maleek 51_ 52

454 35 0
                                    

  
51 _ 52

Not edited

" Takowa mom tayi har zuwa gabanta, ita kuwa ai daman mutuwar tsaye tayi ko kwakkwaran motsi takasa yi, wani irin matsiyacin kallon mom take jefanta dashi,

Fuskarta ta a murtuke babu alamun annuri mom ta nuna mata hanyar waje tana leave now, kafin nasa katti su fidda min ke,

Mom plss listen to me.....

Katseta tayi cikin fushi tace ki tafi ko, jiyawa tayi taja box dinta tana nufin gate,

Maleeka da tare zasu fita da mom tafito, da sauri tace a'a mom lpia kamar meena nagani and where is going to tafada tana isa gun meena,

Hugging dinta tayi longest tym love ina kika shige, u left witout a good bye y?

Oya muje ciki maleeka tajata, waigowa take taga mom har lokacin tana jifanta da mugun kallo,

Dakin maleeka tasauka ta aje kayanta,

Mom tagaji da jiran maleeka tayi wuce warta,

Kallon meena tayi tace ga abinci kici bari inje yanzu zamu dawo nida mom zamufita,

Gyada mata Kai tayi kawai duk jikin a sanyaye tajawo abincin tafara ci, ci kawai take don maganin yunwa Amman Badan tanaso ba,

Maleek na fita waje taga mom tawuce abunta,dawowa tayi ciki tazauna kusada meena,

"Meena meyasa kika tafi ba tareda kowa yasaniba, kuma Ina kikaje a asanyaye tafara mata bayani

"After all the conversation we had i and maleek,I think over it and i decide to leave without anybodys knowledge cos Idan wani yasani zai rusamin plan , Dan goge kwalla tayi a idonta,
I know I failed them, I hurt so many people but that is the right decision, and the only way out, maleek baya sona he have a sisters love for me not for a life partner , how can I start planning my future with whom is not for me, always thinking of another women a part from me I rather feel d little I felt now than the pain forever, cos I know had it been I mistekly got married to maleek, I am gonna  live in agony till eternity, my life is going to be meaniless without future cos his soul is already taken by another woman, at first I was so much hurt but now I Alhmdullh I feel relieved,

And when I left, babu Inda naje gurin anty Dina na wuce nazauna tareda ita for all this while and she advice da na koma gida na Bama su dady hakuri, sannan in zo gurin mom itama nabata hakuri tayafemin cos I know
I have disgraced them a Idon mutane Amman gara da akayi haka,

A Kullum I am just hoping the best for maleek, wallahi I can sercrifice anything for him even my life takare kwalla na zubo mata a ido,

Naji duk baya nan ki meenah kuma kinyi kyaun azanci, abinda kikayi yayi Daidai, and now bari mom tadawo I myself will talk to her first, saikije kema ki bata hakuri.

Ohk sis nagode, but Ina ne gidan maleek sai muje anjima,
Ajiyar zuciya maleeka ta sauke tace yana dakinsa,
I don't grab, kina nufin beyi aure ba kome, this getting to 3yrs fa,
Hmm it's a long story after u left so many things happened
Nan malika tashiga bata labarin tin bayan tafiyar ta abinda ya dinga faruwa da maleek,
Wani gwauron numfashi taja tace gashi can kamar wani zauttace Kullum yana daki inkinga yafita to sallah zashi,  magana In yayi to Tazama dole neh, ke in takaicemiki labari ma nida muhassin ma kamar haushin mu Yake ji baya dariya at all don rabonda Naga dariyarsa har na manta his life is just doom and meaniless, his only word is wata rana zega meenal and he will get married to her, to when a yaushe ze ganta yanzu shekaru ukku ba yankai, komawa tayi cikin takaici ta jingina kujera,

Meenah ta sha kuka iya son Ranta, tace Allah sarki maleek a better life is comming soon, sis karki damu I will also try my best ganin mun samo meenal duk Inda take ai meenal ta maleek ce kotayiaure gaskiya dole mijinta ya hakura,

"MALEEK"Where stories live. Discover now