maleek 15

804 50 4
                                    

 MALEEK  

15

"Mom tace nifa kinsan Bana son sabga da malamai gaskiya"

"Haba karki damu hajiya bawani abu bane aikinsan shine zai biya miki bukatu da wuri kuma ni Bama saikin jeba nisaina jemiki aiba wani abu bane"

To shikenan bari zanyi tunani zankira ki, ok hajiya bakomai nawuce toh, a gaishemin da daughter nah, ok zataji ngde.

Tana fita tace wallahi kudinki zancu ahaka kuma inki zuwa gun bokon kokuma, insa bokon yasa duk ya tsani yan matan biyu ehe  inga tsiya Mara mutum ace mutum be alkhairi Allah shi kyauta.

Meenah ce zaune gaban mirro tana tsantsara shafa sosai Sanye cikin gown dark blue mai mugun kyau, fitowa tayi tashiga gun maleek tace baby zamuje kakaini gidan frnd Dina,

Maleek ne ke kallonta da mamaki a yaushe kikayi frnd din bansani ba,

ahhh inada frnd dinda tawuce meenal ne gidansu zanje nagaji da zaman gida,

maleek kallon ta kawai yakeyi yarasa meenah wace irin yarinyace kije driver ya kaiki sun san gidan ga wannan ki kikaimata yaciro envelop da rafar 200 yabata kimata tsaraba wannan kuma kibata toh tace

tawurga envelop din Ajaka tana godiyar kudinda akaba ta,

Baby kanason meenal ko, Jim yayi yana kallonta sanann yace insonta mana tinda kina sonta, ooh tanks wallahi ina son meenal sbda tanada kirki sosai kuma she don't have problem at all,

oya yanzu de kije kina bata lokaci tana fita tana masa waving, murmushi yayi for d first tym yaji meenah na burgeshi tinda tana son meenal, yess komai zaizo da sauki tinda tanasonta I will use that method to tract her ko narinka aikenta gun meenal.

Supermarket tabiya tamata tsaraba sosai Sanan tawuce gidan kaitsaye tashiga gidan tagaisheda mamy cikin farinciki mamy ma cikin farinciki ta amsa mata tareda kawala ma meenal kira kafin tazo sunbige da fira itada mamy,

tsaye tayi tana kallon meenah da mamaki sosai a fuskarta,

Mamy ce tace aa meenal iso mana kinyi bakuwa kirkirar murmushi tayi tana kallon meenah, meenah tamike tana bata side hug tace a surprise visit ko daman nace ai zanmiki watarana,

A sannu dazuwa babbar Bakuwa bari akwo  miki ruwa, mamy tace hada mata da abinci mana shikaface da wake da salad tasha man kuli da yaji kallon abinci tayi tasa spoon takamaci, tana Santi tace mamy yasunan wannan wallahi Dadi, mamy tace Amma daga wani gari kike nan tahau zayyano ma mamy bla bla bla, mamy kam wani Abun saidai tayi dariya kawai, tsarabar  ta bata tareda envelop tace inji maleek kallon mamaki meenal takemata, meenah tace kinsan yana sonki tinda nima inason ki, murmushi tayi tace aikuwa, tadade kafin daga karshe tama mamy sallama tace zata wuce kuma zata sake dawowa amata abincin gargajiya, toh shikenan yata ki gyama meenal inzaki zo.

Tana komawa saida ta rattafa ma maleek  komai shide kawai dariaya yake mata.

Muhassin ne ke tafaman rarrashin samha, kiyi hakuri I just have go Inada abubuwan yi sosai a gida but I promise u inkika koma naija zanje har can na gaishe da iyayenki nida besty I promise kigoge hawayen kinji honey,

Cikin muryar kuka tace to inkaje can kasan kasami wata kamanta Dani fa, haba honey naface miki ke kadai ce don't worry baga waya ba

Da kyar yasamu yayi convincing dinta ta yarda akan gobe zetafi.

Soyayyarsu kawai suke shekawa suna nishadi babuwata damuwa a tattare dasu pizza suka ci yamika mata a baki kenan kamar daga sama sukaga meenah na kallonsu Ranta a bace

Waskewa yayi sauri yadda pizza yana wash hannu,Allah yasa banji ciwo ba, kunya sosai meenal taji kamar ta nutse kasa, cikin basarwa maleek yamike yakamo meenah yana love inata jiranki nida frnd dinki, ko meenal gyda Kai tayi tace hakane frnd zamuje,

Binsu kawai tayi Ranta badadi, da suka tashi yace baby love muje nasiya miki icecream ko  ai zaki sha ko eh Amma muje da meenal toh, bata rai yayi yace baby love banson haka ke kadai nayi niyar kaiwa,  komai saice frnd dinki common lets go yajata suka wuce.

Meenal tace Kai akwai matsala bazan juri ganin wanan ba wataran zuciya ta zata fashe wallahi.

Haijiya nayi magana da bokon dubu dari biyar zaa bashi yayi miki aiki, to shikenan zaro rafar 500 tayi ta bata sabbabi gal tace duk abinda ake bukata kimin magana tho angama hajiya sai kinji baasi, Amma karki sake acutarmin da Dana, bakida matsala tafada tana wangale baki........

MRS AVBDOOL CE.........

"MALEEK"Where stories live. Discover now