Page 1

2.7K 172 13
                                    

*🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒*
       _(Pure Love, Revenge and bargaining)_

  By
   *Siyama ibraheem🍒*

'''DEDICATED TO SURAYYAHMS'''🐈

_*Bismillahir rahmanir rahim Da sunnan Allah mai rahama mai jin kai*_

    1⃣

   ... _Federal neuropsychiatric hospital barnawa kaduna state_

Daga sauka na abakin gate Abin da na gani kenan a jikin ginin wanda yake daga manne a saman building din.

ko da na kutsa cikin wurin sai na fara karo da securities din da ke guardian asibitin wanda ya kasance babba ne saboda ina iya hango fali falin hanyoyin da ya raba farawa daga babbar gate din har zuwa  karshen building din wanda ya kasance kewaye da shukokin flower very greenish and charming ganin wadannan flowers din attract one to find it interesting in exploring the entire building,, Assalamu alaikum excuse me pls"yes ma'am how can i help u pls cewar daya daga cikin  securities din mai sanye cikin uniform din su na securities "sir i am a writer who found an interest on the current issue revolving round the world about the new patient that was brought here about 6 days ago",, ma'am am really sorry but we obey strict rules and orders in here am so sorry but i can't let u in due to the hospital instructions,, with great disappointment a fuska ta na dago na kalle shi tare da nuna mai ID dina na tabbacin ni din novelist ce kuma writer "pls i really need to get something vital am really here with pure intention believe me ",,, sai da na yi undergoing so many investigations da wasu rubuce rubuce kafin su bar ni in shiga tare da sharadin duk abin da ya biyo baya in yi kuka da kaina sbd patient din happen to be one of the seriously il patients da suka samu a wannan shekarar
,,, thank u so much"cigaba na yi da tafiya ta dai bayan daya nake kallon wurin kama daga shuke shuken dake wurin har zuwa wuraren shakatawar da ke wurin wanda ya hada da wani irin zagayayen grass filled field din wanda aka yi shi kawai domin kar kawata ginin asibitin gaba kadan na hango wani unit mai dauke da rubutun *ECT/EGG*  wato _Electro convulsive therapy_ ward gaba kadan na hango wani ward wanda ya kasance male ward ne can gaban shi kuma daga gefen ward din administrative din asibitin ne wanda ya hada da ofisoshin manyan ma'aikatan asibitin...
  Daya bayan daya nake keta dakunan asibitin har da na kai karshen asibitin ina tafiya ina nazarin patients din da ke kowani ward kasancewar yau Wednesday ne wanda ya kasance ran sport din su ne wato both ma'aikata da students din makarantar na motsa jikin su da safe kafin suyi commencing aikin su sai abin ya bani sha'awa

Ko kafin in sani har lokacin tashin su yayi sai na koma ainihin ward din da nazo asibitin saboda shi which is wanda ya kasance ward ne da marasa lafiyar kwakwalwa ke zama a ciki kama daga masu shaye shaye,suicide attempts as result of depression, mental abnormalities da dai sauran su

Ina kutsa kaina cikin dakin na hango zugar jama'a sun yi cincirindo a wani gado da aka rubata 5 meaning bed 5 kenan both nurses and doctors din encircle the bed hade da wasu majiya karfi kusan su biyar duk suna kokarin danne patient din bed 5 saboda alurar da ake son bawa patient din wanda nake da tabbacin *PRN* ne saboda yawan tambaye tambaye da na yi kafin in tunkaro asibitin,,, da kyar aka sami damar danne patient din aka danna alurar wace ko kafin a kai karshen tsiyaye ma patient din ruwan alurar har bacci yayi gaba da patient din

"Close observation and vital signs of the patient should be monitored"maganar da likitan ya gayawa nurse din kenan
  "Ok sir noted"ta bashi amsa
Juyowa sukayi gabaki dayan su suka juyawa  patient din baya suna cigaba da tattaunawa akan matsalar patient din wanda ya zamo musu abin al'ajabi da daukewar hankali

"But doc don't you think we should call for a meeting in order to raise this issue to the ministry?  Cewar metron din wannan ward din wacce ta kasance musulma ce
"Not at all metron let's first observe her before taking it to the higher authority
  "Alright since u insist cewar metron din
Sallama suka yi da nufin dawowar su anjima duba patient din

Ina daga gefe na matso kusa da nurses station din tare da gaidasu na yi musu bayanin abin da yakawo ni after strict bincike da kididigi sa'anan aka bar ni na isa wuri patient din....,,

       ...,, _Maitama Abuja_

6:00am abin da agogon dakin ya nuna kenan wanda ya kasance ruwan toka ne mai tambarin tauraro shape din shi kuma ya tafi ne da tsarin A wanda yake  nuna tsantsar kaunar da mamalakin dakin ke yiwa wannan alphabet wato A da kuma colour din
Dakin ya kasance mai girman gaske ne tattare yake da wani irin shiny and alluring sea blue paint daga daya wall din kuma wani makeken wallpaper ne mai kama da silverblue pattern can sama kadan ga wani makeken enlargement na wasu kyawawan mutani su biyu suna murmushi ma junan su hakan na nufin akwai kauba mai girma a tsakaninr wadannan mutanin can cikin wani master royal bed covered with a seablue duvet wani matashin saurayi y sauko tare da saka takalmar pyjamas din shi koh da ya mike tsaye sai wani kyakyawan saurayi mai cikan kamala ya bayyana wanda ya kasance light chocolate in complexion yanayin gyaran suman kansa kuwa irin na zamani ne amma ba irin ma gyaran nan bane because the hair looks soft to touch and attracting  tsayin shi yayi daidai da jikin shi fuskan shi mashaAllah wanda yake zagaye da ni'imtacen saje da ya sha gyara har ya gaji don ya kara fito da ainihin sihirtacen kyan shi kwayan idanun sa are more of cat eyes fuskar nan dauke da murmushi sai faman kira yake
"Cutie,, cutie, cutieeeee pls come out i know u are in here kawai jan ajin ne ya motso but i apologized last night didn't i "pls cutie u have punished me already i can't bear it
  Haka yake tafe yake ta fade-faden shi shi kadan shi har ya iso mini corridorn bai ji muryarta ba haka ya ciga da saukowa yana cutie cutiee ur hubby is extremely sorry amma shiru ba amshi har dai ya sakko daga steps din da ya hada main parlor da upstairs din gidan zuwa mai parlor din amma bai gan ta ba ma'aikatan gidan ma bai gan su ba ya ji ko ina shiru
  Ya zagaye gidan kaf abu kamar wasa har dai ya far daga mishi hankali wasa wasa sai da ya zagaye wannan babban kaftareren building din more than countable times daidai wurin wani kayatacen garden ya dakata ya durku kasa kawai sai ya fashe da kuka yana cewa cutie pls ki dawo i never meant any single word i said to u last night those words mean nothing i only said them just to make u jealous and more envious of ur hubby not to hurt u cutie huuhn
  Haka dai yai ta magana shi kadai kamar wani zararre da ya ga zaman ba zai fishe shi ba sai ya tashi tsaye da zumar komawa cikin gidan ya kara binciko ta mikewar da zai yi kawa sai yaji saukan wani abu very sharp and touted a wuyan shi da kadan da kadan ya fara Juyowa amma sai dishi dishi yake gani kafin ya ankara sai timm a kasa wand ya tsoka mishi alurar ya Kira dan uwan shi suka saka shi a motar su suka ba ma motar iska suna isa gate din gidan suka harbe gateman din suka lula kan titi suna Sharara gudu coz it was past 3 already

Na isa wurin patient din kenan ashe tsuguno bata kare ba kawai sai na ga gadon na jijigawa... .,

ko wanene wannan patient din ku biyo ni a shafi na gaba saboda nima na matsu in san wannan patient din.

       If u find it interested and interesting  comment on the page

🍒 _*_S,ibraheem*__🍒

🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒Where stories live. Discover now