part 34

398 38 0
                                    

🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
    *NAMIJIN ZAKI*
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

   By
_Nafisa Aliyu_
    *(mrs Naseer)*

🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*📚🖊️

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da aiki da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
'''🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsapp
______________________________________

Page 33

Tsawa Usman ya daka mata akan cewa tazo su tafi tana bata musu lokaci. Kasancewar bai yi wani gayyar motoci ba da motoci 2 kawai yazo.. daya wacce yake ciki dayar kuma ta bayinsa ce..
Direct Zahra nufar motar da yake ciki tayi. Itama batai kasa a gwuiwa ba ta nufi motar. Ga ta motar karamar mota ce. Sanin ko me zai je yazo yasa Zagra ta bude gidan gaba ta zauna. Ita ko Meeno da bata kawo komi a ranta ba gidan baya ta bude zata shiga. "So kike kice min ni da ke zamu jera a gidan baya mu zauna."?
Ya tambaye ta kamar ba da ita yake ba.
"To wai ina kake so in zauna ne."? Itama ta tambaye sa..
"Dakiki ne yake bada amsar tambaya da tamabaya." Ya fada tare da shigewa ya barta nan a tsaye.
Komawa tayi zata shiga dayar motar. Kamar an tsika ro shi da allara haka ya fito ya finciko ta. "Idan baki zauns kusa da maza ba baki jin dadi ko? Shine zaki je ki shiga cikin bayi maza? Mchwwww..." Ya karashe zancen tare da tura ta cikin mota..
Haka suka dau hanyar komawa gida.. sai muce Allah ya sauke su lfia.

To ita ko Fulani tayi shirin ta domin sunyi waya da masoyin ta ya gaya mata ya na hanya yau zai dawo..
Shirye shirye take kamar me, ta saka anyi girke girke kaloli daban daban. Gashin nan nata da yafi kama dana larabawa ta sa an kitse mata shi. Babu yawa kitson da akai mata dan bazai wuce guda 8 ba. All back akayi ya zubo har gadon bayan ta. A karshen ko wacce jela an saka roba li an daure saboda ya tsaya. Tyai kyau masha Allahu saboda ita ba ma'abociyar yin kitson bace..

Wata riga ta saka a jikin ta da tafi kama da matacin koko saboda shararanta. Hannun rigar paralyze ne. Ma'ana daya akwai dogon hannu dayan kuma babu..  rigar ta kwanta luff a jikin ta ta fito da ainihin shape dinta... Kasancewar ta 'yar siririya sai tayi dass kamar 'yar tsana..

Ko da suka iso gida direct sashin sa ya nufa. Dama already fulani ta sallami bawa da ya kwana ya tashi a sashen. Zaune take a parlour ta dauro kafa daya kan daya, sirara kuma dogayen fararen kafafunta ne zasuy wa wanda ya shigo parlorn sallama. Motsin bude kofar da taji ne yasa ta dago idonta da sauri. Dai dai ya shigo parlorn suka hada ido da ita ya kashe mata ido daya. Da sauri ta tashi taje ta rungumeshi tana."OYOYO my prince." Shima rungume ta yayi tsam a jikinsa yana shaqar daddaden qamshin da jikinta yake fitarwa. Gaba daya ma sai ya mance da gajiyar da ya kwaso. Kara shiga jikinsa tayi ta kwanta luff ta fara kukan shagwaba har da buga kafa wai ita tayi missing dinsa.
"Ohh c'mon baby nima ai nayi missing din naki." Ya fada ba tare da yasan sanda maganar ta kufce masa ba.
"Baby!!!" Ta maimata a ranta dadi yana mamayeta. Wato ta sami matsayin da zai kirata baby.. zamewa ta danyi daga jinkinsa ta dago kai ta kalleshi. Kyau ta ga ya sake mata. Sai a lokacin ya kula da fuskanta ya sauya kallo ya sake binta dashi. Kitson kanta ya gani shine dalilin da yasa fuskarta sauyawa tayi kyau abinta. (Kitso yana karawa fuskar mace jyau sosai)
Shafa kan nata yayi tare da rada mata."kitson yayi kyau Fulani."
Wani yarrrrr taji a jikinta fari tayi da ido sannan tace."Nagode Honey bunch."
Murmushi yayi sannan yace."irin wannan fari haka ai sai ki susuta ni." Ya karashe zancen yana kashe mata ido. Kiss ta manna masa a saman lebensa. Sannan taja hannunsa zuwa dining.
"Babe bari na fara watsa ruwa sannan naci abincin ko."? Ya fada yana kallon cikin idonta.
Lebe ta dan cije domin ta kaqu ya zauna yaci abincin nan. "Toh." Ta fada tare da kawar da kai..
Bayan yayi wankan ne ya zo ya zauna yaci abincin ya koshi. Hira suke tabawa jefi jefi har zuwa sanda tace mishi."Bari na je wajen Suwaida yau banje na dubata ba ina ta shirin tarbar ka."
"To" ya amsa a takaice sannan ta tashi ta fita.
Ita ko Meeno bayan taje gida take ta neman wayanta bata gani ba. shawara ta yanke akan taje ta samu ya Usman ya bata mukullin mota ta duba ko a nan ta abr wayar. Haka kuwa akai ta nufi sashen Namijin Zaki.
Da taje bata tarar da kowa a kofar sashen ba. Direct ciki ta nufa. Knocking tayi tare da sallama. Amsawa yayi sannan ya bada iznin a shigo.
Shigowa ta yi tare da sake sallama. Yana kwamce kan 3 seater maganin da Fulani ta zuba masa a abinci ya fara masa aiki. Daga dan nesa dashi ta tsaya tace."Dama zuwa nai ka bani mukullin mota naaa naa."
Bai bari ta karasa ba ya daka mata tsawa."Ni sa'anki ne zaki tsaya a kaina kina min magana ciki ciki? Baki da ladabin da zaki karaso gabana ki tsuguna ki fadi me kike son fadi."?
Mugun tsorata tayi saboda tsawar tayi yawa. Shi kansa ya fara fita a hayyacinsa so bai san yayi mata irin wanann tsawar ba. Gigice wa tayi ta nufi wajensa da sauri da zummar tsuguna wa kamar yadda ya bata umarni. Garin sauri ga gigita da tayi ne yasa ta afkawa kan sa a kan kujerar ba tare da ta sani ba. 
Wani irin shock ne ya ziyarci jukkunan su a lokacin da tudun kirjin ta ya sauka a kan fuskar sa. Numfashin sa ne ya fara sauyawa yake fita da karfi. Saukar numfashinsa ne ya haddasa mata wata muguwar kasala a jikinta. Tasowa tazo yi saboda taga zuciyarta na nema ta kai ta wani wajen.
Rashin kwarin da take ji ne yasa ta sake zamewa ta fado jikinsa. Wannan karon a dai dai kirjinsa ta fado..
Gaba daya rikicewa tayi da jin irin kamshin da yake yi. Bata fahimtar komai sai kamshin jikinsa da take shaka. Shi din ma hakan take a wajensa. Domin ilahirin gabban jikinsa a sake yake. Sunkai kusan minti 10 a haka.
Bayanta ya fara shafawa a hankali. Jikinta ne ya dauki kyarma ta fara kokarin kwace kanta. Sake matseta yayi ya na fidda numfashi da kyar. Gaba daya ya gama haukacewa. Ita abin ma tsoro ya fara bata. Sai cukuikuyeta yake yi ya ma rasa me zaiyi. Kuka ta fashe masa dashi tana kokarin bashi hakuri. Jin kukan nata yake kamar yana sake tunzura shi domin gaba daya ya manta ma me yake yi. Gashi shi yana son shagawaba. Lips dinta ya wawuro ya fara tsotsa cikin wani irin salo me rikita duk wanda ake yiwa. Bare ita Meeno da bata ma san ya abin yake ba.
Ture shi take iya karfinta amma ina shi bai ma san yana yiba. Yana kissing dinta yana shafa boobs inta. Hannunsa ya fara kokarin turawa cikin rigarta. Ihu ta saka tana kiran sunan Ammin ta.
Jin lausasan boobs dinta da yayi gasu sun cika hannunsa ne ya kara rikita shi. Ganin yana kokarin rabata da rigarta ne yasa ta dadsage ta gantsara masa uban cizo a lebensa. Azabar zafin da yaji ne yasa ya cikata. Sai a lokacin ya tuna me yake shirin aikata wa. Tashi tayi ko ta kan dankwalinta bata bi da takalmanta ta fice a guje. 
*Pheener(Mrs Naseer)*
*08060154424*

Namijin Zaki 🦁 Where stories live. Discover now