Page 8

637 53 0
                                    

🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒*
       _(Pure Love, Revenge and bargaining)_

  By
   *Siyama ibraheem🍒*
Wattpad@siyama Ibrahim

'''DEDICATED TO SURAYYAHMS'''🐈

8⃣

  Mikewa tayi daga kwancen da ta yi a kirjin shi a hanzarce tana nishi kamar mai shirin haihuwa ta dauki transparent red nightie ta saka ta na mai yaye duvet din da ta ke ciki

Ya dan bude idanun shi yana kallon ta a kaikaice yana lashe labba kafin ya juyo kamar zai sauka yana dada rufe jikin shi duvet din

""Sugar meke faruwa ne wai kawai sai ki tashi tun baki gama cuddling di na ba and you know i hate that right"??

Ya ida maganar yana kallon ta a yayin da take kokarin shiga toilet

Ta mai banza yin hakan ya dada tunzira shi har ya harzuka ya sauko daga gadon ba tare da ya damu da cewa bai da komai a jikin shi ba yana kokarin dakatar da ita daga yin abin da zata yi

Daka mata tsawa yayi yana mai cewa

"How dare you ina miki magana kina kokaring shunning di na bayan kin san yana daya daga cikin abin da na tsana a rayuwa na ke sheda ce"

Ya gama yana mai nuna mata ibilis

Ta kwafce mishi hannun ta yi gaba abin ta

Ai kuwa ya kuma daka mata wani tsawar

"Ki kiyaye ni sugar ina miki magana kina kokarin tsallake ni ki wuce saboda kin ga ina saka.....

Ai bata barshi ya kai aya ba ita ma ta daka mai tsawar tana mai kallon shi cikin idon shi

"Enough enough and enough of all this nonsense har kana wani daga min murya akan banza pleasure din ka bayan k riga da ka saka mu a babban matsala kuma kana fah jin komai da aka gaya min a wayar amma kake kokarin mayar da ni yar iska kana wani min hargagiya""

Ta banka mai harara tana mai dora hannun ta ta kan goshin ta tana tsaki

  Sai da ya kalle ta shekeke kafin ya yi magana

"Me kike nufi na saka mu a babban matsala"

Sai da ta kara jan wani doguwar tsaki kafin ta yi kwafa ta ce

"Wallahi wallahi wallahi ka ji na rantse maka sagir idan ka bari asiri na ya tonu toh bilahilazim ka kwana da sanin kaima asirin ka falasashe ne tsab sai na tona maka asirin ka banza kawai"

Sai haki take faman yi tana kai kawo a tsakiyar dakin duk ta rude

Again ya kara tambayar ta yana kokarin riko ta

Ta banke mai hannu ta ce

"Kar ka fara dakiki kawai kwakwalwar ka sam baya hango maka daidai sai karya da shirme mtsww"

  Yanzu abin ya fara daga mishi hankali matuka saboda bai taba ganin ta cikin irin wannan halin ba duk outburst din da take mishi bata taba mai makamancin haka ba sai yanzu

"Sugar"
Ya kirata da calming voice ya kamo ta zuwa jikin shi

"Me aka gaya miki da ya sa hankalin ji tashi da yawa haka har yana kokarin taba min lafiyar ki uhm"

  Mace da raraunen zuciya sai kuma ta kwantar da kan ta a kafadar shi tana sauke ajiyar zuciya

For almost 5 minutes dakin ya dau shiru kamar babu wani leaving soul a ciki kafin ta magantu

""Sweet MJ ne ya kira ni ya ke kada min warning akan in fito da Aisha kafin 42hours sanin kan ka ne samm na ki yarda da shawarar da ka bani amma ka tsursasa n da dadin baki har na amince da shawarar ka muka yi abin da ka ce..

🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒Where stories live. Discover now