maleek 45 _ 46

422 35 0
                                    

    
45 _ 46

Not edited

"Watan su daya da zuwa Abuja komai yanzu is settled abba yanata aiki abinsa ga gakuma zumunci mai karki daya kullu tsakanin gidan Abba da Alhaji.

Meenal data fito wanka daure da towel, kujera taja tazauna gaban mirrorn dake dakin ta,Mai kawai tashafa ada powder sai Dan kohl Wanda yakarama sexy eyes dinta kyau, har ta Mike ta duko tadauki chappet tasaka a lips dinta, abaya baka tasaka mai kwalliyar gold din stones, tadauka mayafi mai Dan girma ta tayi rolling, flats shoes tasaka tafito rataye da yar jaka mai kyau,

Gaisheda umma tayi, umma tace Allah yayi angama kenan, Dadi dake nawar tsiya wallahi,

Dan turo baki tace umma nafa gama da wuri, nifa wallahi gabana ke faduwa ma I just don't know y, bakomai ki ta addua,yanzu De dauki ga kudi can abbanki ya ajiye miki maza dauki ki tari taxi kitafi asibitin kar rana tayi, dafatan kindauki komai ko, eh mamy, to Allah y tsare ki Kula kikuma dawo da wuri, toh mamy na nagode, tafada tareda mata waving daukar 1k tayi akan center table dake falon tafita.

Tana fita tasamu taxi tashiga, tafiyar kamar 20mins sukayi mai taxin yasauketa, kallon asibitin tayi taga anyi rubutu baro baro ajiki an rubuta "MAINASARA SPECIALIST HOSPITAL" da babban ba'ki, tafiya tafara yi ahankali tashige asibitin, asibitin tahadu sosai fiyeda tunaninta reception taje taga wata mata, A takaice tace morning pls where ix doctor murad office, yana upstairs by ur left zakiga jerin offices to the third one zama kiga sunan sa ajiki, toh tanks, hazata juya sai tace mata Amman baizoba inaga yana hanya u can wait for him here if u don't mind, ok tafada tanufi waiting chairs din dake gurin tazauna, wayar ta tafiddo tafara game.

Like 20mins saiga murad Sanye cikin suit baka mai kyaun gaske ta karbi farar fatarsa sosai,yana rike ta briefcase a hannu dasurinsa, dago kanda meenal tayi ayi dede nashi hada ido sukayi tayi saurin Janye nata jitayi gabanta na faduwa don babu wanda ta tuna sai maleek dinta, azuciya tace his damn handsome, hmmm.

Direct office dinsa yawuce ya ajiye jakarsa, ciro flacks yayi a jakarsa yazuba coffee tea a small mug dinsa, yaciro files yana dubawa.

Receptionist din takalleta tace shine yazo u can meet him, mikewa tayi a sanyaye tanufi office dinsa, knocking tayi, daga ciki kuwa rubutunsa yake baidagoba, saida takuma knocking akaro nabiyu sannan yace come in, tana tsaye har lokacin bata motsa ba, daga ciki yace if u are not ready then u can leave, tura kofar tayi ahankali wani sanyine yamata sallama, da sallama abakinta tashiga ciki, tsaye tayi a gefe tana bin office din da kallo a zuciyarta tace is dis really office, rubutunsa kawai yakeyi sai bayan kamar minti 5 yace have a seat tareda nuna mata wata kujera mai facing dinshi, jatayi tazauna a hankali,

Cikin sanyin murya tace "good morning doctor",

Har lokacin bai kalle taba yace "morning how may I help u",

Haushine yakamata don tasan sarai yasan dazuwanta Amman zai wani ce how may I help u, cikin turanci na turawa tace "Am here for an interview for work vacancy and am very sure u were told",

Sai a lokacin ya dago ya kalle ta, lumshe ido yayi don Sam baiyi zaton haka zai gantaba, yabude baki ahankali yace "what is ur qualification"?

Kai tsaye tace "barcalor of degree"

wow!! awani bangare?

"Department of ganeacology",

Jinjina Kai yayi yace from which institution?

Dan lumshe ido tayi tace SALMAL UNIVERSITY OF CAIRO,

kura mata ido yayi, bata kallesaba tace are surprise, "Not at all" mikewa yayi ya bude frigde yaciro mata chivita da tumbler ya aje gabanta tareda cewa offer,

murmushi tayi tareda mikewa tace tanks for ur hospitality, buh am in a hurry,am i permitted to leave, tafada tareda ajiye masa file din CV nata kallonsa tayi tace did u have any sibling?

Kallonta yayi yace Any problem"

Dan ya matsa fuska tayi tana daga kafada tace "I don't think there is,

ok will give u a call or email u when everything is ready

Tanks doctor tamike tafita ya bita kallo, lumshe idanunsa yayi ya koma ya jingina da kujera yana murmushi.

Sister i tinda allah yasa na tuna garin datake, I think I should be leaving tomorrow,

To muhassin Allah y yimaka albarka indeed u are a frnd, Amma Abinda nake tunani shine muhassin yanzu idankaje how can u start looking for dat girl, and baka taba zuwa kasarba ni a gani na wahala zaka sha kawai,

Murmushi yayi yace bakomai sister but let's give it a trail in bamu gantaba shikenan at list mun taba attempting, to ni saidai munyi waya sbda gobe morning flight zanbi, 

Ok bakomai may Allah see u thorough, wish a blessful journing, safe trip and journey mercy
 
Tanks sister sai munyi waya

Saida ya fita tace uhmm muhassin send me ur accnt nomber plss

Kallonta yayi yace sbda zanyi tafiya sai kin bani kudi,I only need ur prayer and plss take very good care of my frnd.

Murmushi tayi tace sure.

Washegari tinda asuba yafita, a airport mai cab yasauke shi ya dauki jakarsa ba bata lokaci jirginsu ya tashi zuwa Nigeria,

4hrs dede suka sauka a Nnamdi azikiwe international airport Abuja, saukowa yayi daga matakalar Jirgi dauke da box dinsa iska na kada masa gashi wani sanyi yake ji na daban, akwatinsa ya janyo ahankali yana kallon mutane sai hada hada suke from different country, wurin checking ya isa akagama musu komai ya janyo box dinsa yafito,

taxi yasamu yace akaisa near by hotel plss, okh mai taxi yace, yashiga tareda shigowa da jakarsa tinda yashiga yaketa admiring garin yana murmushi, mai taxi parking yayi yace I think this is okey,

ok tambayarsa yayi nawa ne kudin, N500 ne, kudi yazaro daga aljihusa sai a lokacin yatuna da baa country dinsu Yake kallon mai taxin yayi yace am sorry I don't have Nigerian currency how is it going to be, mai taxin yace it's ok zaka iya tafiya kawai godia sosai muhassin yayi yana nufin entrance din babban hotel din, kallon sign board dinsu yayi yaga Anrubuta NICON hotel, reception yaje yayi processing komai, akabasa keyn dakinsa wucewa ya yabude ya aje jakarsa yashiga yayi wanka, bayan yafito ya kwanta nan da nan barci ya dauke sa sai after asr ya Mike yayi sallah sannan yafito yaci abinci, saurin daukarsa wayarsa yayi da yatuna bai kira maleeka ba  dailing nombern ta yayi bugu daya ta dauka,

Assalamu alaikum muhassin don't tell me sai yanzu kuka isa,

Sosa Kai yayi kamar yana gabanta yace wallahi tun around 12 nasauka fa

Ok ka isa borno din ne,

Aa sister Ina Abuja capital of Nigeria daga nan zanyi scheduling fight zuwa borno, so by tomorrow I will take my leave,

Iyye yayi kyau naga alamun Nigeria tamaka Dadi sai yanzu kakira ma, any way wish u best of luck

Tanx sister how ix my  frnd I hope u are talking vary good care of him,

Sure, inaganin improvement ma

To agaishe shi bye.

Hayewa yayi kan gado yana kunna datan wayanshi, googling borno state da capital dinsa maiduguri yayi haka yacigaba da googling abubuwan da yakamata yasani.

Washegari around ten yagama shirinsa cikin farar jallabiya Tayi masa kyau sosai yafito da box dinsa yayi handing key din dakinsa ma receptionist din yamasa sallama yafita direct airport yawuce, nan da nan jirgin Azman Airlines yamike dasu zuwa maiduguri within 45 to 50mins jirgin su yasauka nan ma me taxi ya dauka don yakaisa hotel.......




Mrs abvdool ce........

"MALEEK"Where stories live. Discover now