47 _ 48

431 40 0
                                    

 

47_ 48

Not edited

"Yana zaune a taxi ya sauke windown motan yanata kallon garin, saida mai taxin ya faka sannan ya sauko ya sallamesa ya fito da jakarsa yanufi babban hotel din,

Bayan yashiga anyi processing komai ya mika musu ATM card dinsu don bashida cash, bayan suncire sukabashi ATM card din tareda keyn dakin, karba yayi yanufi upstairs,

Jakarsa ya ajiye, yacire kayan dake jikinsa ya fito da towel ya daura yashiga wanka yana gamawa wata jallabiyar yasake sakawa ya sauko dawn stars zuwa restaurant don yaci abinci, kalar abinsu yazaba yaci yayi nak sannan ya koma sama,

Bayan sallan asr yafito yashiga gari, tare me napep yayi yace ya kaishi unguwar da ke kusa wannan.

Meenal tana komawa gida ta wuce daki ta ajiye Jakarta da mayafinta, tana fitowa tace mamy nadawo fa, to sannu da dawowo, ya akayi Allah de sa anyi nasara, tana murmushi tace insha Allahu mamy, to Alhmdullh maza je dauko ga abincinki can Akan dinning,to mamy, shinkaface da miya da salad da nama, ta bude frigde taciro hollandia mai sanyi tanaci tana korawa.

Bayan tagama suka shiga fira da mamy, kallon wayar ta tayi daketa ringing ta Kara a kunne

Hello kawata kina gida ko?aka fada daga dayan bangaren,

Eh Inan dazun nadawo daga asibiti,

To gamunan zuwa nida Barr Ayman ze kawo ni,

To Allah y kawo ku lpia.

About 30mins saiga sun iso direct main entrance din gidan suka nufa sukayi knocking, hugging yasmeen tayima meenal tana bude kofar tace sis kinganmu sai yau ko,

Da murmuahi meenal tace kushigo mana kuka tsaya a kofa, bayan sun zauna ta kalli Ayman tace ya Ayman inawuni,

Shima da fara'a afuskarsa yace lpia kalau meenal,

Mikewa tayi ta dauko musu lemu da ruwa, ai babu wanda yabi takan leman fira kawai suke zubawa kamar bakin filani, sai bayan magrib suka wuce gida.

Muhassin satinsa guda a Nigeria duk wani lungu da sako a garin maiduguri saida yaje, yayi tambaya har yagaji Amman amsar dayace "gaskiya bamusantaba"

A hanyarsa ta dawowa yabiya wani babban eatry yasiya pizza da pure heaven,, bayan yashiga daki yabude hot pizza da lemonsa, yana ci turawa kawai yakeyi amman sam bashida appetite, bayan yagama cinyewa ya kwashe ledojin yazubar a wastebin,

towel dake rataye yandauka ya shige bathroom ya sakarma kansa shower, yana fitowa turare kawai ya fesa yasaka pyjamas ya haye gado tareda Jan blanket, Jim sanyi yadanyi yi masa yawa yasa ya dauko remote din AC ya rage,

Wayarsa ya dauka yashiga dailing nomban samha,

Daga bangarenta akace "Hello love"

"Beahrt y kike, karki kiyi plss am quit busy ne two days kinji,

"To bakomai yanzu yaushe zaka zo ton,

"Idan mungama waya kituro min address na gidanku kinji ko,

"Allah!!! Love da gaske kana nufin gobe zaka zo wow

"Sure Ina nan shigowa so get ready, zan kwanta cos am so tired sleeptyt,

"Night dear, sai Allah kaimu.

Murjinawa yayi ya kashe hasken dakin tareda Kara Jan blanket ya rufe jikinsa.

Tinda wuri samha tamike ko baccin safen sa Saba batayiba yau,
Umma takalleta tace are all right wannan farin cikin dakikeyi fa,
Matsowa tayi kusada kamar me rade tace umma "muhassin is comming today "tafada tana zuba uban murmushi, ita ma umma murmuahin tayi tace wow dagaske to shine kuma kike zaune,,what are u preparing for him, abubuwa da dabanda ban, to Allah y kawo shi lpia , Amin ummah tamike tafita,

Kitchen tashiga ita da cooks din gidan su shirya abinci kala duk yawanci ma abincin larabawa suka hada tareda drinks iriri within an hour and a half suka gama komai,

Wanka tayi tazauna gaban mirror tana shafefe ta kai kusan minti talatin tana shafa, mikewa tayi tana kallon mirror tana admiring kanta don tayi kyau matuka,

Wani arnen dry lace ta dauko Dan Dubai wanda akama dinkin bubu tasaka tare daurin ture kaga balai, tabida turare ta feshe kowani lungu da sako na jikinta.

Muhassin ne suka gaisawa da mai gadi gidan yancesama yashiga, wayar samha yakira saida takusa ka tsewa cikin kashe murya tace to bari yaro yazo ya shigar da Kai,

Tana kashe wayar ta kalle kaninta tace jeka shigo da shi ka kaishi guest parlour kanajina, gyada mata Kai yayi yafito,

Yana zuwa saitin muhassin ya mika masa hannu suka gaisa yace "anty said u should come in" mikewa yayi ya kama Hannun yaron suka shiga har cikin falon,

Kallonsa yayi yace uncle let me call daga Kai yayi alamar okey, kana ya tafi,

Yana shiga dakin dede tana tana niyar fitowa, kallon ta yayi yace anty nashigo yana parlour ma,sai da yayi kasa kasa da murya yace aunty he is so cute and he looks like an Arabian, murmushi tayi kawai

waya yake daddannawa har ta karaso cikin palourn , jitayi duk kamshinsa yacika Parlourn saida ta karasa ta zauna kujerar dake beside him sannan ya dago,

Zaro ido yayi yace wow! u are d real definition of beauty,

Boye fuskarta tayi cikin mayafinta,  tareda cewa tanks love, and how was d journey,

"Alhmdullh ya kike ya kuma bayan rabuwa,

Fira sukayi mai cikeda soyyaya, masu aiki suka kawo masa ruwa da lemo,

Mikewa yayi yatafi masallaci Don yin sallahn la'asar, yana dawowa suka wuce daining Inda aka hada masa abinci yafi kala 5, zubawa yayi iya cikinsa yaci,

Bayan yagama takira Abba sun gaisa sosai ya kuma yaba da kunya da kuma tarbiyar shi har sunyi mgnar auren samha dashi cewa zaasaka rana bada dadewa ba,Sun gaisa da ummah sosai ma.

Ranar sunshade suna fira kamar su hadiye kansu keji.,

Anan ya kwana washegari tinda wuri bayan yayi breakfast yace mata shi ze wuce, sallama yayi da abba da ummah suka masa addua sosai, kudi yaciro yabasu suka ki karba, bayan sungama sallama da samha yaciro kudi masu yawa yabata, sannan yaba ma brothernta,

Da zaifita saida yaba ma baba mai gadi dubu goma, yanata godia yana masa addua,

Drivern gidansu yatafi kaishi tareda ita don yi masa rakiya,  yana tafiya su ma suka jiyowa suka dawo gida cikeda kewa don jitayi kamar kar yawuce.

Meenal na kwance tana chating taga text na email yashigo wayar ta, akan gobe ta shirya tafara aiki, cikeda farinciki tatafi nuna ma mamy, tace mamy kingani gobe zanfara zuwa aiki, masha Allahu Allah y taimaka, Allah yasa afara a sa'a.

Amin mammyna.

Amma Dan Allah ki ajiye wayar nan kije ki kwanta hakan it's late gobe kinga da wuri zaki tashi,

To umma good nyt.

Munassin ne ya kalli maleeka bayan yagamata bayanin komai tinda randa yabar nan har yau daya dawo.

Jiki a sanyaye ta kalle shi tace wallahi daman I thought of that nasan kila wahalan banza zaka sha kawai bazaka gantaba,

Bakomai sis tinda har gashi Naga swrht Dina ai bakomai,

To kuma hakane mucigiba da addua, kilan meenal ba alkhairi bace a rayuwar maleek,

Yanzu mufara hada kaya ma gobe doctor zai sallame mu maleek yaji sauki sosai kuma daman nagaji da zama asibitin nan yakarasa warkewa agida Idan munje.

Washegari tinda around 8 nasafe doctor ya sallame su suka wuce gida.........

Pls manage this bana jin Dadi ne

Mrs Abdool ce
     

"MALEEK"Where stories live. Discover now