Page 6

751 63 0
                                    

🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒*
       _(Pure Love, Revenge and bargaining)_

  By
   *Siyama ibraheem🍒*
Wattpad@siyama Ibrahim

'''DEDICATED TO SURAYYAHMS'''🐈

6⃣

   Saukar ruwa yaji from no where ana ce mai "hooo majnoon lailar ka ce ta zo maka a daydream din da kayi"?

  "Har yanzu na rasa dalilin ki na hada kafada da ni na baka more than 3 chances akan ka farfado daga gigin giyar zamanin da ke rudin ka but no u didn't all my efforts were aborted"...

"Iyakan ka kenan baka fi haka ba ashe duk taƙama da huhura hancin da kake yi bai kai matsayin kare ka daga faɗawa tarkon da na ɗana maka ba? "

"Tell u what tiger
Dagowa yayi ya kalli MJ da kyau yana mai kafe shi da idanuwan sa

""Ohhh daɗi na da kai saurin zuciya gaskiya sunan ka yayi daidai da kai *Tiger*""
Ya ida maganar tare da wani shashashan dariya

"Toh mai da wukar ba yanzu ba sai nan da dan wani lokaci maybe ya maka amfani that is if u are still alive""
Yana mai daga kafadun sa sama irin am cold and pure din nan

  ""Ur cutieee,ur world,ur hope,ur strenght at the same time ur weakness,ur pleasure huh??
Yana cicige lips din shi a daidai in da ya kirawo kalmar karshe wato "pleasure"

"Hmmm she looks sweet and hot she will make me rel.......,,
Wani irin tsawa ya daka mai hade da kiran sunan shi wanda hakan bai bashi damar karasa kalmar shi ta karshe ba

" Whooa am not done yet but it seems like u wanna eat me raw Tiger"

"I wanted saying she will make me relieve all my headache in bed she will be soo soo swee......
  MJ ya daka mai wani tsawar

Yana huci kamar kumurcin zaki ya fara magana

""Walahi walahi walahi i swear on my father's grave i swear on the love that i have for cutie i will make sure i skin u alive MJ is my promise to you""

"" hah wani irin takaitacen dariya MJ yayi yace
"Shiyasa na ke kiran majnoon huhh wato idan na fahimce ka da kyau so kake kace min all those well strucured bodyn kai zaka mora kai kadai???? "

  "Hahh in ur wildest dreams you are too selfish and why should you enjoy it all alone??"
  "Answer me and stop being quite irin ga kai kamilalen namiji jarumi mai kishin matar shi koh?

Shiru bai bashi amsa ba har da ya gama blabbing din shi yayi shiru chan kuma ya ce

""I never wanted doing this to you amma shegen taurin kan ka da pride din ka su suka saka ni yi maka haka"

   "What are friends for?? Benefit right?? 

  ""Ga sakamakon friendship din mu nan A.A"

  Ci kanka bai ce mai ba wannan hali yana daya daga cikin abin da yasa ya tsane shi wato ga mahaukaci marar galihu na magana

Sai ka gama surutan ka dukka bayan yayi digesting din su sai ya baka amsa daya mai saka mutum yaji kamar zuciyar sa ne zata tarwatse

He just so much hate him with passion right from the start yanda komai yayi mahaifin shi sai ya gwasale shi ya yi comparing din shi da wannan banzan mai tsananin jiji da kanshi kamar wani sarkin duniya

Tunawa da wannan comparison da mahaifin shi ke yi tsakanin shi da wannan banzan ya daɗa tunzira shi da ingiza shi akan ya aikata abin da zuciyar shi ke hasaso mai

Ya yunkuro kenan sai wani zuciyar ta ce mai
"Kul MJ ka bari har mahaifin ka ya dawo in yaso sai ka nuna mai zakin da ka kamo da kanka koh ba komai zai sa ya ga darajar ka ya kuma kara daukakaka a matsayin babban danshi abin alfaharin shi kuma ba zai ji shakkar bari maka abubuwa masu muhimmanci ba since u'v done something great moreover comparison din nan duk bazai kara ba""

🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒Where stories live. Discover now