maleek 26

798 50 3
                                    

 

  MALEEK

26

Yana isa gida baice komai ba yamika ma mamy envelope din yawuce daki kawai.

Budewa tashiga yi tana karantawa tasaki salati, dasuri meenal tafito tareda karbar takardar tana dubawa, kwalla ne yashiga siraro mata tasan bawani bane da wannan aikin sai hajiyar maleek lokaci guda taji ta tsani mom da duk wani abinda ya yashafeta, daki kawai tawuce batace komai ba.

Mamy ce tasamu karfin halin kwantarma ma Abba da hankali,

Abban meenal kayi hakuri ka dauki wannan a matsayin jarabawa babu komai a tattare da hakan sai alkhairi insha Allah, kasan hausawa sunce wani hanin daga Allah baiwane, haka tadinga masa har tasamu ya kwantar da hankalinshi sosai.

Maleeka ce zaune kan gadon maleek tattara duka natsuwar ta baki daya akan MALEEK, tace maleek Ina a serious tone

Tell me everything karka boyemin komin, becouse nakasa gane komai

Dagawo yayi yafara zayyana mata duk abinda kefaruwa tinda farko har karshe,

Cikin kuka yace sister I her so much love her wallahi I can't do without her don bakisanta bane wallahi kema da sai Kin sota, nasan kawai mom Dan tana yartalakawa ne shiyasa take mata haka, mom batason farincikina kamar ba ita ta haifeniba, sister plss kitaimaka min u are d only hope I have.

It's okey dear, gaba daya tausayin maleek ya mamayeta, ashe abinda yaita faruwa dashikenan.

Ajiyar zuciya tasauke rai abace  tace narasa meke damun mom kwatata wallahi nima fa abinda tamin kenan hakan babu yanda zanyi naje na aure abban mus'ab, to ni intamin haka akace dole Kai taimaka, ita mom kudi De kudi de narasa mezatayi da kudin da take tarawa for God sake,after all wataran De mutuwa zatayi tabarsu , kaikuma uban me yahana kakira tinfarko kafadamin abinda kefaruwa, dole ma naje nasamu mom muyi mgna yau dinnan ba sai gobe ba tana gama fadar haka ta matso kusa da shi cikin muryar lallashi tace

Inaso kasaka ma ranka hakuri kaji lil bro, babu wanda ya isa auren wacce ba matarsaba kajiko Indan meenal matarka ce duk abinda mom zatayi sede tayi, I will do my best kaji ko insha Allah meenal takace, be a man Bana son wannan koke koken baasan namiji ba da kuka ba, be strong an be ready to face reality kana jina ko,daga yau banaso ka kara kuka and be very prayaful maleek kana wasa sosai fa cos all dat asiri stuff Dan kana wasa da addua ne In kanayi babu Abinda ze sameka.

Hugging dinta yayi yace I love u sister kuma insha Allah I will be strong I promise

Dats my lil bro itama tabashi  hug, kafin tamike tafita

Wani nannauyan ajiyar zuciya maleek yasauki don he feel relief becouse at list he has pour out his mind kuma yasamu mai lallashinshi.

Dakin mom maleeka tanufa direct babuko sallama tashige, tarda mom tayi tana karanta newspaper,

Mom why, wai meyasa Kullum burinki ki bakantama yaranki rai mubuyu kadai Allah y baki Amma kwatata baki damu da abinda mukeso ba, haka fa kika tilastamin auren abban mus'ab babu yanda banyi ba Amma kikaki Janye mgnar ki, kuma kikeson maimaita hakan akan maleek, mom maleek fa namijine kintabajin Inda akama namiji auren dole, haba mom suma fa iyayen meena farincikin yarsu suke nema y not kema kinemi na naki Dan, plsss and plss ban Dan niba  kiyi hakuri kijanye maganar auren ki auremasa wacce yakeso, shi talakan ba Allah ne yayisu ba kuma gaba bakisan me zasu zama ba Dan allah mom tadurkusa kasa momki taimaka ma rayuwar maleek ki aura masa meenal inba So kike bakinciki ya kashe shiba.

Mom da jarirdarta kawai take karantawa ko dago kanta batayiba, ta nuna mata kofa tace if u are done u leave

Kin tashi tayi tace mom......

"MALEEK"Where stories live. Discover now