maleek 29-30

568 41 0
                                    

    
    28_30

Not edited

Kansa kife yake akan steering yana darzar kuka ganinban tausayi, dagowa yayi da kyar yaciro wayarsa yashiga dailing nomban muhassin, Amman har ta katse yakuma kira Amma still baa daga yamasa misscals yafi biyar Amman no answer.

Gida yashigo idonsa jajir kamar gauta, ikon Allah ne ma ya dawo dashi Don kwata2 baa hayyacinsa yakeba, zubewa yayi agaban maleeka,

Dagowa tayi tana kallonshi a gigice tace maleek lpia meyafaru haka, meyasame idonka haka? Fada kukayi da meenal?

Dagosa tayi Amma yasake zubewa kamar wani tsumma, salati tafara tace yau nashiga ukku kamin bayani mana, meyafaru dakai inace lpia klau kafita gidan nan,

Dagawo yayi ze fara magana, kuka ya kwace masa, maleeka bata hana shi ba saida yayi Mai isarsa sannan tace wani abun ne yafaru da meenal kokuwa, kokarin magana yafari Amma kuka yahanishi.

Haushi ne yakamata tace ban address din gidansu meenal,Amman still be tankataba, daukar waya tayi tashiga dailing nomban muhassin Amman itama harta katse be dauka ba, murtukewa tayi tace malam kacikani Dani u talk now or else u leave tareda nuna mai waje da hannu.

Kara fashe wa yayi da kuka yana sister meenal ix gone wallahi nasan mutuwa zanyi wallahi I have no use now

Ido ta kwalo ta duko kusa dashi tace I don't grab plss explain, she is gone as how u mean she's dead or what?

Tsaida kukan yayi yace noo sister ta tafi,

Tatafi taje inaa to, u mean you didn't meet her at home

Gyada mata Kai yayi kamar wani karamin yaro tareda goge kwalla, sister she  left without even a goodbye, did u know how painful that ix,  sister why meyasa meenal zatamin haka after all she knows she is d only one in my heart, she don't care wether am hurt or not?

Hey chill now plss bari inji da daya Dena kukan nan haka, where ix ur frnd now?

Sister I don't know wallahi maybe he too he is gone, I've been calling him but no response bansan meyasaba, wallahi Idan yabarni I know karshena yazo meyasa duk suke guduna I don't have anybody now wallahi sister it hurting me inside yafada tareda goge jajayen idanunsa

Didn't u have god and I baga mom ba kuma y are talking like an illiterate huh?

Shiru yayi bai amsa Mata ba.

Cewa tayi now listen to me maleek as from today henceforth inso kacire meenal a ranka, replace har with anoda lady ga mata nan birjik, kayi kamar baka taba Saninta a rayuwa, this should be a past story kana jina

Kwalo jajayen idanunshi yayi yace sister u Mean incire meenal araina,

Yesss I am very sure since she can leave without even a goodbye, har tasallake ta bar kasar nan, tana nufin tadena son ka kenan, kuma kila ma aure zatayi and tabar kasarnan were will u see her again talk more of getting her married?

So for d sake of ur health just forget her and move on in life I know it's not easy but with time insha Allah zakaga kamar baka taba yin wata meenal I hope am clear.

Wayar maleek ce dake Kara ce ta katse su yayi saurin dauka ganin mai kiran, karawa yayi a kunne tareda sallama, da bangaren muhassin yace

Am sorry kanata kira I even saw sisters miss call, wallahi Ina barcine kuma wayar na silent hope lpia de?

Ajiyar zuciya maleek yasauke yace dasaukide frnd were is meenal?

Gaban muhassine yafadi jin tambayar maleek meenal ix gone kuma bazata Kara dawowa ba yafada murya a sanyaye.

"MALEEK"Where stories live. Discover now