part 28

372 46 0
                                    

🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
    *NAMIJIN ZAKI*
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

   By
_Nafisa Aliyu_
    *(mrs Naseer)*

🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*📚🖊️

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da aiki da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
'''🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsapp
______________________________________

Page 27

"Amma dai kin san abinda kikai bai dace ba ko? Wannan abin ya saba ma customs din garin nan. It is an abomination ace ki kalli Fulani Nawwara ki gaya mata maganar da kika gaya mata ko."? Zahra ta fada tana satar kallon Meeno.
Kada baki Meeno tayi tace."Kular da ni tayi wallahi Yaa Zahra, kinsan bana shiga abinda bai shafe ni ba dan haka bana tolerating shits."
Jinjina kai Zahra tayi sannan tace."gara tun wuri muje muyi reporting wa Ummi abinda ya faru ko ya kika gani."?
Shiru itama Meeno tayi sannan tace."Da yaya Chiroma zan gayawa."
"Kwarai wannan ma shawara ce." Suka ji Aunty Suwaida ta fada ba tare da sun san tana wajen ba. Sannan ta kara da cewa."Meenal kiyiwa girman Allah ki dinga iya bakin ki. Kada watarana ya kai ki ya baro ki." Dariya duk suka sa sannan suka zauna hira suna jiran dawowar Chiroma.
Anan Fulani ta fara yada manufarta a wajen Meeno. Magana take kamar haka."Ni kuwa Meenal Zabbit akwai dadi."?
Murmushi Meenon tayi sannan tace."Akwai dadi mana yaya Zahra ai tafi Pasweek din nan dadi neaa ba kusa ba. Kuma akwai kwanciyar hankali gasu su basu rena mutum. Sun san darajar dan adam."
Duk da maganar ta doki Zahra amma sai ta danne. Murmushin yake tayi sanann ta ce."yaushe zaki je?? Ina son nima naje Wallahi." Shiru Meeno tayi tana tunani. "Ni yaushe ma zan wani je?? Waye ma zai kaini ni 'yar nan? Ai babu rana bare wata yaya Zahra."
"Indai Kina son zuwa ki gaya min kawai ni kuma zan san yadda za ayi muje din." Inji Zahra.. murna ce ta kama Meeno ta tashi har da taka rawa wai zata je Favorite dinta. Tana cikin rawar ne Chiroma yayi sallama. Kunya ce ta kama ta har taje zata fada kan Suwaida sai kuma ta tuna yanzu Suwaida ba ita daya bace. Daki ta shige a guje.
Dariya duk suka sa sannan Suwaida ta labartawa Chiroma kalar batam bataman da Meeno ta tafka wa matar Zaki. Mamaki har yanzu yake yi. Ko sai yaushe yarinyar zata dena wannan danyen aikin oho!?
shikam idan ya goyi bayanta yasan baiyi gaskia ba. Kuma idan ya kyake yasan Zaki zai dau mummunan hukunci a kanta. Dan haka ya yanke shawarar yaje gidan zaki shi da ita su bawa Fulanin hakuri. Hakan kuwa akai ya tisa ta gaba ita da Zahra.
Ko da suka shiga Fulanin ta gaishe shi ta nuna kamar babu abinda ya faru. Ya tambayeta zaki tace masa bata san ina yake ba tasan dai ya fita. Kiransa yayi a waya ya sheda masa yana jiransa a oart dinsa.
Ko da ya dawo tsohon parlour dinsa ya je yaga babu kowa. Anan ya tuno ashe fa shi yanzu mai aure ne kuma babu wanda yasan tsiyar da yake tafkawa matarsa. Dan haka yasan a sashenta zai sami Chiroma. Yana tafiya ne wani tunani ya fado masa. Kar dai kararsa wannan yarinyar ta kai.  Tabbbb!!! Da kuwa ya gwada mata danyen aiki.
Yana wannan tunanin ya isa parlorn na Fulani. Bayanbyayi sallama sun amsa ne Fulanin ta taso." sannu da dawowa my love." Ta fada tana kallon idonsa. "Yauwa." Ya amsa a dakile. Gyaran murya Chiroma yayi sannan yace."dama na rako Meenal ne tazo ta bawa Fulani hakuri. Ke Meenal durkusa ki bata hakuri."
Sai a lokacin ma ya lura da ita.. yana kallonta yaji tausayin ta ya kamashi. "Innocent girl. Me kuma ya hada ta da wannan jarababbiyar."? Ya fada a ransa.
Durkusawa tayi zata fara magana ya katse ta.",ina ganin ai ba sai kin bata hakuri ba, ta ma ce min ta hakura. Kuma dama ita Fulani bata rike ki da komi ba ko ba haka ba Fulani."?
"Ehhhmmmn eh wallahi nice ma zan bata hakuri ai i was rude dazu kiyi hakuri."
Shide Chiroma kallon ikon Allah ya ke. Tashi Usman yayi sannan yace da Fulani."meet me inside idan sun tafi. Yaya Chiroma ka gaida gida lemme freshen up.", Ya fada yana wucewa. Dubi dubi ya tsaya yi domin shi bai ma san ina me dakin shi ba. Wuff yayi ya fada dakin dayake kallonsa.
Unfortunately for him kuma dakin Fulani ya shiga.. bayan su Chiroma sun koma ne ta tashi tabi bayanshi duk cikin doki. Sai taji ma duk haushin sa da take ji ya fara gushewa. A kan coach ta sameshi zaune yana latsa waya. Bakin gado ta zauna tana fuskantar shi.
"Idan kin gama kallon nawa sai ki gaya min me ya hadaki da Meenal."
Banbarakwai taji maganar. Me ya gada ta da Meenal?? Ita fa ta duka ma hakuri zai bata.
Tabe fuska tayi sannan tace."ita ya kamata ka tamabaya ai. Tunda ta fiye maka matarka muhimmanci. Ashe dalilin da yasa ka shigo min daki kenan?? Me yasa ka auren kasan baka so na."? Ta karashe zancen muryarta na rawa.
Ohhhhh shifa baya son irin wanann dramar. Yaga alamar wanann yarinyar saurin rena shi zata yi. "Ba laifinki bane, dakinki da na tako ne. Na miki alkawarin har abada ni da shigowa dakinki.
Murmushin takaici tayi, kala bata sake cewa ba ya tashi ya fita a bangaren nata.har ya kusa kofa ya dawo ya cimmata a parlour. "Ki fita a harkar Meenal domin ita din Amana ta ce." Ya fada mata da warning.
"Amanarsa??? Wai shin ita din wacece haka? Ohhhhh!!! Ni wallahi na fara gajiya fa." Ta fada kamar zatayi kuka.
Shawarar wata kawarta ce Aminiyarta ta fado mata, domin bayan Mummynta babu wanda ta fadawa halin da take ciki sai Fauzy. Ita ma dan tasan sirrinta ne ita dinma haka. Murmushi tayi sannan ta nemi ganawa da duk masu aiki a part din Usman.
Bayan sun hallara ne ta tambayi waue me kula da drinks dinsa. Wani ne ya daga hannu sai ta sallami sauran sannan ta kebe dashi.

Makudan kudade ta bashi sanann ta gaya masa me take so ya mata. Yadda ta tsara haka komi ya tafi dai dai.  Bayan sallar magariba ne ta fesa uban wanka sanna ta zauna ta feshe jikinta da turarruka masu dan banzan daukar hankali. Wata 'yar siririyar rigar bacci ta dauka wanda gaba daya jikinta net ne, kalar rigar fara ce tasss. Ba karamin amsar farar fatar ta rigar tayi ba. Bata daure gashinta mai launin ma indiyawa ba ta sake shi ne sannan ta wulla chewing gum me kamshin strawberry bayam feshen bakin da mouth spray da tayi. Doguwar riga after dress ta dora akan rigar baccin sannan ta tayar da sallar Isha.
Bayan ta idar ne ta dauki wayarta sanna ta fito ta nufi tsohon part din Usman din. da yake duk a compound daya ganin yake batayi wani dogon tafiya ba ta iske wajen. Tsayawa tayi a bakin kofa kirjinta na dukan 3. kasada tayi ta afka cikin parlour din.
Shi kuwa Usman bayan gama shan apple juice din da yayi kamar yadda ya saba kullum bayan sallar Isha, ko minti 20 baiyi ba ya fara jin chanji a jikinsa. Gaba daya gabban jikinsa so suke ya kusanci mace.
Shifa ya kasa gane meke faruwa, gaba daya hankalinsa a tashe yake. Kamshin da yaji ya buge shi ne ya sake rikita masa tunaninsa. Ganin Fulani da yayi tsaye kansa da yayi ne yasa Aunty Babba ta harba. "Ya Salam." Ya furta yana cije baki.
Tashi yayi ya nufi bathroom domin ya dan watsa ruwa ko ya danji dama dama. murmushin samun nasara Fulani tayi domin ko ba komi tana iya hango shatar Aunty Babba ta cikin jallabiyar da ya saka.
Yana shiga bathroom din ya saki ruwa a kansa bayan ya cire kayan jikinsa. Kamar an jefota haka ya ganta a cikin bayin da wannan siririyar farar rigar baccin a jikinta. Bata ko damu da ruwan dake zuba ta saman shower din ba taje ta kankame shi tana ihu sama sama wai taga wani abu kamr bera.
Kukan ta cigaba da yi masa cikin salo da kissa. Loosing control yayi gaba daya. Janyo ta ya karayi jikinta. Wani sashe na zuciyarta yana kwabarsa dayan sashen kuma yana tunzura shi da cewar ai matarka ce halaliyar ka. A haka har wannan sashin yayi rinjaye.
Ganin ya sake janyota jikinsa yasa ta sake narkewa a jikinsa tare da kara kankame shi tana sake yin kuka. Ita a lallai a tsorace take. Shafa bayanta ya shiga yi cikin salo yana "shhhhhshshhsshshhh..... It's okay baby.. ya isa haka ai, yanzu ai ina nan, I'm here." Gaba daya wutar kan Fulanin daukewa tayi.
Shi kuwa da magani yanzu ya fara masa aiki, ji yake kamar ana sake ingizashi, ko numfashi tayi sake birkita shi take. Haka ya cigaba da shafe duk wani sassa na jikinta har yayi Nasarar rabata da wannan ficiciyar rigar dake jikinta. Ganin surar jikinta da yayi ne ya gigitashin da bai san sanda ya sunkuci abarsa yayi kan gado da ita ba. Anan salo ya chanja, tun tana daurewa har ta fara maida masa da martani. shi da yake cikin mayen magani da ita da take cikin giyar soyayya wannan dama ce ta basu damar shayar da junansu zunzurutun madarar soyayya. Sun ji dadi mara misaltuwa, Fulani ta dan jigata amma ba wani can ba. Domin dadewa da sukai suna romancing din junansu yasa ni'marta sauka sosai. Dama gashi ansha kayayyaki masu kyau da ingaci. Da haka wadan nan Ma'aurata suka raya daren su da zallar soyayya.
Sai nace Allah ya tashe mu lafia..
Pheener(Mrs Naseer)

Namijin Zaki 🦁 Where stories live. Discover now