maleek 23

625 52 3
                                    


23

Motar su maleek na barin gidan, muhsin ya iso fakawa yayi Dan nesa da gidan, fitowa sukayi su biyu a mota, yace ma dayan oya kaje kacema me gadin dake zaune can bakin wannan gidan, ya nuna ma gidan alhaji babangidan naira zanshiga gidanne kadauke masa hankali kar yadawo har infito ka gane ai, inna gama zankira ka, cike da gamsuwa ya kada kai yayi gaba.

Yanazuwa sukayi handshake da maigadi yace don allah gidan Alhaji babangida naira nake tambaya, okay to ba layin nan bane layi nagaba ne Amma gida nabiyu zaka ganshi da bakin gate, to Dan Allah ko zaka iya rakani don ba lalle bane in gane bakone a unguwar,  bakaga aiki nakeyiba kokuwa na bar aikin inje rakaka, cewar me gadi , haba baba Dan allah kataimakamin ga 2000 muje, to muje Amma Ina Kaika zandawo, to shikenan nagode.

Suna tafiya muhsin yashige gidan dasauri bakowa tsakar dama maleek duk ya kore securityn gidan da sunan aike, lallabawa yayi yashige gidan ta baya, saida ya tabbatar ya tsinke wayoyin cctv din dake gidan sannan yashige saida ya dauko duk abinda maleek yagyamasa Sannan yafito gidan yakoma mota.

Megadi har ya rakasa yadawo yazaune bakin aikinsa yana murna yasamu 2k daga kwatance.

Kiransa muhsin yayi yace mission accomplished zo mutafi, yana dawo wa saida ya daga ma baba me gadi hannu Sanan yawuce, direct gidan maleek suka wuce.

Maleek dake Hakimce akan seat din mota yana musu kallon wawaye, cewa yayi "stop"in a commanding way, daya daga cikin excort dinsa yace hajiya tace karmu tsaya ko ina har sai munkai, cikin tsawa yace "common will stop d car ko saina tsaidata dakaina" bashiri driver yaci wani uban birki Wanda saida motar tadan daga.

Balle murfin motar yayi yafito, excort dinsa dake baya suma parken sukayi suka fito, ko kallonsu beyiba yafara yafiya binsa sukeyi suma, saida ya isa gabda wani gini anrubuta  "restroom" sannan ya juyo ya watsa musu wani matsiyacin kallon yace are following me in" Burki sukaci suna wani hura Hanoi kamar karnukan farauta.

Direct ciki yashiga saida ya leka yaga basa nan sannan yaciro waya yayi saurin dailing nombar muhassin, are u there kasan ba tym fa suna ganin najima zasu biyoni, eh nazo fito kawai cewar muhassin, lallabawa yayi yafita tawata karamar kofa Wanda ba lalle ka gane kofa bace gurin irin wadda ake kira da emergency exit.

Yana  fita yashige motar wacce take dundin da tint Wanda babu Abinda zaka iya hangowa aciki, ta gaban guards din suka wuce kasacewar basu San motar ba yasa basu gane muhassin bane, wata dariya maleek yasaki yace banzaye munafukai sai kuyita jiran gawon shanu, na rantse Balain bata min rai suke suta wani bina duk inda zani sai kace wani animal.

Dariya muhassin yayi yace Amma anyi Dan iska nan gun, yanzu su mom dake can suna jiran kafa yazakayi dasu,

Oho can sugane nide ba nawareba, nida zata burgeni ma da wani ta hada meena dashi in ni nayi falling dinta yafada  in i don't care tone.

Wata unguwa sukaje mai mugun nisa, adede bakin gate din wani mansion mai masifar kyau suka tsaya, budewa sukayi suka fito, shima muhsin fitowa yayi cikin tasa motar dake fake a gun,

Hannu yamika musu suka tafa suna kyalkyatar dariya ta samun nasara,
Hand me d keys cewar maleek

Muhsin ya mika masa keys din, wa enda ya dauko a gidansu maleek bayan sunfito.

Remote ya danna gate din gidan ya zuge duk suka shige ciki, bakin kofar main entrance din gidan ya tsaya thumb dinsa yasaka kiiiyiii kofa tadude, fadawa yayi akan couch din palon tareda sakin ihuu

Muhsin yamika masa jakar kayansa, tareda cewa we have to leave now sbda tsaro, okay to u must not leave any trace da ze sa agane Ina gidana don nasan tunanin mom baze taba bata Ina nan ba kungane ai cewar maleek

To shikenan take care and be extra careful kade San wacece mahaifiyarka.

Sukafice gidan baki daya.

Excort din maleek da sukaga shirun yayi yawa suka Bishi ciki Amma sunduba ko ina kaf ba maleek ba labarinsa.

Fitowa sukayi suna sharce zufa, he is nowere to be found, Kara de komawa sukayi Amma inna babu shi,

Hankali tashe yayi dailing nomban hajiya wadda tuni suna can su maleek kawai aka jira.

Excusing kanta tayi tareda daga wayar

Cikeda tashin hankali Wanda ake cema oga sufyan yace hajiya maleek ix no were to be found.

I don't grab gidan ubanwa yatafi

Nan yashiga yimata explaining yanda abin yafaru

Cikin fushi tace duk yawanku kuna aikin me har ya gudu bakusani ba.

Wallahi hajiya muma abin mamaki yake bamu

Go search for him duk inda yashiga kunemo shi kafin indawo.

Kitt takashe wayar ta cikin tsananin fushi.

Wani abu take ji ya tsaya mata a wuya kamar zata mutu, tsaye tayi don batasan me zata ce ma mutaninda sukayi cacirindo a gun ba, daure wa tayi tafito tace plss ayi hakuri this event won't hold today sbda wata yar matsala. Tana gama fada tayi waje kamar zata tashi sama, meena ce dagudu tana binta rikeda gown a hannu tana haki tace mom what is going on, nakasa fahimta,miyasa bazayi even ba? Ina maleek?

Dan ubansa ya gudu, zaro ido meena tayi tace yaje Ina kuma, mom tace koma a gidan ubanwa yaje zedawo ya iske ni, kuma inde yana garinnan ko ina yaje saina ganosa tana gama fada tashige mota takulle da karfin tsiya.

Aikawa tayi acema photographers din suyi hakuri zuwa jibi by den everything is settled, Amma sai cewa sukayi gaskiya tafiya zasuyi yanzu haka Ana jiransu a Dubai zasuyi wani aiki, hakanan mom tabasu kudin aikinsu 1m sannan tabuyasu kudin transport 1.5m haka ta bada 2.5m bataci ba bata sha, sai ma hasara da bakin ciki.

Meena sai barzar kuka takeyi duk tayi dama dama da fuskarta tinda take baa taba disgrasing dinta irin na yau ba, duk tafada kawayenta dake Paris cewa zata musu sending pixs in angama,

Suna isa tafito taga excort sunyi cirko cirko sai zufa suke sharcewa ko kallonsu batayiba tayiwucewarta oga sufyan ne ya iso gaban ta yace hajiya muduba ko ina lungu da sako a garinnan Amma bamu ganshiba, kodai yabar garin ne,

babu Inda yaje yanan kuma zanganshi da kaina. And u all are fired tinda har maleek zai iya escaping kuna nan baki sake den u have no use tana gama fada tawuce.

Wayarta tadauka takira muhassin, muhassin da dawowarsu kenan yaga kiranta saida gaban sa yafadi yadaure yadauka

Tell ur frnd kar yabari muhadu bcos he is going to regret it, and anjima kazo Ina son ganinka Tana gama fada takashe wayar ta.

Muhassin bin wayar yayi da kallo hankalinsa tashe yana tunanin bade tagane plan dinsu ba........

Mrs abvdool ce......

"MALEEK"Where stories live. Discover now