Page 67-68

859 46 0
                                    

*🅱RILLIANT WRITERS ASSOCIATION*🖊
_{Pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers}_

🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒
       _(Pure Love, Revenge and bargaining)_

  By
   *Siyama ibraheem🍒*
Wattpad@siyama Ibrahim

'''DEDICATED TO SURAYYAHMS'''🐈 

6⃣7⃣➖6⃣8⃣

Daga nan falon da ya sha gyaran lemon green komai na ciki hatta royal chairs ɗin falon kemon green ne haka ya rinƙa ketawa har muka nufo benen sama bai sauke ni ba ban yi rigimar ya sauke ni ɗin ba da hannu ɗaya ya murɗa handle ɗin bedroom ɗin ya tura da kafa muka shiga komai ocean blue and silver colour ne a ciki iya tsaruwa ɗakin ya tsaru ɗazu ɗaya ɗakin aka kai ni dan wannan ba a buɗe yake ba komai ya ji na daɗin rayuwa sai kamshi da ke tashi wanda yake tafiye da sanyin conditioner da ke ciki saman sofa ya ajiye ni yana mai cigaba da min kallon kuril na Sunkuyar da kai ina jin mamakin irin kallon da yake ta min kamar wanda bai san ni ba ji na yi ya fara ɗago min kafa zuwa saman kafar shi yana ƙokarin cire min takalmi zugum na yi ina kallon shi gently yake ɓalle abin takalmin ya cire na kafa ɗaya ya mayar da kafar ƙasa ɗayan ma haka yayi sai ya haɗa kafafun yana ta kallon design ɗin kafar in admiration

"Sun yi kyau cutie"shi dai kamar bature in abu ya mai sai ya furta
"Thanks"ɗagowa yayi yana kallon kwayar idanuna ya ce

"It's my pleasure Mrs Abdulsalaam"shuru na yi sai ya ɗan ɗago ya kai hannun shi saman ɗaurin ya fara warwarewa har ya gama gabaɗaya yana yi yana murmushi kasa hana shi komai na yi yana gama warwarewa ya cire ribon ɗin kai na suman da aka ɗaure ya kunce sai ya faɗaɗa murmushin sa chan ya dawo ya zuba min ido kafin yayi magana

"Cutie kin san na ce maki kai na na ciwo koh"? girgiza kai na yi alamun eh sai ya cigaba

"Toh zo mu yi wanka mu kwanta we both need rest"ya ida maganar yana mai ɗaga ni tsaye wani iri nake ta ji kunya kunya shakka shakka dan haka ban saki jiki na ba na bishi har cikin bathroom ɗin inda ya fara gwada min irin tasa rashin ta idon dan zip ɗi na ya fara ja slowly yana ja yana placing min kisses a inda yayi exposing daurewa nake ta yi dan har cikin ɓargo na nake jin lips ɗin sa a baya na yana ya yana sauke min numfashi at the same time sakar min kisses masu zafi da nauyi ta gefen kunne na ya dawo ya ce
"Turn around cutie"juyowar na yi ina mai tsintar kai na cikin sabuwar yanayi

"Pull me off"sai na ɗan zaro ido ina kallon shi ya min nodding kai alamun eh hannu na na kai saman botir ɗin farko sai na sunkuyar da kai na ƙasa na cigaba da laluɓe ina ɓalle botiran har na ɓalle gaba ɗaya dama ya cire suite ɗin a bedroom  zan sauke hannu na ya yi saurin riƙewa yana mai kaiwa saman kafaɗun shi ya ɗora tare da barin shi a nan kuma bai yi magana fara cire mai rigar na yi a hankali har na cire duka na sauke hannu na zan juya ya dakatar da ni ya ɗora hannun shi a baya na da ya daɗe da exposing min yana min yawo da shi a baya duk yana kokarin rikita min lissafi mutumin da ya ce wanka za'a yi a kwanta ciwon kai na damin shi kenan

"Wanka fah zamu yi"da shaking voice na yi maganar sai ya cigaba da abin da yake yi bai amsa min ba dan kanshi ya dakata ya fara sauke min rigar ƙasa har ya sauke baki ɗaya ya kai hanni kan maɓallin bra ɗi na ya ɓalle yana mai manna min kisses abin ya min nauyi da yawa kasa hana shi na yi haka zalika na kasa magana ina dai sauraron shi har ya gama zagayen shi a baya na kafin ya dakata na ɗan wasu seconds ya ɗaya ni still muka shiga cikin jacuzzi ya rufe ya sauke ni a hankali kamar kwai a cikin romantic warm fragrance water da ke cikin bathtub ɗin jacuzzi ɗin yana gama sauke ni ciki ya biyo ni muna facing juna iya kawar da kai na yi amma ɗan duniya ne ya fi karfi na kallon tsiyar da ya koyo a ƴan kwanakin ya sa na natsu kawai a ciki zafin ruwan na ratsa mu duka a cikin ruwan bacci ya fara ɗauka na shi kuma yana ta aikin kallo na bari na yayi a ciki na yi baccin for 40minutes kafin ya sakar min shower dake gefen mu a nan na buɗe idanuna muka haɗa ido sai na ji kunya ta kama ni ta cikin ruwan ya saka hannu ya cire min pantie ɗi na ya dawo ya cire bra ɗin gabaɗayan ta miƙo min bathtrob yayi na rasa ta yadda zan miƙe in saka oh ni Aisha irin wannan kallo haka a jna ya koyo shi ya ƙi kawar da idanun shi kuma ya san halin da nake ciki na gama mutsu mutsu na yana kallo na kawai sai na miƙe na yi saurin saka rigar na fita ai tuni ya dawo da ni ciki ya ce

🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒Where stories live. Discover now