part 29

411 66 3
                                    

🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
    *NAMIJIN ZAKI*
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

   By
_Nafisa Aliyu_
    *(mrs Naseer)*

🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*📚🖊️

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da aiki da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
'''🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsapp
______________________________________

Page 28

*Wannan page din sadaukarwa ne ga 'yan #TeamFulani*
Sai wajen karfe 3:40 na dare ya farka daga nannauyan baccin da ya dauke shi. Dafe kansa da yake sara masa yayi.. ji yayi kamar yana rungume da abu. Fitilar gefen gado ya kunna haske ya bayyana. Ganinsa yayi rungume da Fulani babu kaya a jikin sa itama haka. A take abunda ya faru tsakaninsu jiya ya fara dawo masa...
Tashi yayi yaje yayi wankan tsarki sannan ya fito. Sai alokacin kansa ya dena sarawa. Rasa me zaiyi ma yayi, murna zaiyi ko bacin rai. Gashi da matarsa ya tara kuma shi kamsa yasan ya kwashi ganima, amma haka kawai yake jin kansa kamar bai so abinda yayi ba. Tunani yayi ki shedan ne yake so ya masa lahani. Korar shedan din yayi da kiran sunann Allah sannan ya kabbara sallah.
Bayan ya idar ne wajen karfe 4:10 ya tashi. Jin kansa yake fresh. Kallon fuskar ta yayi tana baccin ta cikin kwanciyar hankali. Ga alamar hawaye nan ya bushe akan kuncin ta. Tausayinta yaji. Sati kusan na 2 kenan bai taba gaya mata maganar arziki ba ko ganinsa ma batayi ba sai yau. Kuma yau din ya neme ta ta kuma amince. Lallai bai kyauta mata ba. Ai ko ba komi matarsa ce ta sunna.
Gefenta ya samu ya kwanta tare da sake rungumota jikinsa. Ita kuwa Fulani da tun farkawarsa ita ma ta tashi amma take baccin karya. Jin ya rungumita ne yasa ta sake shigewa jikinsa da sunan magagin bacci take yi.
Goga masa kirjinta tayi a nasa kirjin tana 'yar magana cikin sexy voice ita a dole magagin bacci take yi  cewa take."Dan Allah kayi hakuri wallahi da zafi. Kaga dai jiya har kuka ka sakani."
Dariya taso bashi amma sai danne saboda gudun ya tashe ta. Jin ta cigaba da magana cikin sexy voice wai tana kiran Mummyn ta tazo ta taimaketa yasa yayi tunanin mafarkin abinda ya mata jiya takeyi har da dan kukanta.
Shafa bayanta ya shiga yi yana cewa."shsssssshhhhh kiyi shiru haka babu abinda zan miki kinji. Bude idonki ki ganni."
Bude idon tayi a dan razane. Suna hada ido tayi saurin cusa fuskanta a faffadan  kirjinsa wai ita a dole kunya take ji. Saukan numfashinta da yaji a jikinsa ne ya sake susuta shi. hannunsa ya fara shafawa a hankali daga wuyanta zuwa bayanta har izuwa qugunta. Yana tafiya a hankali kamar mai yin tafiyar tsutsa..
Numfashi taja a hankali tare da gantsarewa domin wani irin shock take ji. Hakan da tayi ne ya sake rura wutar dake cin ransa. A hankali ya fara rikita ta da wani irin salo mai wuyar fassaruwa. Numfashi ta ringa ajiyewa  a hankali tana sakin wani dan nishi da yake sake rikita maza.
Kissing dinta ya farayi passionately a hanakali yana tsotsar lips dinta tare da shafa sumar kanta. Maratani ta fara mayar masa itama. Harshensa ta cafko ta fara tsotsewa a hankali. Sun jima a haka kafin daga bisani ya sake mata lips dinta. Numfashi suka fara maidawa. Saitin kunnensa taje tayi masa rada cikin wani salo."U r soo sweeeeeet." Ta fada tare da jan kalmar "sweeeeeet" din. Ji yayi numfashin sa na barazar daukewa a lokacin da ta saka harshenta cikin kunnensa tana wasa dashi tare da karkadawa. Gaba daya ya rikece ya fara kissing dinta ko ta ina yana wani irin nishi tare da sumbatu. Da salonta kala kala ta sake cin nasarar kusantarshi har zuwa sanda aka kwala kiran assalatu.
Daukar ta yayi cak ya nufi bayi da ita. Wanke abrsa yayi tass sannan ya gashe ta da ruwan dumi. Wankan tsarki yayi sannan ya bata umarnin tayi itama. Bayan sunyi ne suka fito sukai sallar asuba domin ranar shi ya jasu sallah ko masallaci bai fita.
Bayan sun idar ne ya juyo ya fuskance ta amma sai ya kasa ce mata ko kala. Saboda gaba daya shi bai ma san me zai ce mata. Ta fahimci hakan amma sai tayi biris dashi ta tashi ta nufi kofa. Wani mugun haushi ta bashi kuma. Ya za yi bazata gaishe shi ba zata fita. An gaya mata saboda ya hada shimfida da ita ta isa ta kawo masa raini. Wannnan ne fa dalilil da yasa yaki ya amince da ita tum farko. Amma ba komi sai yayi maganinta.
A tunaninta zai biyo ta part din ta ne. Amma sai ta ji shiru. Har zuwa sanda gari ya waye har bacci ya dauke ta baizo ba. Sai wajen 10 ta farka ta tambayi bayin ta ko yazo suka ce mata a'a. Tsaki ta ja sannan ta tashi tayi wanka.

Tun tana tsammanin zai zo har ta cire rai. Gaba daya ranta in yayi dubu to ya baci. Wanan wace irin tsana ce haka?? Me tayi masa da zai tsaneta?? Laifi ta kawai dan tana son shi?? Har ta dauki kanta ta kai gareshi ya biya bukatarsa ko warkewa daga ciwon bata yi ba ya wulakanta ta haka?? Lallai sai ta dauki tstsauran mataki. Haka ta zauna ta ringa sakawa tana warwarewa.

Yau ta cika sati 2 cif a gidan. Kuma a al'adar garin yau zasu je ita da shi su gaisa da mutanen gida. Da Mai Martaba, Ummi da kuma Suwaida da Chiroma. Ta kwana da sanin haka al'adarsu tame shi yasa tun safe ta shirya cikin wani lace mai kyawun gaske. Batayi wani kwalliya ba amma tayi kyau matuka. Shi kuwa gogan yama manta da wani satin su 2 da aure abinda yake gabansa kawai yake yi.
Ya fiti dan yaje gaida Ummi ne suka hafu da Chiroma yake tambayar ya ya ganshi shi daya. Sai a sannan ya tuna. Sosa kai yayi yace."bata dan jin dadi ne amma bari na koma sai mu tawo tare." Murmushi Chiroma yayi domin yasan kanin nasa kuma yasan ba gaskia ya fada ba. Domun yafi kowa sanin wane Zaki. Idan yayi karya yana ganewa.
Komawa yayi yaje ya tarar da ita a parlour a zaune tana danna waya. "Ki tashi muje zaku gaisa da mutanen gida." Abinda ya fada kenan ya nemi wajen ya zauna. Ita ko da tunda ya shigo ta kafe shi da ido wani iri. So da kaunarsa ke sake tasirantuwa a cikin ranta. Ko motsi yayi burgeta yake yi. Shirun da yaji yasa ya dago ya kalleta. Ganin ta zuba masa ido ne ya harzika shi yasa ya daka mata tsawa. "Magana fa nake miki kin tsaya kallo na. Bloody Idiot." Kalamansa maimakon su bata mata rai sai taji tana da bykatar ya sake fado wasu ko da zaginta ne ya kara domin bata gajiya da jin sautun muryarsa ko da zai ta ci mata mutunci ne. Murmushi tayi tare da cewa."Ni ai a shirye naje Hubby."
"Hubby!" Ya maimata a ransa.  Mayafai ta yafa sannan ta tashi suka nufi hanyar fita. Duk inda suka ratsa gaishe su akeyi ana sake kallonsa dan sunyi matching kwarai.
Sunje sun gaisa da kowa lamin lafiya inda daga karshe sukai branching a gidan chiroma. Sunje sun sami Suwaida tana gyarawa Meeno gashinta mai matukar kyau...
Tunda suka shiga Fulani ta hade rai saboda ganin Meeno da tayi. Ita ma Meeno hade rai tayi. Ta gasihe da Zaki ya masa ba yabo babu fallasa. Juyawa tayi zata shiga dakin da ya zama kamar nata a gidan Chiroma.
"Ke!" Fulani ta kirata. Juyawa tayi ta kalle ta sanann tace."Meenal ba 'ke' ba."
"Ko ma de mene, ke biki iya gaisuwa bane?? Ko baki san matsayina a gidan nan ba."? Fulani ta katse Meeno.
"Na gaishe da masu matsayin ai, ko abki gani ba. Su masu matsayin ai su suka cancamci gaisuwa ba masu shishshigi da cusa kai ba." Meenon ta fada tana mai karasa shiga cikin dakin. Wani kululun bakin ciki ne ya kama Fulani. "Masu shishshigi da cusa kai?  To waye ya cewa yarinyar nan shishshigi take yiwa Zaki."?
Tambayar da Fulani ta dinga yiwa kanta kenan har sanda zasu tafi daga sashen Chiroman. Kamar yadda duk sashen da suka je sai an bawa Fulani kyauta haka anan ma Suwaida ta dauko nata. Amma na Suwaida ya bambanta dana su Ummi domun su lu'ulu'u da Gold suke bata. Ita ko Suwaida turarruka ne masu kamshi da 'yan kayayyakin gyaran jiki na mata ta tarkata mata ta zuba a wata 'yar jaka mai kyau sanna ta kira."Meenal! Meenal." Amsawa Meenon tayi tare da fitowa. "Shige kije ji raka Fulani da wannan kayan. Ai daga nan part dinku kukai ko."?
"Eh, can mukai." Fulanin ta bata amsa tare da Murmushin mugunta domin gashi a bagas za a hadata da Meeno kuma sai ta sa anyi maganinta. Shiko Zaki da ya gama fuskantar mene plan din Fulanin ko da suka isa part din nasu memakon yayi tsohon side dinsa sai ya wuce side din Fulanin. Ba haka ta so ba amma kuma tayi murna da haka tunda ko ba komi gashi rabin ranta zaije side dinta. Bayan . Meeno ta ajiye kayan ne ta juya zata tafi, aiko sai tayi tuntube da gefen kujera ta tafi zata fadi. Ta saddakar ma ta gama faduwa kawai taji ta a hannun mutum. Zaki ne ya zabura cikin zafin nama ya taro ta. Tana bude ido sukai ido hudu dashi. Ajiyar zuciya ta sauke tare da kallon hannunsa dake zagaye da qugunta dayan kuma ya tallafe kanta.
"Nagode." Ta furta tana kokarin zamewa daga rikon da yayi mata.
Wani iri yaji a ransa domin yaune rana ta farko da maganar arziki ya hadasu da ita. Sai yaji dama ta danyi masa fitsarar nan tata saboda ya danyi missing. Dan shi yanzu rashin kunyar tata ma dariya yake bashi.
Tsakin da Fulani taja mai sauti na yasa shi dawowa daga shagalar da yayi a kallonta. Har ta bacewa ganinsa ma. Murmushi yayi sannan ya sa kai ya fice.
Pheener(Mrs Naseer)
08060154424

Namijin Zaki 🦁 Kde žijí příběhy. Začni objevovat