MALEEK 12

791 56 2
                                    

12

MALEEK.

Not edited

"Meenal durkushewa tayi kanta na sarawa kwalla ne kawai suke kwaranya a idonta, wannan wace irin jarabta ce haka ah Allah kakawomin sauki, mikewa tayi tanajin juwa da kyar ta shiga daki tasha kukan ta , lalubo wayar ta tayi tana dailing nomban muhassin don tasanar dashi abinda ke faruwa Amma tamasa miss calls sunkai goma bai daukaba,mikewa tayi tadauro alwalla Don hakan shine mafita sallah tayi, tayi adduoi sosai sannan tasamu Saukin Abinda take ji(tabbas komai yayi zafi saukinsa Allah dazanran kayi sallah da adduoi zakaji natsuwa tana saukar maka Allah y bamu ikon yin koyi da annabinmu)

Muhassin ne kwance rigingine yayi nisa cikin tunani, shiyasan har ga Allah ya hakura da meenal, Amma ko kadan baiga laifin maleek ba yasan Kishine ya rufe masa ido shiyasa Amma yasan yanda zeyi maganin abin ze shirya yatafi new Jersey Idan sun dedeta kansu sai yadawo su sha biki, Amma yasan tabbas meenal bazata taji Dadi ba Amma that is d only option, jawo wayarsa yayi sa rai yaga miss calls din meenal Amma beda Abinda zecemata, booking fight yayi a wayarsa saida yaga ya kammala komai Sannan ya ajiye wayar.

Maleek kwance yake kan makeken royal bed dinsa Amma kansa ke mugun sa rai mai, yakukeso nayi da rai nane y d people all behind me hate me like dis, shiyasani bayason meenat kokadan kuma he can't force himself to do dat Amma for now mom itace biggest problem dinshi Don yasan zai iya solving issue din meenal jiyawa yayi dafe da kansa dake tsananta yimasa ciwo gashi duk yau baci komai.

Meenal ganin she have no option kuma she have to share her problem to same one Don samun solution kiran sholy tayi tace pls tanason mgna da ita, ok kawata karki damu bari zanzo yanzu, bajimawa sai gata tazo tanazuwa bayan sun gaisa da mamy tashige dakin meenal ganin meenal cikin tsananin damuwa yasa itama tacanza fuska tana ayya kawata meyasame ki haka fadamin problem dinki, nan kuwa meenal ta zayyana mata komai, dariyar farinciki sholy tayi a fakaice Amma a zahiri sai tayi fuskar tausayi tace kingani ko kawata saida nace miki karki bari zuciyarki taso maleek bashida kirki kinga yanzu walakancin da yayi maki kinga kiyi hakuri kicire shi aranki kawai shine mafita kinemi dede dake dama Ina ke Ina maleek Banda abinki,

kinga wallahi kawata bazan iya cire sonsa ba yayi min mugun kamu kuma cireshi na nufin barazana da rayuwa ta,

bata rai sholy tayi sosai tace to sai kije ki mutu tinda ubankine da bazaki iya cireshi arankiba karki sake fada min abu makamancin haka tafada tana huci,

haba kawata daga cewa ki ban shawara kuma saiki buge da min fada, dede kanta tayi tana mamakin yanda takasa controlling kanta tace to ai kece da ban haushi, yanzude hajiya na nemana kibari zandawo tamata sallama Don tasan matukar takara zama za su iya samun matsala.

Muhassin shiryawa yayi cikin t shirt me mugun kyau da trouser ya dunde idanunsa da blacks shade Wanda suka karama farar fuskarsa kyau, janye yake da madaidaicin akwatinsa yanufi airport an gama masa checking da komai Sannan yashige jirgi jirginsu bai sauka ko inba sai a new Jersey.

Maleek ne zaune gaban mom tana wallahi kasake yarinyar nan ta iso bakaje airport ba saina Saba maka, Mara mutunci kawai, mom nifa inada mahimman Abinda zanje, ubanka kaida Abinda zakajeyi umarni nake baka a matsayina na mamanka ba shawararka nake ne ba, zanyi yanda kikace mom saina dawo, yafice yana mai bakin cin furicin momdinshi kiran guards dinsa yayi aka shirya motoci ukku masu mugun kyau da tsada direct airport suka isa suna isa jirginsu na sauka yana zaune cikin mota aka gama mata checking da komai,

Budurwace nagani yar kimanin shekara 24 farace kuma kyayyawa Sanye take cikin blue skinny trouser da loose top ga wasu shegun hills masu mugun tsayi kanta daure da scarf idonta kuma Sanye cikin blacks sun shades tana janye da dankaramin akwatinta fuska ta dauke da murmushi tayi mugun kyau kanaganinta kasan wayayyiyar mace ce yar boko karasowa tayi tafada jikin maleek tana awwn baby baka Gan ni bane I missed u so much, fuskar tashi murtuke yajanye ta daga jikinshi Don duk abin maleek baya son irin wannan abin, baby Kaga yanda kakara kyau kuwa ur looking sweet cemata yayi shiga muje I have an important meeting to attend.

Tinda suka shiga mota take zuba masa surutu Don meenat kwanace gun iya zuba surutu Inda suka sha ban ban da maleek kenan.

Suna isa gida tafito tanufi part din mom tana zuwa tafada jikin mom tana I missed u mom I missed u too baby ya hanya, alhamdullah mom Ina maleek I hope be miki wulakanci ba ko, noo mom yana waje ok welcome baby kije part dinki kiyi wanka ki chanza kaya sai kizo kiga abincin danasa aka miki preparing ok mom Ina zuwa tafice.

Tana shiga taga an canza komai na dakin zuwa light purple cewa tayi wow I love it, direct toilet tashiga tasaki shower a kanta bayan tafito tadauko expensive makeup dinta tashafa taciro perfums dinta tafashe jikinta dasu Don meenat ba daga baya gun tsab ta wata yar guntuwar gown tadauko tadan wuce gwiwa kadan tasaka ta dauko dakwali ta tadaura zuwa tayi ta iske abinci kala kala anjera mata saida taci tayi katt Sannan takoma gun mom suka sha fira meenat maganar gaskiya irin matan nan ne Wanda basuda matsala Sam itakowa natane ga da kirki sosai, bata damu dakai talakabane ko mai kudi inde tana sonka shikenan, problem dinta daya tarbiya bata isheta taba kasancewar a Paris suke da zama itada parent dinta babanta mai kudin gaskene anbata tada gata kasancewar she's d only daughter Amma ainihinsu yan Cairo ne Don yar kanin mom ce.......

MRS AVBDOOL CE.......

"MALEEK"Where stories live. Discover now