HUMEYRAH

363 17 1
                                    

Assalamu alaikum masoya na barkan ku da war haka,

Ohhh dearies it been while koh, to kuyi maza ku daura damara don karanta sabon littafin Dana kawo muku kada kubari abaku labari fa don nashi salon ma dabam ne,

Littafi mai cikeda da darrussa zai ilimantar, nashadantar gamida tunatardaku

Kamar yanda kuka saba kucigaba bani hadinkanku domin da bazarku nake rawa kuna cikin raina a koda yaushe Ina muku so fisabilillah

Kar na cika ku da surutu saikunzo


HUMEYRAH  (A WITH TIE DESTINY)

VOTE,COMMENT AND SHARE

MRS ABDOOL

"MALEEK"Where stories live. Discover now