Page 75-76

800 51 0
                                    

*🅱RILLIANT WRITERS ASSOCIATION*🖊
_{Pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers}_

🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒
       _(Pure Love, Revenge and bargaining)_

  By
   *Siyama ibraheem🍒*
Wattpad@siyama Ibrahim

'''DEDICATED TO SURAYYAHMS'''🐈 

7⃣5⃣➖7⃣6⃣

Mafarki take yi ne ko gaske hawaye ne ke bin fuskar ta wani na korar wani daga shi har ita fuskar nan shataf da hawaye kaɗan kaɗan suke matsowa kusa da juna har sai da suka iso daf da juna ta yadda suna iya jiyo numfashin juna cak suka tsaya suna kallon juna ido cikin ido ba komai take son gasgatawa ba illah tabbacin eh shi ɗin ne fah a haka hannun ta ma ɓari ta ɗaga kaɗan kaɗan sannu a hankali bar ta ɗora a kan fuskar shi wanda yi hakan ya haifar masu baki ɗaya wani sharp electrification da basu taɓa ji ba yayin da ta yi zugum tana kallon shi hawaye na bin fuskar ta shi kuma ya lumshe idanun shi yana juya fuskar shi towards direction ɗin da take jujjuya hannun ta a fuskar shi sun ɗau lokaci a haka yayin da ƴan uwan shi suka ga abin ba hurumin su bane sai suka ɗan fita dan kuwa sun san masoyan a halin da suke ciki na kewar juna suna iya yin komai ba tare da sun yi tunanin akwai wani ko wata da ke tsaye kusa da su ba.

Kimanin mintuna 8suna a haka daga busani ta gwada kiran sunan shi kamar mai tsoron kar a ji muryar ta

"Hu.....bby.yy"karaf ya buɗe idanun shi dan shima tunani yake Allah ya sa wannan moment ɗin ba mafarki bane in kuwa mafarki toh baya burin a farkar da  shi daga wannan beautiful nightmare ɗin dan baya jin akwai farincikin da yake tsinta a duniya sama da wannan moment ɗin a halin da yake ciki..

Ganin har ya gama buɗe idanun shi bata ɓace mai ba tan nan tsate a gaban shi kuma tana hawaye sai yayi saurin kai hannun shi saman fuskar ta yana taɓawa kamar mai tsoro shima at the same time suka sauke wani walahtacen ajiyar zuciya babu wata wata ya kai mata wani kyakyawar rungume kamar zai haɗe jikin su wu ɗaya yana rungume ta ta saki wani irin matsanancin kuka tana yi tana shesheƙa dan yanzu ta tabbatar da cewa eh reality ne ba mafarke mafarken da ta saba yi bane akan mijin ta bai da niyar rabuwa da ita dan tsoron rasa ta yake at that moment gamgam suka riƙe juna suna hawaye sun ɗau tsawon lokaci kafin daga bisani tayi pulling ta shiga tattaɓa shi tana son ganin wani chanji a tattare da shi chan ta ga wani maki da ke nuna alamun ɗaurin da aka mai da igiyoyi ai kuwa ta kuma fashewa da mahaukacin kuka tana cigaba da taɓa shi

"Hubby they did this to you?saboda sakaci na aka maka haka hubby ni ce sila da ban bar ka ba da babu abin da zai sa a maka wannan abin da sai dai su mana a tare ko ma in roƙe su au bar ka i was watching them spraying something on you but i couldn't stop them how careless i am hubby please forgive me i couldn't protect you har wannan abin ya faru da kai ka yafe min miji na"sake wani kukan tausayi ta yi yayin da duk shi ta gama dagula mai tunani da lissafi dan bai san me zai yi ba

Janyo ta yayi jikin shi yana goge mata hawayen da ke sintiri a fuskar ta

"Cutie ki daina magana haka kar ki sake magana haka laifi na ne da ban baki full attention ɗi na ba can you believe that?my beautiful wife has a surprise for me amma ban ɗau abin da muhimmanci ba har na bari bacci ya ɗauke ni i couldn't listen to you and your surprise am a coward cutie i don't deserve your explanation forgive me cutie forgive my manners"!!! Ya haɗe hannuwan shi wuri ɗaya yana roƙon ta wanda itakuma ta ga hakan a matsayin rashin respect ne ta bar mijin ta yana roƙon ta cikin sauri ta riƙe mai hannun tare da dakatar da shi daga tsugunon da yake da niyar yi

"Hubby so kake Allah yayi fushi da nine?so kake duniya ta saka ni a baki a rinƙa cewa ga  matar da ta kasa kare mijin ta daga faɗawa hannun ɓata gari sannan ya kasa ganewa har haƙuri yake bata"?sai kuka shima sai hawaye ƙara rungumar junan su suka yi not willing to let go of each other a hakan ya tambaye ta

🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒Where stories live. Discover now