tsokaci

375 142 7
                                    

A gaskia bana jin dadin yadda nake publishing labari amma baku Voting... Minti nawa zai dauke ku ku danna star din nan kuyi voting. Haba 'yan uwa dan Allah a gyara.. wallahi ina jin dadi naga kun danna 'yar tauraruwar nan shine yake kara min kwarin gwuiwa nake muku typing. Ni bance sai anyi comments ba ma amma atleast ayi voting.
Kunga fa har anzo tsakiyar labari. Amma idan baku so aci gaba sai na dena. Ina jiran na ga gyara.
Nagode
Pheener(Mrs Naseer)

Namijin Zaki 🦁 Onde histórias criam vida. Descubra agora