MALEEK 17

714 44 0
                                    

MALEEK

  17

"Saukowa tayi a rude ta iso gunsu meenal meyasameshi ne lpia kimin bayani, meenal cewa tayi dauke mukaishi asibiti meenah dis is not time for questions

Ko Karin kamashi suka farayi Amma suka kasa, da kyar sukayi kama kama suna mishi suka saka shi amota meenal na kokarin shiga meenah tace kinga dare yayi kije gida zan kaishi gida nakira doctorn shi yaduba shi amasa treatment kome kenan zankira ki kinji ko

Har tashiga motar tafito tace Amma meyasameshi haka, basarwa meenal tayi tace nima idont know nadawo gidan frnd Dina shine naganshi a nan gurin ruwa yafara jikashi so I decide to help, to Amma meya kawo maleek nan Sam nan ba gurin zuwanshi bane kuma ba mota how comes akwai alamar tambaya, meenal ce tace i dont knw, ki kula dashi zanje gida it's late

Gyada mata Kai tayi tace be kamata kikoma ba hijab ba tacire nata tace karbi wannan, ah to kefa, bakomai dare ne kuma amota nake, ngde meenah saida Safe tawuce jikinta asanyaye, meena tadade tana kallonta wani abu kawai take ji Wanda batasan meyeba

Meenal tadade tsaye ba abinhawa meenah tazo setinta tace muje nakaiki bazaki samu abinhawa ba, da kyar ta yarda tashiga a nesa da gidansu ta sauketa takarasa

MAmy tagani zaune ita kadai afalo, sannu meenal karfe nawa yanzu, shine abinda mamy tace mata

kiyi hakuri mamy muna daki kuma Ana ruwa bansan lokaci yawuce hakaba kinga hijab Dina jikewa yayi taban wani, oya maza jeki kwanta, sumsum sum tashige daki,

Wani mugun zazzabi taji yana cinta sosai, wanka tayi da ruwa masu zafi sosai tashafa man zafi tasha paracetamol ta kwanta.

Meenah da mugun gudu take tafiya tana Isowa bakin gate takira maza suka kaishi cikin daki tana biye dasu, zama tayi tana kallonsa tarasa me zatamashi

Mikewa tayi debo ruwa ta yayyafa masa, afirgice yafarka yana meenal   meenal, kallonsa tayi tace meenah ce ba meenal ba, zeyi mgna tace shhhh u are home zuwa tayi cikin bathroom dinsa tadebo ruwan zafi a bowl da towel tadawo

Rasa yazatayi tayi, tayi kulle idonta tayi tafara cire Button din rigarsa hartagama tacire singlet din tafara tsoma towel din acikin bowl din tana gasa masa Jiki har tagama tasamo  rub tashafe masa jikin dashi, kitchen dinsa tashiga ta hado masa coffee me zafi da kyar tasamu yasha Sanan ta kawo masa magani, sosai zazzabin yasauka, kamashi tayi ahankali takaishi bedroom Taja blanket ta lullubeshi ta kashe AC tafita.

Dakinta takoma Amma takasa bacci, yanda taga meenal da maleek take tunanowa, tabbas akwai wani abu tsakaninsu dis is not d first tym danake ganinku tare kuma she worries to much about him yesternight i can see her mood, juyi takeyi tace no wonder he doent worry about me kwalla ne masu zafi suke bin kumatunta tanajin wani abu a wuyan ta yatokare mata, takasa gane meke damunta (nikam nace Kishine meenah)

Mikewa tayi takoma dakin maleek taga baccinsa kawai yakeyi, let me just stay he May wake up and need somtin,  komawa tayi kan cushion dinda ke dakin tazauna tazuba tagumi ahaka har bacci yayi gaba da ita.

Afirgice tamike tana karanto addua a abakinta innalillahi wa inna ilaihi rajiun, narasa gane meke faruwa dis days Kullum sai nayi mugun mafarki akan sholy tana bibiyata me take so gamedanine, ya Allah ka tsareni da maleek daga sharrin dukkan masu sharri mikewa tayi ganin bacci ya gagara tadauro alwalla ta kabbara sallah, bayan ta idar ta tafara Jan carbi ahaka bacci yasake daukarta.

Tana kwance kan abinsallah taga rana tafara haska mata ido mikewa tayi tana subhanallah wani irin bacci nayi har gari yafara haske banyi sallah bah

Mikewa tayi tagabatar sallar asuba takoma takwanta tana tunanin MALEEK ga kuma sabon zazzabi na cinsa.

Maleek yafara farkawa yaji kansa yamasa wani mugun nauyi dafe kan yayi duk abinda yafaru jiya yana dawo masa, da kyar ya yashi yayi sallar asubaha ya idar sai alokacin yalurada meenal dake bacci azaune,
Allah sarki ita tamaidoni kenan ta bata yayi ahankali yace time for prayer, bude idonta tayi ahankali tace maleek ya jikinka,  Gyada mata Kai yayi, ahankali ta bude tafita ta koma dakin ta Don yin sallah, Binta yayi da kallo a Kari na farko da yaji tausayinta aranshi.

Komawa yayi kan gado yakwanta yana jin sabon zazzabi narufe shi.

Har after ten meenal bata farkaba mamy ce tashigo tana tashin ta lpiar ki meenal jin jikinta da zazzabi yasa takawo mata abinci da magani taci sannan tafita, wayar ta ta laluba tana kiran maleek Amma har ta tsinke bai  dauka ba.

Meenah ce daukeda tray din abinci tanufi dakin maleek Tatar dashi tayi zaune, good morning dear ya jikinka, da sauki, daga abincinka zaka iyaci koh, pls kadaure kaci zankira doctornka yazo yabaka magani inkagama zuba masa tayi yadanci Amma badayawaba, takira doctorn shi yamasa treatment.

"Yawwa barkade boka ayashe aljani ayashe ya taimakeka, wata muguwar dariya boka ayashe yasaki Wanda gaba daya dajin saida dauka
Fadin Abinda yakawo ki muguwa,

Boka sonike kayimin wani aiki Amma banaso asami matsala"

Wata dariyar yakuma kyalyacewa da ita yace kinsan ni aikina kamar yankan wuka ne fadi kawai Abinda kikeso muguwa

Yawwa sonikeyi akwai wata yarinya meenal tasone min ido duk tayi uwa tayi makarbiya akan komai nawa

Yanzu mekeso amata, sokike akasheta kokuma me

Ahh ahhh boka kar akashe abarta da Ranta Amma tazama Mara anfani a nakasata ko kuma a wulakanta Tata komu asa sauyinta ya tsane ta tazama mugiya acikin mutane

Wata muguwar dariya yasake saki mai ban tsoro yace angama saidai kinsan ka I data kije ki kawo min kunnen giwa da nonon damisa

Ahh boka saidai abada kudin gaskiya aljani yanemo dubu dari biyu taaje masa a gaban sa...........


MRS AVBDOOL CE..........

Comment and vote

"MALEEK"Où les histoires vivent. Découvrez maintenant