MALEEK 06

962 77 4
                                    

❤️❤️ _*MALEEK*_❤️❤️


*✍️MRS ABDOOL*



*REVISED EDITION*


*06*

Tunani fal zuciyarta hartakosa gari yawaye taje skul Don tunanin hukuncin da zata ma maleek

Tinda wuri tashirya tafito ta gaida mamy tace mamyna natafi tace tin yanzuba abincin gashi can nagama ai a'a mamy karki damu innanje zansamu abinci naci to Allah ya tsare ki Kula da kanki to mamy kifadama abba nawauce tasakai tafice

Tana isa bakin skul taga Aisha suka gaisa Aisha tace kawalli kwana biyu kinyi kaura kina ko shigowa?

mezehana inazuwa

Dan tsaidata tayi tace kawa wani sabon alamari nakeji fa, meenal tace gameda me

wai maleek sanki yake ke yanzu meenal Inake Ina maleek wallahi karki amince masa kidesan San halinshi sa rai,

wawan kallo meenal tabita da shi tace au sai yau kiksamu labari kenan,

sholy a razane  tace wai dagaske meenal nashiga uku

kura mata ido tayi Don son ganowani abu ganin haka yasa tayi saurin yin yake tace lallai lucky u my friend ko kallon tabatayiba tawuce tabarta nan tsaye

Direct gunsu maleek ta nufa bata koyi sallama ba tasa Kai zaune ta idda shi zaune shidaya sai kallon abu yake a waya yana sheka uwar dariyar kamar wani tabbabe, tsayawa tayi kallonshi maleek kyaywane fari dogo in fact baida makusa kokadan Amma ita bata sonsa

  jin takon mutum tuninsa muhassinne yace friend yade katsaya min aka jin shiru yasa shi dagowa ido hudu sukayi da meenal tayi kyau sosai Sanye take cikin atamfa Riga skirt sai hijab dark blue da Jakarta goye irin fashion bag dinnan Amma fuskarnan murtuke take kamar bata taba dariya ba, shikuwa murmushi fuskarsa ya Kara fadada yayi yace have a seat hannu ta daga masa tace

Dakata malam bazama nazoyiba nazone Dan namaka gargadin akan kakiyayeni da duk abinda yashefeni ka kalleni nayi maka kama da wacce take tartare da yunwa, me Kake nufine maleek waye yabaka izinin zuwa gidan mu harka ka kwashi kaya ka Kai to muba masiyatabane Baku ma murasa abinciba kayi gaggawar zuwa kwashe tsiyarda ka kai musu nace banaso dole ne tarashe maganar cikin tsiwa bata ko bari yace kala ba tayi gaba

Sauke ajiyar zuciya yayi yace ohh God why why dis chick nikuma Anan Allah ya jarabceni Allah kakawomin sauki duk wanan  wulakanci dede da sodaya baitabajin tsanartaba sai wutar sonta dakekara ruruwa a cikin  zuciyarsa mumurshi yasake tareda yin kwafa yana furta saikin so maleek yarinya.

Yaushi kadai yagama shawaginsa a makarantar frnds dinsa basu zoba after zuhur yafito da zumar tafiya gida mota akabude masa yashiga sunfara tafiya yahango meenal agabansu kadan tana tafiya  driver yayi ma gana yace slow down inkakusa yarinyarcen ka tsaya, ok sir yace suna zuwa kadan da ita suka tsaya balle murfin motar yayi yafito damko mata hannu yayi dakarfi yafusgota ya wurgata a cikin motar yarufe da karfi sauri zuge glass dinyayi Wanda yasha tint ihu takurma tana kokarin bude motar tsawa yadaka ma driver yana yasa luck jin muryar Wanda tasani yasa ta tsagaita tana kallon shi da mamaki gira daya yadagamata yace ba sace ki zanyi ba malam, tsawa ta dauka masa tace kasauke ni natafi gida mugu kawai yayi banza da ita tagama tijarar ta daga karshe ta kwantar da murya tace pls kabarni naje gida takareshe Mgnar muryar na rawa tana son kuka sai a sannan yajuya yace calm down yanzu zakije gida, bata sake cewa komaiba jitayi mota ta tsaya driver yafita yabude masa kofa juyowa yayace behave well kina jina ko yanzu zansa akaiki gida Gyada masa kai tayi

Tana fitowa ta kwalo ido tana OMG inane kuna nan gani tayi Ana dukawa Ana gaishesa hakan ya tabbatarmata da gidansune arantace saikace a lahira gani tayi yamata alama databiyoshi binshi tayi suna shiga compound din gidan taga wani statue mai kyau yana zubarda ruwa ga fulawas zagayeda gidan tsayawa tayi tana kallon ganinban shaawa ganin maleek yamata nisa yasa tayi saurin binshi wato gidan yahadu iya yahuduwa alkalamina baze iya siffanta gidan ba kowa ya hasaso da kanshi daga dacikin parts din mansion din taga yanufa gani take suna wuce Faluka kala kala ita kanta duk yagama daure wa ma iyakarta ido at last taga Sunzo bakin wata kofa dasauri akabude suka shiga nuni yamata da kujera ta zauna nan fa mulki yadawo sabo komai yimasa aka itade iyakarta idon zuwa yayi yazauna kusada da ita yace nan zaki kwana fa, kwalla tafarayi tana rokonshi shikuwa dariya ma yake abinci aka Kawo mata kala kala Amma takasa cin komai ga kamshi yadameta sai hadiya yawu take abinci yaci yayi ket shikam,

juyowayi itayi duk tagaji hankalinta yakoma gida yace kicire hijab kisha iska mana yan mata tayi banza dashi wani mugun haushin shi take ji matsowa yayi yafara kokarin cire mata hijab donshi agurinshi bawani abu bane ganin yana nema yawuce gonada iri yasa tajuya wani katako tagani tajawo ta buga masa a hannu saurin sakintayayi yadurkushe kasa cikin azaba mikewa tayi dasauri tasami wani security tace dan Allah oga yace a fiddani donko kasheta zaayi bazata iya fita gidan ba

Aikuwa har gate yakaita tawuce abinta gida mamy tace tinsafe sai yanzu dazu muhassin yazo nemanki, wai kekam meye hakin ki dashi ne gaban ta nafaduwa karyace yaje skul be sametaba tace karatu fa yake koyamin mamy au to shiyasa yazo ashe nace kinje Karanta ajiyar zuciya tasauka tana gode ma Allah tace bari inje ciki mamy

Nan tabar maleek da azaba ta ishe shi yamike ya haye gado wani wahalanlen bacci yayi gaba da shi bayan asr yatashi kasa daga hannu yayi gashi ya kumbura sosai sai Zugi yake masa kuma yafara sakarmasa zazzabi muhassin yakira yace yana neman sa cikin minti kalilan saigashi yace taimaka Ka Kaine asibiti plss, sai a sannan yaga Hannun Malik subuhananlah meyasameka haka, cikin dauriya yace zamewa nayi a toitel walalhi na buge hannu, ayya sorry garin yaya? pls dis is not tym for explainings am in so much pain yakarashe kamar zeyi kuka, muhassin yakamasa aka saka amota suka wuce special hospital dinsu.

Suna zaune kamar yanda suka Saba Kullum Don cin abinci bayan sunkamalla abba yace ma mamy gobe insha Allah zamuje gano hajiya Don bata lpia dama kudine bandasu amma tinda allah yakawo samuwuce gobe insha Allah, nan take meenal gaban ta yafadi tace abba nikam sai kundawo bazan samu zuwa ba, da mamaki yake kallonta yace sbda me to don yasan mennal Akace zaaje tafikowa kosawa da doki Amma yanzu ga akasin haka, kaitsaye tace abba makaranta, mamy ce takatseta tace ai ba primary kike ba kuma badadewa zamuyiba nibanzan tafi nabarki ke daya a gidan nan ba kuma bazamu fasa tafiya Don ke ba, ita kanta mamaki take meyasa wannan karan batasan zuwa, mikewa tayi tashige daki abinta Ranta duk Badi duk suka bita da kallo.....

Ayya maleek get well soon.....

MRS AVBDOOL CE.........

Yawan comment ze sa nayi typing next page......Ina saurarenku

"MALEEK"Kde žijí příběhy. Začni objevovat