Page 2

1.9K 107 3
                                    

🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒*
       _(Pure Love, Revenge and bargaining)_

  By
   *Siyama ibraheem🍒*

'''DEDICATED TO SURAYYAHMS'''🐈


*_Oh ya salaam friendy am disturbed about your state of health Allah ya baki lafiya ya sa iyakan radadin kenan gws dear_*

  *_it was just a single page a single page amma irin comments din da na gani ya saka ni farin ciki can't list you saboda idan nace zan tsaya lissafo ku zamu kwana mu uni ban gama ba amma what i want you to kno shine siyama ibraheem na tsananin son ku kuma tana alfahari da ku saboda kune strength din ta i love all_*

_*marubuta da fans di na duk na ji shawarwarin ku kuma inshaAllah zan yi amfani da shi godiya cikin kwando*_

*_Yabon gwani ya zama tilas ummerherny Nersaller you are a darling and thank you for the well wish sakhallahu khairan_*

2⃣
..... Cikin karaje na yi saurin karasawa zuwa gadon wannan patient din amma kash kafin in karasa wata nurse ta dakatar da ni tare da ce min "pls give us some space
Sai na amsa mata da "ok but i will be honored if u will let me come with u because the investigations i want to carryout is very important to the whole world which is why i decided to reschedule my activities in order to create enough time and source vital information from this patient and the patient report history
  Sai da ta kalle ni sama da kasa ta yi shiru na dan wasu seconds wanda hakan ke nufin nazari dai take yi akan maganar da na gama gayamata sa'anan ta ce min "well i fear u won't be able to bear what u will see from this patient because we the health personnel also find it to be overwhelming seeing a patient like this this is something that has never happened before
  With great excitement allover my face nace mata "babu damuwa na amince,,
Tare muka jero da ita tana gaba ina binta a baya wadannan majiya Karfin da suka danne wannan patient din dazu su suka sake dannewa wannan lokacin aka tsikara alurar har da bacci ya sake yin gaba da patient din metron da ke gefe tana share hawayen da ke tsere a kan fuskar ta ta daga wayar ta ta kira likitan da ya zo duba patient din dazu "doc can u hear me tana kokarin rufe bakin ta saboda wani irin kukan da ya ke nema ya ci Karfin ta ""yes doc is about the patient pls make it snappy coz we are losing the patient
  Ban ji me likitan ya ce mata ba amma naga ta yi saurin matsawa daga inda take gudu gudu hanzari hanzari ta shiga office din ta bayan kamar mintuna 2 ta fito da wani kwalbar magani da yake dauke da syring ta ja daidai misali wanda nake sa ran zai kai 2mls ta sa aka juya mata patient din ta ta tsikara alurar har sai da ruwan maganin ya kare ta cire tana sauke boyayyen ajiyar zuciya kafin ta yi instructing daya daga cikin students din akan ta kawo mata vital signs apparatus wanda tayi saurin karba ta bude wani abu wanda ta daure shi a hanun patient din cikin hanzari ta cire wani part daga cikin wannan abin da ta daure a hanun patient din ta fara pumping din shi sai da ya kai daidai yanda take so kafin ta saka wani abu a karkashin abin da ta daure hannun da shi wanda yake hade da mahadin shi da ta saka a kunnen ta sai ta fara losing abin da ta yi pumping din iskan da shi a hankali tana mai mayar da hankalin ta a wurin da graduations din abin yake can sai ta kwance abin ta sauke ajiyar zuciya tana tafiya tare da bada instructions akan a gyara ma patient din kwanciya a lullube daga kafafu zuwa kirjin patient din
  Hakan kuwa aka yi ni da nake gefe tun dazu na matso kusa da wannan nurse da muka zo tare na tambaye ta "anmm pls sister can u tell me the name of that injection which was given to this patient by the metron? Sai ta kale ni tace "the name is _*hydrocortisone*_ it is also called _hydrocort_ sai na yi nodding kai na nakara tambayar ta to shi kuma menene amfanin shi sai ta dago ta kalle ni a dame kuma with facial grimace da yake nuna ta fara gajiya da tambayar da nake mata tace min "it is use as an immediate option in order to buy time when a patient is losing consciousness before an intervention is taken,,
Tana gama fadar haka ta sa kai ta wuce ni ko bai dame ni ba hali ko in kular da ta nuna min saboda nasan in da mission di na na zuwa asibitin sai na dan leko da kai na nace mata "thanks ma'am
Kawai girgiza min kan ta tayi ta cigaba da tafiyar ta

🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒Where stories live. Discover now