MALEEK 04

1.1K 130 11
                                    

❤️❤️_*MALEEK*_❤️❤️



✍️*MRS ABDOOL*



*REVISED EDITION*


  *04*

Yanzu hartakai fin more than a month Amman Kullum kamar cat and rat suke ita harta saduda bawai don tagaji amman ganin haka ba girmanta bane.

Shikuwa gogan abinma yadena bashi haushi hasalima kyayatar dashi takeyi, yanzun burgeshi takeyi kuma abokansa sun kasa gane masa ya canza, wanan zafin yarage kuma yanzu saudayawa saikaga yana murmushi shikadai,

Inya koma gida yadinga tunaninta kenan harkosawa yakeyi lokacin mkranta yayi yatafi.

Abangaren muhassin kuma tindaga lokacin wata muguwar shakuwa tashiga tsakaninsu duk in maleek ya kulla mata mugunta shike rescuing dinta, Kullum takanje tasameshi Inda yake zama tin besaba da surunta taba haryafara sabawa yakanbiye mata yana mgna jefi jefi Idan tayi abin dariya saidai yayi murmushi kadan, takanyi hakane Don tasanyashi nishadi Don Kullum gani take kamar yana cikin damuwa.

Ranar wata Friday tagama lectures suna zaune bakin swimming pool itada muhassin suna Shan ice cream kafarsu nacikin ruwa ta dangwala masa a hanci yafashe da dariya tace saina rama wallahi tashi yayi ya gudu tabishi tana katsaya ganin yamata nisa ta debo ruwan ta watsa masa yana gudu shima ya diba ya watsa mata zata rama kenan ta zame saura kadan tafadi yayi sarin tallafota duk tunaninta muhassin ne tana daga Kai da murmushi taga babban makiyinta ne Dan Danan annurin fuskarta ya kau dasauri ta kwace jikinta tana bugamasa uwar harara, tace karka sake saka kazamin hannunka ajina fool kawai tajuya ta isa gun muhassin dake tsaye yana kallonsu murmushi tamasa tace lets go ko,
yace ok suka bar maleek tsaye zuciyarsa fal bakinciki.

Furzar da iska yayi yace bade wannan Dan iskan sonta yakebe wallahi baze yiyuba, yajuya cikin zafin nama ya koma cikin skul yana shiga yaga muhassin zaune hankalinshi kwance yana zukar drink, maleek jiyayi kamar ya makareshi,

muhassin yajuya yace MS what's up with ur sudden change?Naga da annashuwa kashigo skul,

a hasale yajuyo yace I don't know fool kawai pls kafita a gurin nan I want to be alone,

muhassin yace koka yarda ko karka yarda son Meenal kake maleek,

God for bid mezanyi da ita I hate her wannan poor gal din from low class family ai nafi karfinta don't mention her name again,

muhassin yace it's alright to kadena jin haushi inkaganta da .

mikewa muhassin yayi yana ya mutsa fuska yace gida ma zantafi see u 2moro,

baiko kalleshiba yafice shiko muhassin yasan kishi ke damunshi bakomai ba Amman sai gardama,

tare sukawuce da meenal ya ajeta gida ananne yake gayamata zaiyi tafiya har one week Don baze samu zuwa skul ba, nanda nan mood dinta ya canza duk taji badadi tace Allah ya tsare kakula da kanka.

ngde meenali na karki damu zanringa kiranki a waya kinji,

Gyada masa kai tayi tasauka tana masa waving.

Ahaka tawuni duk batada sukuni daddare tana kwance tanata tunanin muhassin,wayar ta talalubo kamar tamasa text saikuma tace ni mezance masa to bayan shi bekirani ba, tace yanzu inyatafi waze zame mata protector kwalla ne ya tsiyayomata tai saurin sharewa batasan haka ta shakuda da muhassinba sai yau.

Haka tashirya tashiga skul washe gari duk babu walwala atareda da ita bunu bunu ta duba wayar ta kamar tana expecting wani abu can taji alamar shigowar text saurin dubawa tayi tasaki murmushi muhasin ne yacemata ya sauka lpia tana kallon wayar taji anbugeta da karfi tafadi kasa bakinta yafashe mikewa tayi cikin dauriya tashafo bakin taga jini, mikewa tayi tanufi Inda taps suke don wanke jinin wankewa tayi taga jini be tsayaba gashi batada tissue, jitayi ansaka mata tissue abaki dasauri ta juya Don ganin waye da sauri tacire tissue din ta wurgar tana kokarin wuce shi dasauri yaja hannunta tadawo cikin tsiwa  tace what again,

cikin  gadara yace inada kyau inada kudin  kuma Inada Mulki meyasa baki sona?

cikin takaici kalamasan tace duk wadannan basu nake nemaba  mutum mai kirki mai kyayyawar zuciya maikuma mutunta mutane shinakeso kuma kaje kakoyi magana kafin kasake tinkarata tajuya tabargun a fusace

Kansa yamurza yana tunanin mezema yarinyar nan tasoshi wace iriyar tsana take masa haka wooo yafada yana wucewa ransa a cushe.

Tana komawa takira muhassin suka sha fira taji duk damuwarta takau sunjima daga karshe sukayi sallama takashe

Hakade taketa maleji a skul ga Kwanan nan maleek ya matsamata itakuma ta tsaneshi sbda gadararsa da wukanci

Ranar da muhassin yadawo tanacikin farinciki harwani special gift na cake takaimasa kuma yaji Dadi sosai har cikin ransa, tare sukaci suna nishadi shikuwa maleek yana gefe yana kallonsu ransa badadadi.....

Who did u vote for maleek ko muhassin lets see wani yafi masoya

*Oumm haneef*

"MALEEK"Where stories live. Discover now