake gaban ta kasa ci tayi tamike duk wani abin maleek da ya shafe su Kai harda kaya fiddo su tayi tayi sadaka dasu don barinsu zaisa tarika tuninshi, sun fito zasu tafi ta bude wayar ta taciro sim card dinta tanata kallonshi idonta tane yacika da kwalla tana maganar zuci _yanzu wanann SIM din nasan shine zai yanke duk wata alaka dake tsakaninta da kasarnan, jefawa tayi cikin gutter tana kallon ruwa yawuce dashi.

Taxi suka hau wadda takaisu airport direct, badedewa akakira kasarsu mikewa sukayi suka nufi gun checking, bayan kammala musu komai da komai suka shiga jirgi, babudewa jirgi ya Mike,

Gefen Window meenal tazauna leka windon jirgi take lokacin da yake tashi wasu kwalla ne masu zafi suka zubo mata tasan da ita da kasar masar kila har abada, but she has a great memory of dis country bazata taba mantawa da ita ba a tarihin rayuwanta.

Dawowa tayi ta jingina da kujerar ganin bata ganin komai yanzu don jirgin yayi nisa lumshe ido tayi hawaye na zirarowa da idon ahaka bacci yadauketa bata farka ba saida suka sauka.

Meena kuka take ba kakkautawa tana zubo da kayan duk dake drowernta ahaka tahau turasu cikin Jakarta tana kuka saida ta kwashe komai nata sannan, komawa tayi tana jingina da gado,

Yazama dole inhakura da maleek ko shine autan maza, bazan iya rayuwar bakinciki ba, nabarshi yaje ya auri wacce yakeso yarayu cikin farin ciki wannan itace soyyayar da Nike mai ita kadai ke zancen zuci, wayar ta ta jawo tashiga booking flight, tana gamawa takoma ta kwanta.

Maleeka ganin shirun yayi yawa yasa tabiyo maleek, durkushe ta ganshi yana barzar kuka har lokacin, hannu shi maleeka takama da dagashi suka wuce Daki, sister bazata aminceba ninasani nahukura zan aureta Amma ninasani bakin cikine zai kasheni ya karashe maganar cikin muryar kuka,

Daki maleeka ta shigar dashi kawai takoma nata dakin tana goge kwalla tsantsar tausayin maleek na ratsata.

Tinda asuba meena tatashi bayan ta idar da sallah ta sungumi akwatinta dama tagama hada komai cikin dare, waje tafito gari ma da sauran duhu ganin bakowa duk suntafi masallaci yasa ta fito gidan Kai tsaye tafiya tafarayi a kasa tadanyi nisa da gidan taga mai taxi tsaida shi tayi tashige abunta, direct airport tanufa daman jirgin 7am tayi booking suna isa sauran kamar 30mins Dan lokacin 6:30 ne kujera masu jira tazauna tareda dauko wayar tashiga Yima maleek text.

"MALEEK"Where stories live. Discover now