maleek 18

647 47 0
                                    


 

P 18

" boko ayashe sidda dabarunsa yayi irin nasu na bokaye saiga meenal akan wani tray nasa tana karatun alkurani, kallon sholy yayi yace ke aikinfa bame sauki bane don ba kowani aljani ze iya rabar wannan yarinyar ba donma kisani

To boka yanzu meye abunyi,

Zamu tura aljani, to Amma shiyaron ayi masa mana,

Ah ah boka nifa bana son acutardashi ka sa kawai ya tsaneta shikenan yaji bayason ganinta kokadan.

To angama kije zan neme ki, yana kyalkyatar dariya ta rashin natsuwa

Meenal na kwance taji wata muguwar kasala tarufe ta, ga mugun ciwon Kai na damunta Bana wasaba tarasa na menene ga kwana kinnan mafarkai takeyi barkatai marasa kan gado da kyar tamiki tagabatarda sallah

Meena ce keta aikin Kula da maleek tinda yafara ciwo gashi kuma har kusan sati ciwo yaki ci yaki cinyewa kuma anje asibiti sunce basuga komai ba duk hankali mom yatashi, kuma tin daga ranar bai Kara bi takan meenal ba kokadan

Hajiya kubarace zaune gaban mom bayan sungama gaisawa, fuskar mom a mugun hade ta kalle hajiya strictly tace me kikama Dana,

hajiya tace ni haba hajiya me zanma sa kuma maleek fa Dana ne nikome zanmasa, ai in zan iya cutar dashi yar dana Haifa ma zan iya cutar da itada,

kwafa mom tayi, tace den maganar aikina fa?

aikomai yayi dede anyi aiki nan kuma zakiyi cikon kudi ma, ya zan cika kudi after all aikima am not sure of it, haba hajiya zan munafuncekine in ban yiba ai bazance nayiba fa, tafada tareda marairace fuska,

to shikenan next week ki dawo kikarbi cikon kudinki amma kodawasa naji kece silar ciwon dana wallahi i wont take it likely wit u kinjima nafada miki, sallama sukayi to ni zanwuce saina dawo.

Mom Dadi sosai take ji Don ganin yanda meena ke Kula  da maleek daukarta kuma sun dedeta kansune, wayar ta tadauka takira baban meena akan maganar auren su in d next three month tinda next two month maleek ze kamalla karatusa kuma ba Abinda zaa jira

Sosai meenal tarame kamar ba itaba kusan two weeks tana kwance gakuma damuwa sosai na rashin kiran maleek all dis while bata sa halin dayake ciki ba, ganin anyi na asibiti yakiyi yasa abban ta ya mata ruwan addua da magarya ya karanta ayoyin rukya Sanan aka fara samun kanta, kuma jikinta na kyau

Jin ranar tasamu karfi karfi ajikinta yasa tayanke shawarar zuwa gun maleek kome ze faru yafaru,

Maigadi daman yasanta, kuma tace masa meena take nema, daya daga cikin maaikatan gidan akasa ya rakata ciki tafe take tana kalle kalle tana ganin furanni,harciki ya rakata, meena cikin farin ciki tace

Laa  frnd ya kike two days Naga kinrame sosai hope lafiya, muje ciki to, tafada tareda janta ciki tacikita da kayan motsa baki, da kaganta kasan she is very excited, amma meenal duk suratan da meeena kemata kwata kwata batasu takeba maleek kawai takeson gani kamar ta tambaya, meena tace muje kiga maleek he is very sick, hankalinta ne yatashi tace what's wrong with him kuma yaushe,

Meena bude hannunta tayi alamun bansaniba, bansan meke damunshiba, Amma yadade, knocking sukayi a kofar meena ta bude dakin tana "come in" kujera ta nuna mata tace "have a sit", bari nakira shi, shiga tayi ciki tace dear anzo gaishe ka mikewa yayi suka fito tare ganin mutum zaune a chair tajuya masa baya yasa yayi Saurin karasawa,  tareda zama kan kujera,

Tana dagowa sukayi 4eyes gaban sa ne yayi mugun faduwa ya Kara daure fuska, meena ya kalla yace and who is she, haba dear meenal cefa frnd of mine zakace baka ganetaba, and so what is my business with her dazan Santa yafada kamar yana jiran amsarta,

Meenal ce tayi karfin halin cewa sannu how are feeling now, wani mugun tsaki yaja yamike yashige bedroom don ko ganinta baya Sonyi, komawa yayi daki yakwanta yana tunani Dan yasan he knows dat name but dayafara tunanin ta sai yaji kansa na ciwo sosai yakasa he don't know what is actually wrong

Meeenal mikewa tayi cike da karfin halin tace meena bari inwuce,

tanks for d visit frnd plss don't be upset Akan Abinda maleek yamiki maybe ciwone,

Kirkiran murmushi tayi tace bakomai wallahi am not upset tanks nagode meena... kasa karasawa tayi Don ido hudu  dasukayi da mom hadiye wani abu tayi da kyar, karasowa kusa da ita mom tayi,

Uban me yakawo ki gidana ke yar matsiyata who even open d gate for u in to this house, so abin naki yakai har kina da guts din shigowa gidana bayan cuta da kika saka masa kina neman hallaka min da, Mayya kawai, wallahi kar nasake ganinki ko wata me kama dake ta rabi Dana inba hakaba wallahi sai na wukanta ki keda matsiyatan iyayenki, ke kanki kinsan ruwa ba saan kwando bane Banda karfin hali Ina ke Ina maleek,dana baze aure mara asali irinki ba, I heard ma haure ne ko from whic country who even knows ,am giving u d last warning, next tym ba warning consequences will just follow up for not listining to my words, u are free to go now but next tym it won't be like that, leave ta nuna mata hanya da hannu,

Meena ce tace mom what are u saying like dis maybe she's not d one u are looking for, this is my frnd meenal ko kallonta mom batayiba tawuce

Meena tace meenal were did u know her from, meya hada ki da ita, bakomai kawai meenal tace ko bari meenal batayiba meena tarakata tawuce da sauri ta tari  mai cab tayi shigewarta, kofargidansu tasauka tamika mai kudi tawuce direct dakin ta shiga kamar jira take ta rushe da kuka me cin rai.........

MRS AVBDOOL CE........

"MALEEK"Where stories live. Discover now