Page 51-52

539 42 4
                                    

🅱RILLIANT WRITERS ASSOCIATION*🖊
_{Pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers}_

🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒
       _(Pure Love, Revenge and bargaining)_

  By
   *Siyama ibraheem🍒*
Wattpad@siyama Ibrahim

'''DEDICATED TO SURAYYAHMS'''🐈 

5⃣1⃣➖5⃣2⃣

_At the cinema_

Wani film muke kallo mai suna ROY indian movie ne wanda kusan gabadaya film din kamar a kai na aka yi shi dan kuwa ita jarumar ta kasance yarinya mai yaudara wacce take amfani da kyawun ta da ilimin ta hade da charisma din ta wurin yaudarar maza dan bukatar ta ya biya a karshe ta yi nasarar jefa jarumai biyu a tarkon kaunar ta sai dai ita sam ba su gaban ta hasali ma amfani da su ta yi ta cika burin ta sannan ta fice a rayuwar su tare da barin su da gubar son ta a zukatan su,,

Ni kuma a nawa rayuwar maza sama da biyu na yi breaking ma zukata amma ai ba laifi na ba ne dan ban ce su so ni ba sannan ban bi su ba su suka kawo kan su wuri na again mutum ɗaya na taba so kuma na yafewa aminiyata shi toh me aibu na a nan ban ce ma Abdulrahman ya so ni ba shi ya ce yana so na ni kuma ba zan yarda in ci amanar khadijah ba ko da kuwa zata tsane ni akan shortcomings din da suke ta gudana ba zan karbi abin da ke mallakin ta ba in har son shi na nufin sauƙin kaddara ta a rayuwa toh na hakura na gwammaci in dawwama a cikin azaba da radadin ƙaddara ta amma ba zan taɓa amincewa da soyayyar shi ba..

Sai 5:30pm muka baro cinema din after buying ice creams da hamburger ko da muka dawo gidan still aunty mama fushi take da ni haƙurin duniyar nan na bata ta nuna min cewa ta haƙura but throughout two weeks din nan bata wani cika bani kulawa ba sosai kamar da har wata ƴar rama na yi dan ban da mai kula da ni sosai bikin ummi ya gabato aunty mama ta fara keɓe ta an raba masu jiha da yaya ib sai gyara ake mata ciki da waje mata biyu ke dawainiyar gyaran nan tas ta fito kamar ranar bikin ya iso ba laifi na ɗan sami sakin fuska wun aunty mama unlike da yanzu in ana gyaran takan ce a min da sauran kayan gyaran su dai abubuwan shaye shayen ne bata bari a ba ni da yake dai amarya amarya ce duk gyaran da aka min sai ta ɗare ni a kyau dama ta fi ni haske hasina babbar kawar amarya ba zama zarya take yi tsakanin gidan su da gidan mu suna shagalin su dan programs ɗai ɗai aka shirya har huɗu akwai shuwa arab day,kamu,walima da dinner wanda za'a yi bayan daurin aure dawainiyar kamun ni na dauka tun daga shirin wurin da shirin amarya da abubuwan da za'a raba a wurin kamun already an tsara iya ƙawayen da za su yi kawayen amaryar su biyu ne hasina da mai sunan amarya wato farida course mate ɗin su ummi ce a makaranta ta su ta zo ɗaya shi yasa hasina ta zaɓe ta iya kan su kenan sai amarya making them three kawai sai sauran abokan arziƙi da family friends da aka yi inviting abu na farko da suka zo neman shawara wuri na kafin su aiwatar shine kuɗin cincin din su dariya suka ba ni jin wai 60k suka yanke na ce masu shirmamu 150k zasu ce ma abokan ango ai ba zasu ja ba tsorata suka yi at firat sai daga baya na ce masu in suka ja sai su bar shi a 100k da haka suka faɗi wa abokan  angon suma da yake ƴan duniya ne sai suka basu 130k sannan aka haɗa da flour,mangyaɗa,madara butter, sugar da nutmeg isassu bayan an bayar da kudin suka kara da waɗannan abin ya ma jama'a daɗi dan ko sisi basu kashe ba wurin siyan kayan cincin din har godiya aka zo yi min...

***********

_5 days to the wedding_

A ranar aka kawo akwatinan auren dama duka shopping ɗin aunty mama tayi shi a wun akwatina kuwa dama seti ya so yi amma Abbu ya hana shi wai almunbazaranci zai yi ya bari kawai in ya aure ta sai ya mata duk abin da yake son yi mata amsa mai kawai yayi amma akwatinan nan sai da yayi su goma shabiyu amma ya ce ma aunty mama ta ajiye rabi in an daura auren sai ta fiddo su haka aka yi ta boye sauran aka fiddo da sauran ƴanuwa suka gani aka saka albarka

🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒Wo Geschichten leben. Entdecke jetzt