chapter 11-15

49 5 0
                                    

                  💮💮💮💮💮💮
                           FAYROZ
                  💮💮💮💮💮💮

MALLAKAR
ASMA'U NANA (NASMERH)💕💕💕💕💕
&
FATIMA USMAN BAUCHI💕💕💕💕💕

✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶  *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

****************
Chapter 11-15

Dagowar da yayi ,wazai gani , FAYROZ ya gani,  nan take jikinta ya dauki rawa, yallaɓai kayi haƙu.........., bata samu ida sa maganar ta ba, sanadiyyar wasu tagwayen mari da JAHMEEL ya kai mata, Faduwa tayi ƙasa saboda tsabar raɗaɗi da kuma zafi.

Dagowa tayi cikin jin, dan goshinta ya bugu sosai.

Da zafi sosai, Amma sai ta saka hannun ta dafe gurin da jinin ke zuba, karfin hali tayi tace “ka aika a kirani ".

Da wani mugun kallon ya bita, sannan ya bi ta gafen ta ya wuce.

Tashi tayi hawaye suke bi a fuskar ta, wuce wa tayi office dinta, kanta yana mata zafi sosai.

Tana zaune wata mata ta shigo “ ranki ya dade, boss yace a rage miki matsayi, daga yanzu ke zaki riƙa kai mishi coffee ".

Murmushi tayi, dan FAYROZ ba baya ba gurin hakuri, to minene ma idan ta kai mishi coffee, ita agurin ta duk wani aiki indai na neman halal ne bata da matsala.

Kallon matar tayi tace “to shikenan ba damuwa nagode", Ta fada cikin far'a.

****************

JAHMEEL
kwance yake akan kujera yana juya kujera , juya ta yake ahankali.

Tunanin abunda ya faru ɗazu yake yi. Murmushi yayi yace “ Nasani bazaki ji daɗi ba, amma zanyi farin ciki indai na ƙuntata miki ", ya faɗa aranshi.

Wayar shi tayi ƙara, duba me kiran shi yayi, masu karatu MAHBOOB, nagani rubuce mudubin waya.

Sai da ta kusa tsinkewa ya ɗaga, “hello JAHMEEL". Murmushi yayi (oh masu karatu ni kaina sai da na juyo na kalle fati, dama JAHMEEL yana murmushi).

FAYROZ❤️❤️Where stories live. Discover now